Skip to content

Chapter 179

Chapter 179

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,259 words 0 views Progress saved
Download Book

wuntsila k'afa tana cewa "dan Allah ka bari sai an jima,na yarda zan iya" yana jin ta fad'i haka bai san lokacin da yayi murmushi ba,a hankali ya nufo lips d'inta ya fara sucking,suka yi ajiyar zuciya tare,ya kalleta kad'an yana shagwab'ewa yace "baby nayi yanzun?" Wani irin zaro ido tayi tace "A'a kuma a nan za kayi?" Ya d'aga kai yace "da nan da gidan mu duk d'aya ne" tayi saurin girgiza kai tace "A'a ka bari idan mun koma,haka kawai kasa min ihu,kai da baka iya samun abu kayi shiru ba,salon ka kunyata ni irin na lokacin da na haifi Maysam" wani dariya yayi da bata tab'a ganin yayi irinsa ba yana kallonta da narkakkun idanunsa duk ya mak'aleta yace "sauk'in abun ma ba ni kad'ai nake yin haka ba,wata idan dad'in yayi mata yawa har cewa take,idan baka yi ba zan mu..t..uu..!" Ya k'arasa furucin a rabe,wani irin kallo tayi masa tana had'e rai tace "Allah ni babu abunda nake cewa,sharri kake yi min" murmushi yayi yana dungure mata kai yace "Yan! Yan!! Yan!!! Shut up my friend,who do u think will agree?" Ta hararesa tace "kai zan fad'awa ka yarda" ya zaro ido da sauri yana fad'in "Ehhh! Lallai yarinyar nan na kula tunda kika gama ganin girma na raini ya shiga tsakanin mu,but i have to get rid of this contempt today" yana fad'a bai jira ba ya fara aika mata some hot messages that would make her lose her composure,da sauri tana fizgar numfashinta da kyar ta rik'osa tace "please Hayat kar kayi min haka,ka bari mu tafi" shi kam ba wani ganewa yake yi sosai ba lokacin yana sakin wani moan na fita daga nutsuwa yace "I can't" kuka ta fashe masa da shi because she knew she had no way to escape than tayi hakan,cikin sa'a tana fara kukan ya d'ago rinannun idanunsa yace "what?" Tace "ni dai mu tafi can" lumshe idanunsa yayi ya koma gefenta ya kwanta,he said nothing for almost 3 minutes and then ya tashi yace "Let's go" ta d'ago ta kalleshi taga yadda idanunsa suka yi,ta zaro ido tana sake fashewa da kuka,yayi still yana kallonta sai da yaga abun nata kamar da rainin wayo ya had'e rai yace "what happened? Me aka yi miki kuma?" Da sauri tace "ka ga fa idanunka yadda suka yi,dama muna fita Mom will understand what we did" wani murmushin takaici ya saki yana kallonta k'asa² yace "za ki bar yi min wannan shirmen ki tashi mu tafi ko sai na yi a nan?" Before he could finish suja jiyo maganar Lolly dake tahowa za ta wuce tace "me za ka yi?" A tare suka zaro ido Nusrah kam har da rufe baki da duka hannayenta saboda fad'uwar da gabanta yayi,k'asa² ta furta "Yah Allah! Ka ga abunda nake gudu ko? Yanzun da shigowa tayi ta tarar da mu fa?" Ya had'e rai yana watsa hannu yace "shi kenan! Ai ta san me muke yi,ko bata gani ba sai nace sunnah muke rayawa" ta zaro ido tana kallonsa tace "a nan kuma?" Yace "a ina ne ba'a raya sunnah? Ai dai ba haram muka aikata ba" ta ci gaba da kallonsa ta kasa magana but cikin ranta jinjina fitsararsa kawai take,ya mik'a mata hannu yace "Oyah! Let's go,ko yanzun me afkuwa ya faru a nan,ni babu ruwa na yi zanyi a ko ina ne ya kama" yadda yake magana da gaske yasa bata san lokacin da ta fashe da dariya ba tace "ji fa sai kace wata abinci,kayi ta fad'ar za ka ci" yayi murmushi yana d'agata yace "akwai differences masu yawa tsakani,and wannan