Chapter 131
Chapter 131
ita da kanta take fad'a masa tana son zuwa taga dangin Abba'n kasancewar tun kafin mahaifiyarta ta rasu rabonta da zuwa,yace "Ok na ji wannan,amma kin san bai dace ki fad'awa Abbah haka ba ko? Me kike so ayi tunani? Kin fi so ace ni na hanaki zuwa?" Ta girgiza kai,ya dawo gefenta ya zauna yana sassauta murya yace "Idan kikace ba za ki ba,kowa zai yi tunanin ni na hanaki,please ko da ace ba kya so ki yi hak'uri kije kinji?" Tayi shiru tana kallonsa,yace "will u?" ta girgiza kai a hankali alamar a'a,ya girgiza kai shima yace "Kada muyi haka da ke" tace "Ni gaskiya ba na so" yace "u will" tace "A'aahh!" Yace "Ehh!" Tace "well,why don't u go?" Yace "Na fad'a miki ina da aiki ai" tace "Nima ai ina zuwa skul" yayi murmushi ya wuce zai shiga bathroom,ta bishi da kallo kafin tace "Ok! Saboda kana fushi shi ne za ka tafi ka barni?" Ya juyo da sauri yana kallonta,ta had'e rai kamar ba ita ce tayi maganar ba,yace "Me kika yi min da zan yi fushi?" Tace "na sani ko dan na ce ba zan je ba shi ne kake fushi" ya girgiza kai cikin takaici yace "Kawai kuma saboda kince ba za kije ba sai nayi fushi?" Tayi shiru tana turo baki gaba,yace "C'mon ban yi fushi ba" ta kalleshi kamar za ta yi magana sai kuma ta fasa,ya girgiza kai bai ce mata komai ba har ta k'araso,a toilet bai wani tsaya biye ta son kansa ba,suka yi wanka suka fito,after sun yi shirin bacci suna kwance yaja numfashi a hankali yana kallon shadow d'inta,muryarsa a low tone yace "Kinji me na fad'a miki?" Ta girgiza kai tace "A'a" yace "Jibi za ki tafi" tana b'ata rai tace "Toh" daga haka she didn't say anything sai matsawa da tayi ta rabu da jikinsa,he just look at her shadow,though a cikin duhu ne ya san yanzu tana nan kamar za ta fashe,yayi murmushi ya sake matso da ita jikinsa,ta fara ture shi tana son k'wacewa,ya rik'eta tightly yace "Me kike yi haka? A haka za mu yi sallama?" Ta fashe da kuka tana cewa "Ni wollahi ba na son zuwa,kawai dan an fi k'arfina ne,but Allah ya sani har zuciyata ba na son zuwa" saurin kunna bedside lamp yayi,yana kallon yadda take kuka yace "Shi kenan tunda ba kya so ki zauna,amma duk wanda ya tambaya zan sanar masa ban isa dake ba" tana kuka take fad'in "Ni bance haka ba,tunda ka ce naje zan tafi but ba don ina so zan je ba" ya tab'e baki ya kashe lamp shade d'in yana fad'in "Ke kika sani kuma" tana jinsa ya kwanta bata yi magana ba ta matso jikinsa,ya d'ago da sauri yace "What else?" Tace "I'm sorry" yace "No kada ki damu,i'm not angry" tace "To ai na ce zanje" ya tab'e baki yace "A'a ki barshi kawai ba sai kin je ba tunda ba kya so,kada mu takura miki" a jikinsa ta kwanta hannunta sun k'i tsayawa guri d'aya tace "Ai dama ni banyi maka musu ba,kawai dai na fad'i abunda yake raina ne" ya gyad'a kai bai ce komai ba,tace "will u?" Yace "Ke za'a bawa hak'uri ba ni ba" tayi shiru bata sake cewa komai ba sai ta tura hannunta cikin rigarsa tana lalubensa,da sauri ya rik'e mata hannu yace "Kin ga please ki bari nayi bacci,da safe ina da tarin aikin da zanyi a hospital" harararsa tayi tana tab'e baki,duka suka yi shiru da taji haushi ta cire hannunta daga cikin rigarsa,da aka jima ta sake mayarwa ta ci gaba da wasa da kwantaccen gashin dake wajen,da taji bai hanata ba ta yi tunanin ko yayi bacci,a hankali ta kai hannunta saman fuskarsa