Chapter 88
Chapter 88
to see him with Rafeek,they took a moment suna kallon-kallo and then Yaya Abdullahi trying to break their silence,yana kallon su cike da rud'ani muryarsa tana shivering ya furta "Mu.. Mu shiga ciki" babu musu suka juya dukan su,Rafeek yayi saurin tsayar da shi yana kallonsa silently yace "Arhm.! Ina ganin ni zan tafi" quickly Yaya Abdullahi yayi interrupting nasa "A'a u are going to no where,tunda kai ka fad'awa Baba sun shigo k'asar,sai ka wuce muje tare duk abunda za ayi ya faru akan idanunka" kafewa Annie suka yi a gurin da bud'ad'd'en baki,tsabar mamakin jin abunda Yayan na su yake fad'a ya sake jefa zuciyoyinsu cikin rud'ani tun ba ganin da suka yiwa Rafeek yana fitowa daga gidan mahaifin na su ba,babu yadda Rafeek bai yi da Yaya Abdullahi ba akan ya barshi ya tafi zai dawo daga baya but he said they should go back together,bisa dole yayi hak'uri ya bi shi suka kama hanyar komawa cikin gidan Nuraz da su Annie na biye da su,though kana kallon su za ka gane a tsorace suke,tun da suka shigo cikin get d'in gidan suke bin ko ina da kallo,yadda aka gyara gidan an canjawa komai fasali kai baza ka tab'a tunanin a irin wannan geto area d'in gidan yake ba,from the premises of any place na gidan ka kalla interlocking ne,aside from an yi decorating da wasu irin flowers masu sanyin dad'i,while daga ta wajen varenda kuma inda ainihin parlor yake an baza masa tiles brown masu adon tsalli²n fari,on the other hand na gidan luxury cars ne a carport,gidan ta ko ina an gama k'awata shi. A bakin entrance na parlor da aka k'awata da wasu irin manyan flower vase suka tsaya Yaya Abdullahi yayi sallama,Baba dake ciki yana shirin fita yaji muryarsa mamaki ya kamashi bcos babu jimawa suka yi sallama,ya daure yayi murmushi ba tare da ya san adadin su ba ko ya ga fuskokin su waye a gurin yace "Kai da muka yi sallama yanzun yaya akayi ka dawo.!?" Kallon su Yaya Abdullahi yayi yana sakin murmushi yace "Baba wani daddad'an albishir muka kawo maka shi yasa muka kasa tafiya sai da muka dawo" Baba ya sake yin murmushi yace "Toh bismillah" Alama ya yiwa su Annie su fara shiga,babu musu suka wuce gaba zuciyoyinsu banda tsinkewa babu abunda yake,jikinsu kuwa har wani shivering yake all because of the fear of what they will find,a tare suka yi sallama ita da Lolly suna d'aga curtains dake zagaye da doors da windows na gidan,wani irin firgita dattijon yayi idanunsa akan k'ofa a matuk'ar tsorace muryarsa na kyarma and showing them with his thumb *"MARYAMU.! HAUWA'U.!"* Ya fad'a as he looked at them again,Yaya Abdullahi,Rafeek da su Nuraz da suke biye da su they were standing still an rasa wanda zai fara zama,Baba yayi shiru cikin tsananin firgici inwardly fad'i yake "Is that really true.!?" He turned around to looked at them again,yayin da gaba d'aya y'an sakon dake turo magana bakinsa lokaci d'aya without sun yi shawara da shi suka tafi wani mahaukacin temporary strike,a nan ya tsinci kansa da kasa furta komai all because of the shock daya shiga sai kallon su yake yana k'arawa,bayan wani lokaci Yaya Abdullahi yayi ta maza yace su zauna,duka suka fara neman guri suna zaunawa,for a while haka parlor'n yayi shiru,bayan Baba ya tabbatar su d'in ne da gaske ya sauke ajiyar zuciya mai nauyi idanunsa da already suka sauya launi ya daure ya sake kallon su,da kyar ya tattaro kalmomin da suka masa remaining a bakinsa ya furta "Alhamdulillahillaziiy bii ni'imatihi tatimmus'salihaat.. Alhamdulillahi alaa kulli halin." Wannan kalma da suka tsinto daga bakin Baba ita ta kara musu k'arfin guiwar ci gaba da kasancewa a gurin,Baba daya kasa ci gaba da magana ya juya ya kalli gefen da su Yaya Abdullahi suke hawaye suna zubo masa yace "Abdullahi.! A ina ka samo y'an uwan naka.!?" Yaya Abdullahi yayi murmushin jin dad'i yace "Baba yanzu muka had'u da su a k'ofar gida za su shigo" Baba nodded his head and looked at them yace *"MARYAM.!