Skip to content

Chapter 50

Chapter 50

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,276 words 0 views Progress saved
Download Book

samu apartment d'in kusa da su ya b'oye yana hangensa,yana kallon lokacin daya shiga apartment d'in ya sake hango Bareerah tana rufe door,ya tsaya yayi investigating arean sosai sannan ya juya da sauri ya koma inda ya bar motansu. Nuraz yana shiga kai tsaye ya wuce bedroom bai bari kowa ya san halin da yake ciki ba,wani irin yanayi yake jin kansa a ciki,gani d'aya yayi ma mutumin but ya fara jin wani k'iyayyarsa yana taso masa from the root na zuciyarsa,though bai tabbatar da zargin da yake yi akansa ba,amma zuciyarsa ta gama finding nasa out hukuncin da zai masa,saman bed ya zauna yayi flexing legs,hannayensa dafe da chin d'insa ya fad'a duniyar tunanin wane irin wulak'anci zai yiwa mutumin daya furta baya sonsa.!? Ya kamata ya kyale shi.!? Zuciyarsa ta bashi amsan ya kamata dai kayi masa abunda har numfashinsa na k'arshe ba zai manta ba kamar yadda yayi destroying muku happiness,,ya kwashe tsayin lokaci yana tunani da neman shawarar zuciyarsa,a hankali ya saki ajiyar zuciya,yayin da wata zuciyar tace "When ever ka kyale shi baka hukun tasa ba,it's like u take a knife and pierce it with urself,,ya kamata ko dai ba zaka rama duka ba,kayi masa kwatankwacin abunda yayi maka,ya wulak'anta ka,ya tozarta ka tun kafin ka zo duniyar,ko har ka mantan irin halin da ya jefa mahaifiyarka da kai kanka.!? Shekaru ashirin da takwas².! Kun shafe su kuna rayuwa ku kad'ai cikin bak'in ciki da rashin tabbas,shin wannan mutumin ne ya cancanci yafiya.!?" Shiru yayi yana tunani a fili da wani irin murya yace "I'll never forgive u Mr Rafeek.. U must reap what u sow with ur own hand.. Any one who does something wrong must accept his consequences.!" Inwardly sai ya ci gaba da sak'a abunda yake ganin idan yayi musu zai samu sassaucin irin nauyin da yake ji a k'irjinsa. In the morning ya fito cikin shiri kamar babu inda za shi,ya zauna parlor suka gaisa da Annie taga duk yayi wani iri,fuskarsa babu fara'a,za ta tambayeshi taga yayi shiru ya zubawa one side ido,silently ta kira sunansa "Habibiiy.!" Ya d'ago kad'an yana sauke ajiyar zuciya,Annie ta kalleshi da kyau tana yin ajiyar zuciya tace "what wrong.!?" Ya girgiza kai yace "nothing" tace "Sure.!?" Ya lumshe idanunsa yace "very much sure mah",tayi taking deep breathe tace "Allah ya sa" sunyi shiru yana tunani,ya tuna yana da appointment da gidan TV na BBC (British Broadcasting Corporation),ajiyar zuciya ya saki daya bayyana a hankali ya sake taking breathe kafin ya mik'e tsaye da sauri,Annie tana kallonsa tace "Ina kuma za kaje ka mike haka da sauri.!?" Yace "Annie akwai wani d'an aikin da zanje na yi yanzun" tace "Allah ya taimaka" ya amsa da sauri ya fita daga gidan ya d'auki hanyar *ASYLUM WELCOME.* *** Yana zaune cikin katafaren parlor'nsa sanye da training suit,kasancewar safiya and fitowarsa kenan daga gym zai wuce bedroom d'insa ya fasa ya zauna kallon tattaunawar da za'ayi,da yake yana yawan kallon programme d'in,,Jennet Alex ta bayyana a saman screen na k'aton cinema dake parlor'n,headline d'in kad'ai yaji ya sake neman guri ya zauna hannunsa da cup na coffee yana sipping,shahararriyar baturiyar ta fara koro jawabi cikin harshenta cike da kwarewa "Welcome back to our health programme of today,,my name is Jennet Alex,welcomes u again guys to be with us in our field of professionals,,today we jumped up to the world of professionalism,where we researched and tracked down a renowned psychiatrist,whom u call DR PSYCHO.. Firstly we will now go straight to Dr psycho to hear a brief