Chapter 42
Chapter 42
kalleshi kad'an,tausayinsa taji ya kamata da taji ya fad'a mata shi bai san mahaifinsa ba,sun yi tafiya mai d'an tsayi shiru babu wanda ya sake magana,tayi breaking silence d'in da tambayarsa "To amma ina mahaifinkan yake.!?" Yayi murmushi mai ciwo idanunsa suna tara hawaye yace "I don't know.!" Tayi saurin kallonsa tace "Kamar yaya.!?" Yace "Ehh! Haka na taso na ganni ina rayuwa,kin ga gidanmu bamu da yawa,daga ni sai Annie,Mamma na,then get man and maidservant,mu kenan muke rayuwa,ba mu da wasu dangi,babu wanda yake zuwa gidanmu sai abokan kasuwancin mu,muma kuma babu gidan wanda muke zuwa da sunan ziyara.." Tana kallonsa tace "To amma ai kace baka da mahaifi,ta yaya mutum zai kasance haka.!?" Yace "Haka tawa k'addarar take,dole ne idan har ina son kasancewa cikin bayin Allah na gari,na zama mai karb'ar duk wani kaddarar da zai zo min,mai dad'i ko akasin sa" Tayi shiru tana tunani can ta d'ago ta kalle shi,tana son yi masa tambaya amma tana tunanin yadda zai d'auki zancen ta,yana driven shima ya waiwayo ya kalleta,a hankali yace "speak ur mind" tayi saurin girgiza masa kai,yayi tak'aitaccen murmushi yace "Me yasa.!?" Tace "Ai babu abunda zan fad'a" ya kalleta sosai yace "Akwai" tace "A'ah! Babu" yayi ajiyar zuciya yace "Na fad'a miki abunda kike son cewa.!?" Tayi shiru tana kallonsa,ya waiwayo ya kalleta ya d'aga mata gira yace "Can i.!?" Ta girgiza masa kai alamar ehh,yace "To amma ai ina ji ana cewa duk mutumin da aka haifa ba shi da baba,mutane suna cewa shege ne,,kai kuma fa mene ne.!?" Ta zaro kumburarrun idanunta tana toshe baki,she was so excited da taji ya fad'i haka tace "Wollahi ba haka nake nufi ba" yayi murmushi yace "Dole ne ko waye ya ji tarihi na ya kira ni da wannan sunan,duk da na kasance ina da mahaifi,na zo ta hanya tsarkakakkiya,na kasance d'an sunnah kamar ko wane d'a da aka samar bayan biyan sadaki,had'uwar al-waliys,d'aurin aure tare da shaidawar al'ummah a matsayin halatacce.." Tayi saurin kallonsa tace "to kuma amma kace baka san mahaifinka ba.!?" Yace "Haka ne ban san shi ba.!" Nusrah tace "to saboda me.!?" Yace "Saboda yace baya so na a matsayin d'an da ya haifa.!" Ta yi shiru tana jinjina kalamansa,bata sake magana ba taga ya d'auke hanya,a bakin wani photo studio suka tsaya,bayan yayi parking ya juyo yana kallonta yace "get down" bata kalleshi ba tana wasa da ring d'inta ta d'aga ido ta kalli gurin tace "Me za muyi.!?" Yace "Muje za ki gani",suka shiga yasa ayi mata passports,tana kallonsa ta matso kusa da shi saboda bata so masu aikin su ji tace "Me za'ayi da su.!?" Ya kalleta kad'an yace "K'onawa" ta marairaice tace "Please.! Ba da wani nufin na tambaya ba" ya sake kallonta jin yadda tayi magana a yangance yace "Je suyi miki mu tafi,kada Annie tayi fad'an mun jima" tace "To amma fa idona..!" Sai tayi shiru tana sunkuyar da kai,yace "What happen to ur eye.!?" Silently tace "Sun kumbura ne,kuma photon ko anyi ba kyau za suyi ba" ya tab'e baki yace "Go idan anyi naga ba suyi ba sai mu dawo a canja wasu" ta girgiza masa kai a hankali ta wuce,bayan anyi mata an wanke suka karb'a suka fito,sake d'aukan hanya suka yi,tana ta tunanin abunda zaiyi da passports da school documents d'inta,kanta a k'asa tana ta wasa da ring d'inta har suka shigo cikin gida,a parlor suka iske Annie ta fito daga room d'in da Hauwa take,tana kallonsu tace "Wlcm home" suka gaisheta a tare,ta amsa tace "Wai ina kuka je kuka zauna daga cewa yanzun za ku dawo.!?" Nusrah tayi shiru tana sunkuyar da kanta