tana tab'awa,ya rufe idanunsa and said nothing,saman lips d'insa ta kai yatsanta tana shafawa like tana sa masa lipstick,ya share lamuranta yak'i yarda ya nuna mata idonsa biyu,da ta gaji da kanta ta bari sanadiyyar baccin da ya d'auke ta,yana jin numfashinta ya canja yanayin fita yayi ajiyar zuciya ya gyara mata kwanciya. ***** Tashi ta fara k'ok'arin yi za ta tafi yayi saurin rik'eta yana girgiza kai,ta kalleshi tace "What am i going to do? I asked u what was going on ka k'i ka fad'a,ya kake so nayi?" Kalmar da ta fara zuwa bakinsa shi ne "I'm sorry" ta girgiza kai because bata fahimci abunda yake nufi ba,and then tace "what happened?" Yana kallonta a nutse yace "Forgive me please for what i did" tayi shiru ta zuba masa ido tana kallonsa,ya sake cewa "Na cuci kaina,and na jahilci kaina da lamarin Ubangiji" ta kasa magana sai kallonsa da take yi,ya ci gaba da magana "idan banda na yi wancan zargin,ya kamata ace ni da kaina ko wani ne ya fad'a na k'aryata shi,me yasa na yarda? Bayan ni da kaina na bud'e ki? Why lokacin da Hajiya ta tambayeni na kasa fahimtar abunda take nufi?" Quickly ta rufe masa baki da hannunta,fuskarta babu fara'a tace "Idan kana son zaman lafiya da ni,ka daina yi min maganar nan,i don't want to be reminded of the past" jikinsa har b'ari yake wajen fad'in "in Allah ya yarda i won't" tace "it will be better" daga hakan he didn't say anything sai dai duk inda ta motsa idanunsa suna kanta,bata tsaya saurarensa ba taje tayi wanka,tana fitowa ta gyara jikinta ta dawo ta kwanta,sai lokacin Rafeek ya fara k'ok'arin tashi ya tsarkake jikinsa,har ya tafi ya dawo ta kalleshi da mamaki ganin yana dawowa,bata iya tace masa komai ba taga yana kallonta,and it seems yana son cewa wani abu,tayi shiru tana jiran taji ya fad'a but ya kasa,ta juya a hankali ta ci gaba da abunda take yi,ya tsaya daf da ita kamar zai shige jikinta,tayi saurin kallonsa da kyar yace "can i ask u something?" She rolled her eyes tana kallonsa,yadda ta tsare shi da ido duk sai ya hargitse da sauri yace "Shi kenan ma" ya juya quickly ya shige bathroom but zuciyarsa cike take fal da tunani iri²,yana shiga yayi wanka ya fito cikin zumud'i,a kwance ya tarar da ita a tsakiyar bed d'in da phone a hannunta,har ya gama shiryawa bata yarda ta kalleshi ba sai da ya fara tahowa inda take sannan ta d'ago idanunta,yayi ajiyar zuciya dake bayyanar da samun nutsuwarsa ya zauna kad'an a gefen bed d'in yana ci gaba da tunani,da taga ba shi da niyyar kwantawa ta ajiye wayar lokacin littafin *K'ANIN AJALI* of an online writer named *MANAB Y'AR BABA* da taga an turo a old girls na skul d'insu take karantawa,to see that she was alone,da ta zauna tunani yayi affecting kwakwalwarta shi ne ta fara karantawa,sai kuma taji littafin yayi mata dad'i sosai,a hankali ta gyara kwanciyarta tace "Mu kwana lafiya" tana fad'a ta rufe idonta tana karanto bedtime prayers,Rafeek da yayi shiru ya kasa magana da ya gaji da takurawa zuciyarsa akan sanin abunda yafi k'arfinsa bai san lokacin da yace "Wai dama mata suna koma virgin?" Da sauri Lolly ta bud'e ido tana kallonsa,sai dai tayi shiru bata ce komai ba saboda mamakin furucin da yayi,ya rik'o hanunta softly yace "Please sanar da ni" tayi ajiyar zuciya tace "How do i
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180