Chapter 89
Chapter 89
miji,,shin me yasa na manta da wannan hadisi a lokacin da ya kamata ace na yi amfani da shi.!? Ya Allah ka gafarta min sannan kasa yarana suji k'aina,ku yi hak'uri ku yafewa wannan mahaifin na ku.. Ba don halinsa ba,though ban cancanci hakan daga gare ku ba.. But.." Ba su jira ya kai k'arshe ba Lolly dake share hawaye tayi saurin katse shi da fad'in "We forgiven u Father",duka mutanen dake cikin parlor'n sai da suka dago suka kalleta lokacin da suka ji ta furta hakan,yadda take hawaye tana k'arawa kai ba za ka yi tunanin wannan kalmar za tayi saurin fitowa daga bakinta ba,slowly without ta bari wani cikinsu yayi magana ta ci gaba da fad'in "Idan muka kasa yafe maka Baba shin duk duniyar nan waye muke da shi da ya kaika.!? Kai ne fa mahaifin mu,wanda ya tsaya akan tarbiyyarmu tun daga yarinta har zuwa girmanmu,ka bamu ilimi dai² gwargwado,duk abunda ya faru a bayan mun riga mun sani kaima ba laifinka bane,Ubangiji (S.W.T) ya k'addara faruwar komai since before we were created,tun ran gini tun ran zane,therefore whether we like it or not,we must be patient and accept duk abunda ya same mu as our destiny.." Mamakin maganganun da suke fitowa daga bakinta ne suka d'aure Baba a gurin da yake zaune,banda gyad'a kai da tsantsar mamaki da tarin kunya gami da nadamar abunda ya aikata babu abunda yake cikin zuciyarsa,hawayen da suka taru gefen idanunsa ya share,yayin da zuciya da kwakwalwarsa jin su yake a cunkushe da tunanin abunda yayi musu a bayan,wanda ko kad'an bai tab'a zaton za su yafe masa ba,sai ga shi a dai² lokacin da bai yi tsammani ba suna furta sun jima da yafe masa and ko ganinsa da laifin ba suyi ba,slowly ya sauke wani munafukin ajiyar zuciya,inwardly ya furta "Lallai Ubangiji ya cika alhakimu kuma albasiru,idan banda ubangiji how can we think of reunion.!? Har yaran nan su yafe min,duk girman laifin da nayi musu.!?" Baba sai sak'e² yake a zuci. Haka aka zauna jigum parlor'n ya sake d'aukan shiru,bayan dogon lokaci Baba y'a numfasa cike da jimami yace "Maryam kin ce kuna cikin garin nan,shin a wane garin kuke zaune.!?" Ajiyar zuciya Annie tayi ta bashi amsa da "Baba a Sardauna crescent ne" Baba ya k'ura mata ido yana maimaitawa,quickly kuma he turned to look at Rafeek's side yace "Cikin wannan gidan kuke.!?" Da mamaki a fuskar Annie tace "Baba wane gida.!?" Yana nuna Rafeek yace "Gidan da ya fad'a min ya mallakawa.." Bai k'arasa ba Annie tace "Shi ne Baba" Baba ya dafe chin d'insa da hannunsa cikin rashin yarda yace "Wannan gidan dai da muka je neman ku.!?" Not only Annie even Nusrah,Nuraz da Lolly sai da suka kalleshi,cikin alamu na mutumin da bai yarda da maganar da yaji ba Annie tace "Baba wane gida ne kuka je,gidan mu.!?" Ya girgiza kai with tears streaming down yace "Idan har gidan da Rafeek ya mallakawa y'ar uwarki kuke zaune me yasa duk zuwan da muka yi ba mu tarar da kowa a cikinsa ba.!?" Annie ta goge gumin daya tsatstsafo mata tana sauke ajiyar zuciya tace "Sure Baba a wannan gidan muke rayuwa tun tsayin lokaci... Sai dai wasu lokutan da muka kasance bama garin,but here we live",a nan ne ta sanar da Baba asalin labarin daya faru tun daga korar da yayi musu,har zuwa yanzun da suke zaune gabansa,Baba da duk wani mai raunin zuciya dake zaune a gurin banda kuka babu abunda suke yi,cikin kuka Baba yake fad'in "Ya Allah ka gafarta min laifukan dana aikata,ya