Chapter 56
Chapter 56
"Toh.! Angel sai da safe" ta kalli Annie tace "Annie sai kin shigo." Ta gyad'a mata kai tana lumshe ido,ta yiwa Bareerah sallama ta wuce,har ta tafi idanunsa suna kanta,ya rasa me zaice da zaisa ya bar wajen ba tare da su Annie sun gano shi ba,zuwa wani lokaci ya mik'e shima yayi musu sallama,ya wuce bedroom d'insa..... #Share pls. #Real Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 Pᴀɢᴇ 22. #Pʟᴀɴ ᴛᴏ ɢᴏᴛ sᴇᴄʀᴇᴛ ᴍᴀʀʀɪᴀɢᴇ Da ya shiga kasa zama yayi yana ta tunanin yadda zai samu suyi magana da ita a daren kafin safiya amma ya rasa,ga shi ba number ta gare shi ba bare ya kira ta,ya zauna shiru a gefen bed yana tunanin idan basu yi magana yanzun ba sai dai da safe kenan,wata dabaran ya zo masa ya bud'e network d'in wayansa da tunanin yayi search a IG,Twitter zuwa sauran chart ko zai ganta sai ya tambayeta yaji idan ya yi sa'a tana online,yayi saurin d'aukan wayar ya fara dubawa,duk sunan da yake tunani idan yayi search zai samu sai da yayi amma ya rasa ta har Angel da Lolly ke kiranta ya sa bai ganta ba,ya hak'ura cike da damuwa ya ajiye wayar,wata zuciyar tace "To ka fita ta balcony mana idan ba ka so kowa ya sani" yayi shiru yana tunani,can da yaga hakan kamar shi ne mafita ya tashi da sauri,yaje jikin bright glass curtain wall d'in ya bud'e k'ofar da take sada shi da balcony ya fita,dai² window bedroom d'in ya tsaya yana tunanin yayi magana ko a'a.? Ya jima yana tunani ya rasa yadda zaiyi ya koma bakin pool ya zauna saman d'aya a cikin kujerun wajen,shiru yayi ya d'ora chin d'insa a saman hannunsa daya had'e guri d'aya yana tunani,ya juya kad'an ya kallo center window d'in sun,wayansa daya fito da shi ya duba yaga lokaci ya tafi sosai 12 saura mintuna,duka arean ya yi wani irin shiru baka jin hayaniyar komai,ya d'aga kai looking to the sky kamar yana counting Star's,da yaga yana b'ata lokaci ya mik'e a hankali ya koma bedroom ya rufe k'ofan,daren ranar da kyar ya samu yayi bacci. Da safe ya tashi a d'an makare,ya fito da niyyar dubata,ya tarar tuni har ta tafi skul,ya koma ya gama shirin fita yayi sallama da su Annie,bayan ya baro gida yana tafiya still yau d'inma ya ga motan jiya tana following d'insa,ta mirror ya ci gaba da kallon motar yana tunanin mene ne had'insu da shi da suke bibiyar sa.!? Yayi deciding ya tsaya,gefen street d'in yayi parking yana kallon motar ya ga ta tsaya a d'an nesa da inda yake ya bud'e mota ya fita,inda motar take ya nufa ya tsaya dai² side d'in driver yayi knocking,a hankali aka sauke glasses d'in,Clark dake ciki ya kalleshi bai yi magana ba yana jiran yaji me Nuraz d'in zai fad'a,cikin matuk'ar had'e rai yana kallon baturen da fuskar tuhuma yace "why are u following me.!? Do i have any relations with u.!?" Clark ya tab'e baki kad'an cikin harshensa yace "why should i go after u.!?" Nuraz ya d'age shoulders yace "I don't know,but this is what i want to know.. Do we have any relationship that u always followed for.!?" Clark yayi ajiyar zuciya ya fara d'age glasses d'in saboda bai san me zai ce ba,da sauri Nuraz yasa hannu ya rik'e yana kallonsa angrily "Since u can't say anything,stop following me,if u were sent ne kaje ka fad'awa wanda ya aiko ka na fi k'arfinsa,nafi k'arfin yayi min wani abu,,idan baka ji ba ka sake bina kuma..!" Soundly yayi making snap,without ya sake cewa komai ya girgiza kai ya wuce,as he walked across the