Chapter 23
Chapter 23
kaina ba.." "Wane ne ya zaunar dake idan ba son duniya ba.? Gidanku a yanzun baza ki iya rayuwa cikinsa ba,saboda kinga duniya kin shiga inda yafi naku,me zai sa ki koma can ko ba haka bane.!?" "Ba haka bane,amma idan amsar kake nema kana iya zuwa gurin mahaifiyarka ka tambaye ta dalilin da yasa na kasa tafiya,har yanzun nake zaune muku a gida.." A fusace tana kaiwa nan ta juya tayi hanyar fita,da sauri ya rik'o hannunta,kamar wacce aka dannawa pause ta k'ame a gurin da mugun mamakinsa "Baki isa ki fad'a min wannan maganar na bari ki fita ba,dake nake yi so ba ruwan Hajiya ta a ciki,tunda ke kika fara dole ke zaki k'arasa." "Sake min hannu..!" "Bazan saki ba sai kin fad'a min abunda nake son ji.." "Rafeek ka sake min hannu..!" "Bazan saki ba." "Na ce ka saki." Ya maimaita "bazan saki ba" bai k'arasa fad'a ba tana juyowa ta wanke shi da lafiyayyen mari idanunta cike taf da hawayen k'unci but sai ta kasa furta ko 'A',shi kansa a bazata yaji marin ya sauka saman kyakykyawar fuskarsa cikin wani irin b'acin rai yana kallonta yace "ni kika mara.!?" Bata d'ago ta kalle shi ba ta juya da sauri ta d'auki d'anta tasa a kafad'arta zata fice a d'akin yayi saurin sake tare ta "Ni kika mara Hauwa." Still bata d'ago ba zuwa lokacin hawaye sun fara sakko mata,cikin wani irin mutuwar zuciya dana gangar jiki tace "Ka bani hanya na wuce.." "Ki wuce zuwa ina.!?" Bata tanka masa ba ta d'auke kai tana goge hawayenta,hak'oransa ya datse muryarsa a k'asa ya fara mata magana cikin kaushin murya "Though banzo da niyyar zama k'asar nan ba,dole na ne a yanzun na rabaki da asali na kafin ki gurbatamin su,,ke idan banda kaddara mai zai had'o mu da ku.? Ki duba irin bambancin dake tsakaninmu mana,sam bamu yi deserve da juna ba,har yau ina tunanin dalilin da yasa iyayena suke sonki,and ban san mene ne Abba ya gano na musamman a tattare dake ba,,amma tunda Allah ya raba mu,kije can kiyi rayuwarki,sai dai ina sake jaddada miki mari na da kikai sai ya saki shiga masifar da baki tab'a tunanin zata same ki ba,,,and then matuk'ar baki yi niyyar komawa gidanku ba,ina tabbatar miki saina wulak'anta rayuwarki,wulak'anci irin wanda baki tab'a tunanin wani bil'adam zaiyi miki shi a tsayin rayuwarki ba.." *#Yah Allah save dis innocent soul..😢 Rafeek ya k'ullo makirci..* #Share. #Real Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 Pᴀɢᴇ 9. #Eᴠɪᴄᴛ *Am back again.. Babu abunda yafi dad'i a duniya sama da samun masoyin gaskiya,,as u requested me to apologize to u my special friends,na yi hak'uri da yardar Allah,and if God please permits i'll continue sending u as usual,sai dai not really anywhere saboda wasu uzurori nawa,hope u people will help me in sharing,but by Allah's favor if such a problem arises again God knows the truth ba za ku sake jina ba,sai dai for those of us who are on the Wattpad software,then daga lokacin kuma i'll be out of any group,ku sani when ever i leave the group there's no coming back..Chanjin da kuka fad'a daga yanzun ya kamata na fara ganinsa if i don't see any changes kuma i will fill my trouser with air..