history of him,before we go into the programme,Dr welcome to be in our health programme of today.." Nuraz dake gefe zaune cikin shigarsa da babu chanji,red wine colour long sleeve,black colour trouser and waistcoat yayi murmushinsa mai kyau yace "Thank u Jennet" Lokacin da aka hasko fuskarsa kad'an ya rage zuciyar Rafeek bata fito ba,ganin saurayin da suka had'u ko sati ba'a yi ba,ya sake nutsuwa jikinsa a mace,zuciyarsa sai fad'a masa take duk inda ya fito tabbas suna da generation,ya saka idanunsa akan screen na cinema d'in cike da fargabar abunda zai faru gaba. Jennet ta mayar masa da murmushin sannan ta ci gaba da watso masa tambayoyi cikin harshenta "Dr da farko za mu so jin sunan ka da tak'aitaccen tahirin rayuwarka,irin gwagwarmaya da kayi kafin ka zo wannan matakin." Ya sake yin murmushi a hankali ya furta "Asalin suna na shi ne *NURAZ BIN HAUWA.!"* Baturiyar ta girgiza kai tace "Ko za mu iya sanin asalinka.!?" Yayi nodding kad'an yace "Asalina Nigerian ne,haifaffen can ne a state d'in Kano,a wani local government da ake kira municipal,,na fara rayuwa a can har ma na fara schooling,though ban gama primary school ba muka koma Lego's state da zama saboda wani dalili,a can ne na samu dama na k'arasa primary school d'ina na tafi secondary,bayan na gama,muka sake komawa Kano State,bamu jima sosai ba kuma,cikin hukuncin ubangiji big mom d'ina ta nema min admission a jami'ar Oxford,inda a nan na kwashe shekaru 7 na farko ina matakin karatun doctorate degree,bayan na gama ba'ayi taking long ba na sake dawowa nayi wani course na neman zama licensed psychiatrist,,daga nan kuma bayan na samu abunda na zo nema lokacin na fara tunanin komawa k'asata nayi aiki Allah bai nufa ba,aka yi min tayin aiki a wani Psychiatric hospital mai suna ASYLUM WELCOME,wanda yake a Unit 7,newtec place magdalen road,Alhamdulillah.! Yanzun da fara aiki na a nan na samu shekara d'aya da wasu watanni kenan,wannan shi ne tak'aitaccen tahirin NURAZ BIN HAUWA.." Jennet ta jinjina kai tace "Excellent Dr.. But mene ne ya ja ra'ayinka ya zama ka zab'i wannan field d'in.!?" Ya lumshe idanunsa a hankali ya bud'e da wani irin yanayi kwance a idanunsa ya furta "Mahaifiyata itace silar da tasa ni zab'ar wannan b'angaren.." Jennet ta jinjina zancen tace "Shin a iya lokacin nan wane irin taimako ne kake bawa al'ummah haka har ya janyo ka yi suna cikin tak'aitaccen lokaci.!?" Yayi murmushi kad'an yace "Taimakon farko da nake bawa majinyanta na,a duk lokacin da aka cemin Nuraz kai zaka kula da wannan patient d'in na kan yi k'ok'arin jansu a jiki mu saba da su sosai,ta yadda idan na zo aiki ba zan sha wahala ba,saboda sometimes za ki ga wasu likitocin namu saboda rashin sabo tsakaninsu da patients kana k'ok'arin bawa mutum kulawa,wannan rashin samar da alak'ar sai yasa k'arshe a samu matsala ko su rufe mutum da duka,idan aka yi rashin sa'a masu duka ne ko su kwaci makami suji maka ciwo saboda su tunaninsu ya jirkita ya zama daban da namu,so dole dai kafin ka tunkare su kai tsaye akwai buk'atar shak'uwa a tsakanin kai da su,after then zaka bada lokacin ka,da duk wata kulawar da zata taimakawa majiyancin.." "Good Dr,kenan dai kana son cewa kafin likitoci irin ka,su tunkari majinyaci musamman b'angaren ku yana da kyau su fara samar da alak'a mai k'arfi tsakaninsu da patients d'insu ta yadda ba zasu damu ba a lokacin da ake duba su.!?" Yace "Haka ne.",Jennet tace "Da fatan likitoci a b'angaren halayyar d'an adam suna tare da mu,kuma sun ji abunda Dr Nuraz ya fad'a,,but Dr bari mu koma baya kad'an cikin tarihin ka,a baya munji ka ce big mom

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180