place a d'an fusace k'asar wajen tana motsi ya bawa Clark tsoro,quickly yayi swallowing some of the terrified saliva's da suka mak'ale a bakinsa,waya ya fara k'ok'arin yiwa uban gidansan,from the other side Rafeek ya d'auka,Clark yace "Sir. The boy realized we were following him" Rafeek ya lumshe ido ya bud'e yana sakin numfashi da kyar yace "Just come back home",daga haka bai sake cewa komai ba ya ajiye wayar yana sakin ajiyar zuciya while a fili yana maimaita fad'in "Astagfirullah wa'atubu ilaiik" *** Da safen bayan tashin Nusrah daga bacci kafin ta sauka daga saman bed she began to check her phone to see whether Aatif had called tana bacci,ta cire lock taga babu miss call bare text,ta ajiye jikinta a sanyaye ta wuce bathroom tayi wanka,duka jikinta a sanyaye tayi shirin tafiya skul,ko breakfast bata jira ta yi ba tayi sallama da su Lolly ta tafi,she said she had morning lecture and the teacher was so hot that she didn't want to miss out,da Annie tace ta kira Yayantan ya kaita,she smiled softly tace ta san bacci yake yanzun,ba sai ta tashe shi ba,za taje ta hau cab kawai,suka mata fatan alkhairi ta fita,since her heart was broken ta fito ta tsaya bakin street ta nemi cab suka wuce,da ta shiga skul ma a time d'in bata da wani lecture kasancewar ranar sai 12 noon za ta shiga class,cafeteria ta wuce ta samu guri ta zauna tayi shiru tana tunani,bayan wani lokaci tayi deciding kiran wayar Aatif,miss call biyar tayi masa amma bai d'auki ko d'aya ba,ta tura masa text message,she was telling him if he saw the call he had to called her back,har to 11 tana zaune cikin cafeteria bai kira ba,ita kuma bata gaji ta tafi ba,still at that time there was nothing da ta ciwa cikinta,she was sitting all the time,,bayan lokaci tana ta zaune she looks out her phone to see whether he calls her ko ita ce bata ji ba,still ta ga wayam,ta gaji da zaman ta mik'e ta fara tafiya a wahalce,yinin ranar babu abunda ta tsinta a skul,lectures d'inma ba sosai ta gane abunda aka yi ba,4 dot suka fito ta kamo hanya tana tafiya ita d'aya cos tana jin ba zata iya tsayawa jiran su Veronica ba kasancewar za suje library,tayi musu sallama ta wuce. Yadda ya bar wajen a fusace haka ya shige motarsa had'e da banging door d'in da d'an k'arfi,duk dama ba dad'in zuciyarsa yake ji ba cikin week d'in haka ya fizgi motar ya bar arean,sai daya fara zuwa hospital ya kammala aikin da yake yi after then he plans to go to Oxford University to pick her up,4:00pm sharp ya tsaya inda ya saba ajiyeta yana tunani da addu'ar Allah yasa bata koma gida ba,yana zaune cikin motar yana kalle² da tunanin inda zai ganta,can daga d'an nesa da inda yayi parking kad'an ya hangota zaune ta buga tagumi,yayi still yana kallonta na wani lokaci kafin ya cire seatbelt ya bud'e motar ya fita cikin mutuwar jiki,har ya tsaya kusa da ita bata sani ba,ya saki siririn ajiyar zuciya ya zauna kad'an bai yi magana ba,kusan mintuna goma ya d'auka da zaunawa a gurin yaga alamun tayi nisa sosai a hankali ya d'aga idanunsa ya kalleta,gabansa yayi mugun fad'uwa daya kalleta a nutse,yadda tayi zuru² cikin yini guda idanunsa suka hango masa wani irin tashin hankalin da take ciki,a hankali ya kira sunanta cikin muryar tsoro,ya maimaita kiranta ya fi a lissafa bata ji ba,sai da yayi tapping a dai² fuskarta sannan taja dogon
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180