🏃* 💕 Yana gama fad'a ya barta nan tsaye cikin halin damuwa da fargabar maganganunsa,a zahirin gaskiya tunda ya fita ya barta ita kanta ta fara tunanin komawa gida,to amma wace hanya zata bi ta sanar da su Hajiyarsa abunda ke damunta ba tare da sunyi saurin gano dalilin zuwan Rafeek ne take son tafiya ba.? Har ga Allah maganganunsa sun duki zuciyarta shi yasa tun da wuri ta fara tunanin tafiya ba tare data bari wani ya fahimci nufinta ba,but idan ta tuna Hajiya kuma sai tace "To ni yaya zanyi ne na bar gidan nan bata sani ba.?" Ko kuma "Anya idan na tafi babanmu zai kyaleni na zauna tare da su.?" Irin wad'annan tunanukan da tambayoyin sune suka fi damun zuciyarta,a gefe guda kuma tunanin kalamansa bayan muguwar damuwar da take tare da ita kafin lokacin,cikin y'an kwanaki da zuwan Rafeek gidan,a hankali al'amura suka fara sauyawa idan yana gida gaba d'aya Hauwa bata da sukuni,tun Hajiya na yi mata fad'an ta daina sa damuwa a ranta tayi hak'uri da duk abunda ya faru har ta hak'ura ta kyaleta,a b'angaren Rafeek tunda ya fahimci idan yana guri bata da sakewa sai ya maida zaman gidan kamar ibada,idan ya fita baya jimawa yake dawowa,yayin da a gefe guda b'angarensa da mahaifansa babu wanda ya san yaya suka k'are ta da su tun bayan d'an fushin da suka yi na kwanaki,lokaci guda aka wayi gari aka ga sun gyaro alak'arsu har zaman hira suke,su yi wasa da dariya abunsu kamar da,wannan dalilin yasa damuwar da Hauwa take ciki ta sake yin yawa gashi babu mai d'an shiga gurinta yanzun ya d'auke mata kewa. Satin Rafeek biyu da zuwa gidan al'amura marasa dad'i suka ci gaba da faruwa tsakaninsa da Hauwa,a gefen iyayensa kullum cikin rufe su yake da kyawawan halayensa yana nuna musu shi d'in na gari ne kamar yadda suka sanshi kuma suke so ya kasance,ko wane lokaci yana kan kyautata musu da faranta musu sab'anin idan sun had'o hanya da Hauwa cin mutunci da muzgunawa had'e da kausassun kalamai ke raba su,a cikin hakan ba tare da sanin kowa ba ko neman shawara cikin irin rufin asirin da Allah yayi masa yayi musu Visa zuwa Saudi Arabia suyi umrah a ransa ya k'udurce daga wannan tafiyar baza su sake dawowa Nigeria ba,tafiyar duka cikin sati guda aka tsara yinta,da yake aikin kud'i ne nan da nan aka yi komai aka gama,tunda maganar tafiyar sun ta bayyana a ranar lokacin ana ta sallama da su,kafin su wuce airport Hajiya ta had'a su duka tayi musu nasiha mai ratsa zuciya,jikinsu yayi sanyi musamman Hauwa da kana kallonta zaka san tana tattare da damuwa,irin wacce da za'a tambayeta tabbas zata ce Hajiya ta fasa zuwa,aka gama sallama da su driver ya wuce da su airport,gida ya dawo daga Hauwa sai Maimunatu,Rafeek da maidservant d'insu sai mai gadi dake can bakin get,,a wannan ranar tun daya kasance babu iyayen Rafeek a k'asar,hankalinsa kwance da dare bayan an idar da sallar isha'a ya shigo gidan ya wuce su a parlor yana murmusawa,Hauwa da ta bishi da kallo haka nan take jin zuciyarta na fad'a mata lallai akwai wani bak'on alamari da zai faru da ita,lokacin bacci ya yi Maimunatu tayi mata sallama ta wuce,har suka shiga d'akin Maimunatu bata sani ba sai data juya zata rufe k'ofa taga Hauwa biye da ita,a tsorace ta bita da wani irin kallon mamaki "Baki kwanta ba dama.?' Ta tambaya soundly muryarta da alamun tsoro,da kai Hauwa ta amsa mata ta wuce tana niyyar kwanciya a saman gado,Maimunatu tayi saurin matsowa kusa da ita tace "Me za kiyi min a d'aki kuma yau.? Ke da kika ce d'akin mijinki,daga bayan kuma kika ce kin samu wanda ya fishi,nan ai bai wuce a kirasa kitchen ba,ke da kike da d'akunan bacci da yawa me kuma zai kawo ki nan.?" Bata tanka ta ba sai da ta kwanta sannan tace "Nan nayi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180