Skip to content

Chapter 74

Chapter 74

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,259 words 0 views Progress saved
Download Book

juyo tana kallonta tace "Ehh!" Ta fara tafiya a hankali har ta isa inda take tace "Kin san me nake son fad'a miki.!?" Ta girgiza kai tace "I want u to take all ur stress out of ur life" ta had'iye saliva's da kyar tace "I can't adda" tace "Why not.!?" Lolly ta koma ta zauna tana jin zuciyarta tana yi mata wani iri tace "I just don't want our.." Annie sat down next to her tana dafa shoulder d'inta tace "kiyi k'ok'ari ki raba kanki da damuwa,kin fi kowa sanin babu abunda hakan zai k'ara miki face yasa ki sake shiga wani halin,and kin san tunda akwai yaro a tsakanin ku dole har yanzun kuna da alak'a" tayi shiru tace "But Adda shi yace nayi masa alk'awarin babu abunda zai sake had'a mu,and to stay away from his family,ba zan sake neman inda suke ba,kuma na yi masa alk'awarin,me yasa su zasu shigo rayuwar mu.!?" Annie tayi ajiyar zuciya tace "Manta da wannan zancen,abunda nake so dake kawai ki nuna musu basa gabanki,and ki yafe musu a wuce wannan matsayar" kai tsaye tace "I forgive them but Adda.." Annie tace "Tunda kin yafe musu kada ki sa damuwarsu a ranki,ki ci gaba da harkokin ki yadda kike yi,magana ne sai kin ga dama kiyi akan duk wani abu da za suyi,but kada ki kasance mai manta alkhairi ko yaya yake" ta girgiza kai tace "In sha Allah i'll never forget" Annie tace "Well,do u know what's going on.!?" Ta girgiza kai tana kallonta Annie tayi murmushi tace "Ur angel found u a new son in-law" murmushi tayi tace "Really.!?" Annie ta lumshe ido ta bud'e tana yin murmushi tace "Haka naga alama" Lolly tayi shiru tana tunani fuskarta ta canja zuwa yanayin damuwa tace "amma Adda bakya tunanin abunda ya faru.?" Annie tace "Mene ne ya faru.!?" Tace "u know what happened few days ago tsakaninta da wannan yaron.." Annie tayi murmushi tace "Baki tambayi waye saurayin ba kin fara maganar tsoro da abunda ya faru kwanaki" ta tsaya tana kallonta a hankali tace "To waye shi.!?" Annie tayi dariya tace "I won't talk about it right now,idan lokaci ya yi zaki sani" tana fad'ar haka ta mik'e ta fita tana fad'in "Find me in the parlor",lolly tayi shiru tana tunani kafin tayi saurin biyo bayanta tana fad'in "Adda please help and tell me,i can't understand what u mean" Annie dake zaune cikin parlor ta kalleta tana dariya dai² lokacin da Nuraz ya fito cikin shirin fita,Annie ta kalleshi tace "Yallab'ai come here" ya d'ago a hankali yana k'arasa buttoning waistcoat dake saman long sleeve dake jikinsa,a hankali ya tako inda take ya zauna,Annie tana kallon Lolly tace "Zauna magana za muyi" ta nemi guri ta zauna da tunanin abunda Annie za ta fad'a,inda yake Annie ta kalla tace "Idan na tambaye ka za ka fad'a min gaskiya habibiiy.!?" yayi saurin kallonta bcos bai san me zata tambaye shi ba,ya daure yace "In sha Allah zan fad'a miki gaskiya" ta girgiza kai tace "Mene ne tsakanin ku da baby.!?" Yayi saurin d'ago kansa ya kalleta yace "Annie!" Ta d'aga masa hannu tace "Amsa kawai nake son ji daga bakin ka" ya juya ya kalli mahaifiyarsa da shi itama take kallo,ya juya ya kalli Annie yace "Babu komai" tace "Kuma so kake na yarda.!?" Ya sunkuyar da kai yana murmusawa bcos ko babu komai ya gama tabbatarwa kansa ta gano shi,ya d'ago kansa yana sakin murmushi yace "Annie tunda kin gane ai ba sai na fad'a ba ko.!?" Ta girgiza kai tace "A'a sai ka fad'a" ya juya a hankali yace "Ina sonta ne" lolly ta zuba masa ido tana kallonsa ta juya ta kalli Annie suna had'a ido a tare suka kwashe da dariya,yayi saurin kallonsu bcos bai san mene ne yasa su yin dariya ba ya daure yayi murmushi shima..... *#Afuwan fan's wollahi these days i don't know what's going on,no matter how i explain u don't really understand what i mean,but i need ur prayers.