Chapter 77
Chapter 77
tab'a k'ofa za'a bud'e ya rik'o hannunta da sauri suka bar wajen,sai da suka je bakin pool sannan ya sake ta ya gyara tsaiwarsa yace "That's because i said am not going anywhere shi ne kike fushi.??" She raised her wider eyes ta kalleshi slowly ta juya masa baya tace "A'ah" yace "A'ah me.!?" Tace "babu komai",yayi murmushi yace "Kina so naje.!?" Tayi saurin kallonsa,ya d'aga mata gira yana tsare ta da idanunsa,ta d'auke kanta gefe tace "Idan ina so,kai ai baka so" he laughed and said "Uhn! I don't want to,but if u said.." Sai kuma yayi shiru yana sakin murmushi,she looked at him eagerly taji ya k'arasa amma sai taji bai ce komai ba,ta tab'e baki tace "Ai ba zuwa za kayi ba ko nace ina so" yana kallonta yace "Kice naje to ki gani" ta juya tana murmushi tace "Who am i to say to u.!?" K'asa² yace "The mother of my upcoming kid's" tayi saurin kallonsa because she wasn't hear him,yayi saurin fuskewa yace "Kin ji" tayi squeezing face tace "What is that.!?" Yayi dariyar rainin wayo yace "kice naje please" tace "Idan ka yi niyya ba" yace "A'ah! Ba idan na yi niyya za kice ba,cewa za ki yi kaje ka dubasa" ta juya ta fara tafiya tace "Saboda nice Annie sai nace za kaje.!?" Ya bita da kallo yace "Ai baki fad'a ba,da kinga abun mamaki" tace "Ni babu abunda zance,duk lokacin daka sauko daga fushin ka je ka dubasa.." Tana fad'a ta wuce za ta shige yace "Since u know the house,tomorrow u will be ready to accompany me.!" Cak ta tsaya kafin tayi saurin juyowa tana kallonsa,ya shagwab'e fuska yace "please.. Will u go with me.!?" Ta tab'e baki tace "Kaje Kai kad'ai mana" ya girgiza kai "Yace idan ba zaki ba shi kenan na fasa" ta juya tana dariya tace "No offense",dariyar shima yayi bayan tafiyarta,ya jima sosai a gurin yana mamakin kansa with the changes he has made cikin k'ank'anin lokaci. Washe gari da yamma ya fito cikin shirinsa,ya zauna a parlor waiting for her arrival,about twenty minutes later yaga ta k'i fitowa ya gaji ya kirata,tana kwance a saman bed kiransa ya shigo,duk da ya fad'a mata tare za su je amma ita dai ta fi so yaje shi kad'ai,ta d'auko wayar tasa a hands free "u know i've been waiting tun d'azun kika k'i fitowa" ya fad'a cikin husky voice d'insa da ko wane lokaci bata sauyawa,tayi murmushin yak'e tace "What can i do for u.!?" Yace "Raka ni za kiyi ai kin san ban san gidan ba ko.!?" Tace "Ok then kace Annie ta baka address mana" ya katseta da sauri "I don't want,idan ba zaki ba,just say it out" tayi murmushi tace "Nifa aiki nake yi yanzun" yace "Wane iri.!?" Tayi shiru,yace "Ba zaki ba.!?" Tace "Ni dai kayi tafiyarka kawai ba sai na je ba" yace "Ok.!" Zai kashe wayar tayi saurin cewa "will u go.!?" Yace "Ina ruwanki da zanje ko bazan jeba.!?" Tayi shiru tana tunani,yace "Tunda ba zaki ba nima ba sai na jeba,kuma kada ki sake min maganar nak'i zuwa daga yau" tace "Za kaje ne.!?" Yace "ina ruwanki.!? I said i won't go" za tayi magana ya katse,da sauri ta diro daga saman bed tayi hanyar fita,tana fitowa ta ganshi zai shige bedroom d'insa,a ranta tace "Da gaske yake yi ba zai je ba.!?" Tayi saurin cewa "uhmm! D'an tsaya please" ko bi ta kanta bai yi ba ya wuce abunsa,,ta tsaya tayi shiru ta rasa me za ta yi bayan ya tafi,da sauri ta juya ciki a gaggauce ta sake sakarwa jikinta ruwa,ta fito ta shirya cikin atamfa Holland mai kalar sea