ya fi duk wani abincin da za'a bani dad'i ma" dariya tayi tace "there's no difference in work kuma ai" yace "no! Akwai huge differences ma in between"" ta gyad'a kai suna rik'e da juna suna tafiya tace "I don't see the difference" sai da ya kalleta kad'an then yace "ke ai ba za ki gane ba,but let me explain their differences" tana gyad'a kai tace "ina ji" yace "shi abinci kin ga sai ana jin yunwa ake ci ko?" Tace "haka ne" yace "If u are hungry,when u have food za ka ci ka k'oshi,daga nan kuma u will not look for it again until u are hungry,so bambancin su a nan shi ne shi,shi wannan yanzun zan iya yi na ji na k'oshi for a minute zan sake jin kawai ina son sake neman k'ari,sannan uwa uba will enjoy it so much that no food will be added,no matter how hard the taste of that food is ba za'a tab'a had'asu bama" suna yin sallama da su Lolly lokacin sun fito suna tafiya cikin shauk'i ta d'aga kai tana kallonsa,shima ya zuba mata ido yana kallonta,a tare suka saki murmushi tace "zuwan mu Nigeria fa?" Yayi murmushi yace "babu lokaci yanzun ki bari sai komai ya koma dai²" tace "Will u take me?" Ya lumshe mata ido a hankali yace "ban yi alk'awari ba" she was silently looking at him and then she jumped up za ta haye jikinsa,hurriedly ya rik'eta yana zaro ido da fad'in "Ke! Bari mana" Sai ta fashe da dariya da sauri ta juya za ta fara gudu yayi sauri ya biyota yana fad'in "Stop Roohii! Ba na son wannan wasan naki" Waiwayowa tayi tana yi masa dariya sai ta d'an dakata kad'an,ya taho yana kad'a kai yace "u know bai kamata kina tsalle² da k'aramin ciki ba ko?" Tayi masa dariya bata ce komai ba har ya kusa k'arasowa,da taga ya kusa zuwa inda take,ta shammacesa ta juya za ta fara gudu,cikin sa'a yayi taku biyu ya rik'ota,ta sake fashewa da dariya tana kallonsa,ya had'e rai yana kallonta yace "kina so kiyi min asararsa ne halan?" Ta kad'a kai alamar a'a sai tace "tsokanarka nake son yi ai dama" yayi murmushi yana kallon yadda take tura masa baki,bata yi tunani ba sai ji tayi yayi sama da ita yana cewa "kin tsokanowa kanki kuwa yarinya.." Daga nan ya wuce da ita flat d'insu tana bashi hak'uri,bai kulata ba ya sakar mata wani irin murmushin mungunta yace "Babu abunda za'a fasa." Ta zaro ido za tayi magana da sauri ya d'ora bakinsa saitin kunnenta yana blowing mata iskar bakinsa..... Daga nan inda nake tsaye ina kallonsu nayi murmushi na bisu da kallo mai cike da burgewa nace "A huta gajiya Mr & Mr's Noor Rafeek Zakar Labbo..." *#END...* #Alhamdulillah! All thanks be to Almighty Allah for allowing me to conclude this story which i have entitled as *'DAN MACE* May Allah's peace and blessings be upon to the great ambassador prophet Muhammad bin Abdullah (S.A.W) with his family and his companions as large. #Alhamdulillahillaziiy bii ni'imatihi tatimmus'salihaat.. On this occasion i would like to thank Allah (S.W.T) again for the gift he has bestowed on me,and i extend my heartfelt congratulations to my followers as well,hakur'in saurarona da kuka yi babu dare babu rana,prayers da kullum kuke min sending ina godiya sosai,Allah ya saka muku da alkhairinsa,a k'arshen kuma ina sake rokon Allah (S.W.T) to forgive me and u for the mistake i made in writing this story,fatan Allah ya had'a fuskokinmu da alkhairinsa,wad'anda na b'atawa rai kuyi hak'uri ku yafe

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180