k'asa,yana nuna Nusrah yace "Annie gidan su muka je" ta zaro ido tace "Kuka je kuka yi me.!?" Yace "School document d'inta muka karb'o" tayi ajiyar zuciya tace "Ina fatan babu abunda ya faru.?" Ya kalleta yana tab'e baki yace "Babu",Annie ta kalleshi sosai tace "Ka san ba zan yarda ba ko..!?" Yayi murmushi ya shafa k'eyarsa yace "Ki yarda Annie babu.!" Ta girgiza kai tace "Zan so ace haka ne,amma na tabbata tunda kayi saurin amsawa akwai abunda ya faru" yayi blinking eyes d'insa yana kallon Nusrah da tayi shiru ya bawa Annie amsa "Annie da gaske fa.!" Tace "da gaske me.!?" Yace "Mun d'an samu matsala" ta girgiza kai tace "I knew dole za'ayi haka" har yayi gaba yayi saurin juyowa yace "Annie bafa yadda kike tunani bane" ta harare shi tace "Kai tafi can,,ni zaka fad'awa wannan maganar na yarda.!?" Yayi murmushi ya wuce bedroom yana fad'in "Zan fad'a miki abunda ya faru Annie,,bari na fito.." Ta girgiza kai bata ce komai ba ta kalli Nusrah da take cikin damuwa tace "Daughter wuce ki ci abinci kiyi shirin bacci",ta d'ago a hankali ta amsa sannan ta wuce dining. Tana zaune tana cin jellop spaghetti da yaji kayan lambu ya shigo cikin parlor'n,Annie tana zaune a parlor'n tana kallon Nusrah dake cin abinci kamar bata so,ya k'araso inda Annie take ya kwanta a jikinta,Nusrah ta d'ago idonta ta ganshi kwance a jikin Annie,ta d'auke kanta da sauri ganin yana kallonta,haka nan taji gabanta yana fad'uwa,ta sake d'agowa taga still ita yake kallo,ko kwakwkwaran mintuna goma bata k'ara ba bayan fitowarsa ta mike a gurin ta tattara komai dake wajen ta nufi kitchen,ta fito bayan ta wanke kayan da ta shiga dasu ta wuce su tana yi musu sai da safe,Annie ta amsa mata,shi kuma ya bita da ido,Annie ta shafi kansa tace "Habibiiy.! Me ya faru da kuka je can d'in.!?" Yayi saurin juyowa ya kalleta daga kwancen da yake yace "Annie d'an sab'ani ne fa kad'ai" nan ya kwashe komai ya fad'a mata,Annie tayi shiru idonta yana tara k'walla tunawa da nasu tarihin da tausayin Nusrah daya cika mata zuciya tace "Me yasa y'ay'a mata a ko wace lokaci muke kasancewa a damuwa.!?" Nuraz yayi saurin mik'ewa ya zauna fuskarsa tana rikid'ewa yace "Annie please.! Kiyi hak'uri dan Allah kada ki ce za ki bawa hawaye damar zuba daga idanunki,yanzun ba lokacin da za'a ce kina sa damuwa a ranki bane,u know the best kin san matsalar da damuwa take haifarwa,ke shaida ce akan hakan,ko wani kika gani yana shiga damuwa ke mai bashi shawaran kada yayi ne,,duk abunda ya faru rubutacce ne daga ubangiji,addu'ah ya kamata muyi ubangiji yasa muna da rabon cin duk wasu jarabawarsa akanmu." Kallonsa Annie ta ci gaba da yi yana magana cikin sanyi,shi kansa da zai samu dama tana fara kuka zai saki nasa hawayen,but a yanzun yana tunanin lokacin kuka a gurinsu ya gama wucewa,a hankali tayi ajiyar zuciya tana maida hawayenta tace "Shukhraan'kthiir habibiiy." Ya girgiza mata kai yana yin ajiyar zuciya,basu wani jima ba sosai bayan da ya gama kwantar mata da hankali,ya tabbatar bata tare da wani sauran damuwa ya yi mata sallama ya kama hanyar room d'insa. Nusrah tana shiga bedroom ta fara cire kayanta,ta d'aura towel a hankali ta wuce bathroom cikin rashin kuzari..... #Share pls. #Real Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 Pᴀɢᴇ 17. #Vɪᴄɪɴɪᴛʏ Wanka ta fara yi bata tsaya shafa komai ba,ta saka kayan bacci ta kwanta,tunda d'akin yayi remaining silence taji zuciyarta tayi mata rauni,a hankali ta fara tunanin yadda rayuwarta ta baya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180