blue,sai data gama tsaf sannan ta kira shi,yana kwance yana kallon kiran yayi mata banza,ta gaji ta tura masa text "Ka fito na shirya" yana gani ya sake yin banza da sak'on,taji shiru² bashi da niyyar kiranta,ta fito parlor nan ma bata ganshi ba,bakin k'ofar d'akinsa taje tayi knocking yana jinta yak'i tashi ta gaji da jiran ya bud'e ta tura k'ofan ta shiga da sallama,she saw him resting on top of the resting chair without any intention of getting up,,tayi shiru tana kallonsa tace "Ka taso mu tafi." A hankali ya d'ago kansa ya saci kallonta,when he saw that she was so beautiful a cikin shigar mu ta hausawa sai tayi kamar sabon aure (Amarya) bai san lokacin daya gyara zama yana kallonta ba,ta juya za ta fita yayi saurin tashi yace "Ki jira ni mana kike tafiya" taci burki a bakin k'ofa bata ce masa komai ba,ya d'auko mukullin ya fito,a tare suka yiwa su Annie sallama suka fita,tana gaba yana binta,shi ya bud'e mata ta shiga ya rufe ya zagaya side d'in driver ya bud'e ya shiga ya tada motar suka d'auki hanya,ita ta dunga masa kwatance har suka k'araso mansion,ya gyara parking suka fito ya kalli mansion d'in ya kalleta zaiyi magana sai kuma ya fasa suka wuce zuwa entrance,to the surprise of Nuraz lokacin suka fito daga mota yaga hadiman gidan sai wani girmamasu suke,he didn't even realize it until they stood in front of the glass building da zai kaisu cikin ainihin mansion d'in,nan yaji na'ura tana mentioning sunansa dana Nusrah,ya tsaya tunanin ya akayi shi da bai tab'a zuwa ba akayi enrolling sunansa as a young master.? (Ni dai na ce idan ya shiga ya tuhumin Rafeek),ya daure yana had'e rai ya bita suka shiga,sun shigo cikin parlor'n yana mata k'orafi k'asa² tana masa dariya,ta tsaya da niyyar bashi amsa ya tsare ta da idanunsa,tayi saurin juyawa za ta wuce ya fizgo hannunta da sauri ta dawo baya a tsorace ta juyo tace "What's that.!?" Ya had'e rai yace "Ki daina ganin mun zo nan fa,dan na koma ba abunda zai ba ni wahala bane" tayi shiru bata ce komai ba ta fara k'ok'arin kwace hannunta daga rik'on da yayi mata,shi kuma yak'i sakinta tace "Wai mene ne hakan,ka sake ni mana,kai ko kunya ba ka ji ne.!?" Yayi squeezing face yace "What is it.!?" Ta harare shi tace "Nima ban sani ba" yace "Kuma kike tambaya ta.!?" Ta d'auke kanta a hankali tana harhad'e rai,kamar ance ta kallo cikin parlor'n ta hango mutane zaune,da sauri ta kalleshi tace "let me go ka ga dai da mutane" ya tsuke fuska yace "Ina ruwana da su.!? Kika dame ni da maganar su Allah i will take u straight in front of them,,ko baki yarda ba na gwada.!?" ta zaro ido za tayi magana wrongly suka had'a ido da,ido ta zaro waje fuskarta cike da tsananin mamakin ganinsa ta furta "Aatif.!"..... *#😱😱😱 Jama'a mene ne ya kawo shi gidan nan kuma.!? Wayyoo Allah yasa ba....* *#Abeg ke Smasher keep quite,,,no ur water inside oooooo...😷* #Share pls. #Real Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 _Hhhh! It seems that the followers of *'DAN MACE* want to forget that Maimunatu d'anta sunan sa *ARYAN* shin ma mene ne zai had'o Aatif da kasancewa d'an data haifa.!? Ko har kun manta cewa shi d'in asalin iyayensa *GOMBE* yayin da su kuma asalin iyayensu yake *YOLA* Idan bacci kuke yi ya kamata ku farka bcos babu yadda za'ayi Aatif ya zama d'anta._😀 Pᴀɢᴇ 30.
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180