* #Share pls. #Real Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 Pᴀɢᴇ 29. #Uɴᴘʟᴀɴɴᴇᴅ ᴍᴇᴇᴛɪɴɢ Juya diary d'in tayi ta faman yi before she found out what was written fuskarta d'auke da tsananin mamaki ta furta *"NUSRAH!"* sai kuma tayi shiru tana tuno abunda ya fad'a mata yanzun babu jimawa,continuously tana turning diary tace "Is this what was written with calligraphy.!?" Tayi ajiyar zuciya mai had'e da murmushi,haka nan taji har ranta abun ya bata sha'awa sosai,ta d'auko wayarta ta saita camera ta d'auka sannan ta rufe ta tashi with the smile she didn't know where it was coming from,tana fitowa daga bedroom d'in za ta wuce taji alamun dariyarsu a parlor da sauri ta kalli gurin da suke,suka had'a ido da Nuraz yana sakin murmushi,she is still looking at them before she slowly turns za ta koma Annie ta hangota ta yiwa lolly rad'a,da sauri ta d'ago ta kallo inda Nusrah take as she quickly passed out tayi saurin kiranta "Angel" babu yadda za tayi dole ta tsaya tana raba ido a zuciyarta tace "Shi kenan tawa ta k'are" ta juya a hankali lolly ta yafito ta,ta fara tafiya tana jin kafafuwanta suna hard'ewa bcos bata san mene ne dalilin kiran nata ba,har ta ratso cikin parlor'n dai² inda suke tace "Here i'm aunty" lolly tayi mata nuni da gurin zama,slowly Nusrah walked back down and bowed her head tana wasa da gefen skirt d'inta,ta jiyo muryar lolly tana tambayar ta "Baby did u really find me a new son in-law.!?" Ji tayi kamar za ta nutse a gurin saboda kunya,Annie tayi murmushi tace "Daughter d'ago kanki magana ma za muyi,amma sai kin cire kunya and i want u to tell the truth.!?" Ta gyad'a kai tace "toh" amma kuma sai ta kasa d'agowa sai wani mutsu² take duk tana jinta a takure,Annie ta kalli inda yake ta sake kallon Nusrah tace "Do u really love.." Tun bata k'arasa ba Nusrah ta tashi ta gudu,suka sake sa dariya Nuraz yayi murmushi ya tashi yace "Annie zan tafi" ta dakata da dariyar da take tace "Will u go to the hospital.!?" Ya gyad'a mata kai yace "A'a sai na dawo zan je" lolly tayi saurin kallonta tace "Adda waye ba lafiya.!?" Annie remained silent as she looked at Nuraz,shima ya kalleta jin tambayar da mahaifiyarsa take yi da sauri gudun kada ta dawo da tambayar kansa ya wuce yana yi musu sallama,ko tsayawa yaji me Annie za tace bai yi ba ya fice,bayan fitarsa lolly ta sake tambayar Annie waye babu lafiya,but she can't answer sai hanya² take mata as if she doesn't know what she is saying,da ta ga haka itama tayi shiru bata sake tambaya ba,,wajen 10am suna zaune suna hira wayar Annie tayi k'ara,ta duba taga Maimunatu ce ta d'auka tana satar kallon lolly data maida hankali kan TV,daga gefen Maimunatu bayan sun gaisa take fad'awa Annie sun koma gida yau da safen,Annie tace "Ya mai jikin.!?" Ta amsa babu kuzari a daddafe dai har suka yi maganar suka gama,Annie tace ta turo mata address idan sun samu lokaci sai su zo suga jikin nasa,Maimunatu tace ba sai ta turo mata ba,duk sanda suka shirya ta sanar mata

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180