* Ina kuka kasance tsayin wannan lokacin.!? Me yasa baku taba tunanin waiwayar gida ba.!? Ina kuka shiga haka muka yi nema har muka kasa samun inda kuke.!?" Annie tayi saurin d'ago kanta cikin tsananin mamaki har bata san lokacin data furta "Kun neme mu baku ganmu ba.!?" Baba ya sake nodding kai muryarsa a raunane yake fad'in "Duk inda muke tunanin samun ku mun bincika,sai dai ko wanda ya san labarin ku bamu had'u da shi ba,me yasa kuka bi shawarar zuciyoyinku kuka yi tafiyar ku.!? Me yasa za kuyi nesa da mu.!?" jikin su ne ya fara yin sanyi saboda kalaman da Baba yake furtawa,while gefe guda kuma gani suke kamar a mafarki al'amarin yake occurring. Annie ta daure tana b'oye kukanta tace "Muna nan cikin k'asar nan Baba,babu inda muka je" Baba yana maimaita abunda ta fad'a da mamaki yace "Amma kuna cikin k'asar baku tab'a neman gida ba tsayin wad'annan shekarun.!? Me zai sa ku k'i zuwa gida ku duba lafiyar mu.!?" Annie ta lumshe ido ta bud'e hawayen dake cikin idonta suka gangaro,silently ta furta "Baba." Then kuma tayi shiru because she felt the pain of repeating the past,Baba ya sauke kansa k'asa a hankali bcos ya fahimci damuwarta silently ya furta "Na tabbata duk abunda ya faru babu laifin kowa a cikin ku face nawa,da ban kasance irin wannan uban da duk abunda aka fad'a masa yake yarda ba tare da ya yi bincike ba,da ban kasance mara adalci ga iyalina ba,,da ban zama mai d'aukar maganar mutane ba,surely da hakan bai zame min makamin da nayi amfani da shi wajen tarwatsa ahalina tun daga tushe ba,sai dai duk da hakan ko kad'an bai kamata ace wannan dalilin ya zama sanadin da zai hana ku dawowa gida ba,why should we all be angry.!? Duka mun yi fushi bayan shugaba (S.A.W) ya hane mu saurin fushi da yanke hukunci cikin sa,dukan mu mun kasance masu laifi ta hanyar sab'awa maganarsa da bin khud'ubar zuk'atanmu,and this reason alone ya isa hujja da Ubangiji (S.W.T) zai hukunta mu gaba d'aya" Annie wiped the tears that poured out tace "Baba.! At that moment ka yi fushi sosai da mu how can we think if we come back u will forgive us and forget the fast.!?" Baba ya girgiza kai cike da jimami yace "Of course i made a mistake which i myself sure that it will be hard to correct,babbar damuwar kuma duk ba wannan ba,i contradicted the words of our holy Prophet (SAW) na raba ku da jiki na,na kore ku daga gida na,na raba ku da duk wani source da zai ba ku farin ciki,how can i ask forgiveness for what i have done to u.!? Na yi nadama a lokacin dana san gaskiyar al'amarin daya faru,na yi Allah wadai da halayyata ta saurin d'aukan magana,na yi dana sanin kasancewa ta irin wannan mahaifin mai korar y'ay'an cikinsa,what evidence do i have har ya janyo na aikata d'anyen hukunci irin wannan.!? Even before hadisin Annabi (S.W.A) ya kwad'aitar da mu hanyar samun aljannah ga duk mahaifin daya tarbiyyantar da y'ay'ansa mata,ya tsare mutuncinsu har zuwa lokacin da ya kaisu d'akin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180