Allah ka yafe min,ba don halina ba,shin da wane baki zan amsa tarin tambayoyin da zasu riske ni a lokacin da na ganni gaba gareka.!? Ya Ubangiji kaji k'aina.." Kalmomin da Baba yayi ta maimaitawa kenan Rafeek kuwa ji yayi inama k'asa ta bud'e ya shige saboda tsananin kunyar abunda ya aikata,haka Baba yayi ta bawa su Annie hak'uri yana sake neman gafarar su,after sun samu yayi shiru da kyar Annie ta kalli Baba bakinta d'auke da tarin tambayoyi tace "Baba.!" Before she could say something Baba ya tari numfashinta "I was wrong dana kasance mai son kai,na kasance wani irin uba mai biyewa zugar shaid'an da son zuciya,da ace ban aikata wannan kuskuren ba da haka bata faru ba,,why should i become such a father.!? why.?"³ ya k'arasa da wani irin voice mai ban tausayi,lokaci guda jikin kowa dake parlor'n ya sake yin sanyi,Nuraz raised his eyes da suka yi wani irin narkewa kamar zai rusa ihu ya kalli gefen da Rafeek yake,even though ya san akwai k'addara aikin abunda ya faru but laifinsa da halayyarsa ne suka janyo,bayan shi kuma babu wani mutum da ya kamata a zarga a duk cikin abubuwan da suka faru shi ne silar faruwar komai,Baba ya goge hawaye ya ci gaba da magana "Twenty-eight years ago at the time of the incident,after all of u had left home there was nothing daya dameni,haka nan political issue ban fasa ba,but the incident that happened a cikin gida na ya baza gari cikin k'ank'anin lokaci,,wannan matsala kuwa shi ne ya zame min babban k'alubalen dana fara fuskanta and which is why people start condemning nawa a harkar siyasa,but despite this incident ban canja ra'ayi ba saboda a nawa tunanin,gani nake abunda mutane suke fad'a this is how really it is,by this time everything has turned me away from politics,yayin da a gefe guda wanda yayi min jagoranci na tsaya takara aka wayi gari lokacin da za'ayi primary election ba tare da ya sanar min ba ya sauya candidate,sai a ranar da za'a gudanar da zab'e aka kira ni a waya aka sanar da ni party ta canja d'an takara,my mind was blown after i heard about the change of candidate,na kira shi domin na ji yadda batun yake,here he let me know party leaders decided to change the candidate saboda basa so sunan jam'iyyar su ya b'aci ta dalili na,saboda haka suna masu ba ni hak'uri abisa rashin sanar da ni da wuri da basu yi ba,,lokacin da kunnuwana suka jiyo min wannan sak'on kamar zautacce haka na koma tunani na da duk wani damuwa ta shi ne,the money that i save and those da na samu alkhairinsu a wajen mutane duka na k'arar da su a harkar campaign da tunanin idan na hau karagar mulki zan samu wanda suka fi su,sai ga shi al'amarin ya sauya tun kafin aje wani mataki,ina ji ina gani haka aka yi zab'e aka gama ya tabbata babu suna na a cikin candidates,a wannan lokacin na yi bak'in ciki wanda ya janyo har fita ta so gagara ta saboda yadda ake nuna ni a gari ana zund'ena da zagi na,after a while al'amura suka fara tsanani,d'an abunda na tara a gida a hankali ya fara k'arewa,dole ba don na so ba na ajiye damuwa na fara fita ina buga² though abunda za muci wani lokacin da kyar nake samowa but i kept trying to find food to eat,in four years i have no job but a haka muka ci gaba da lallab'a rayuwar cikin tsanani da wahala. In the fifth year of leaving u home Allah cikin ikonsa ya aiko mana yaron nan takanas ya zo
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180