Chapter 145
Chapter 145
ta k'i yarda su had'a ido,ya matsota sosai yana rik'o fuskarta,tayi sauri ta rufe idanunta fuskarta sam babu fara'a,yana kallon yadda tayi yayi ajiyar zuciya a hankali ya fara laluben bakinta,quickly ta bud'e ido tana tureshi,yayi still yana kallonta bai ce da ita komai ba,sai da ya bari sun shigo mansion driver yayi parking tana shirin fita ya rik'o waist d'inta da duka hannunsa ya hanata fita,fuskarsa babu fara'a yana tsareta da idanunsa ya furta "Me aka yi miki kike fushi?" Ta d'ago ido za ta yi masa fitsara taga yadda fuskarsa ta koma da sauri ta shiga hankalinta,yana sake tsare gida yace "Akan wannan abun da kike yi ina tambayarki kina ji kiyi min shiru wani lokacin saina faffalla miki mari" ta d'ago da sauri ta kalleshi jin kalmar mari a bakinsa,ya sake tsareta da ido yana fad'in "Didn't i..?" Bai k'arasa ba ta fashe da kuka tana fizge jikinta,ya lumshe ido cike da tashin hankali ya rungumota jikinsa yana fad'in "Mene abun kukan? Ke dai da hawaye suke yiwa arha kullum cikin asararsu kike" cikin kuka tace "mari na fa kace za ka yi!" Ya tab'e baki yana sakinta yace "Ba dai kina son raina ni ba?" Ta kad'a masa kai tana cewa "Har abada ba zan tab'a raina ka ba" yayi saurin kallonta yana son fahimtarta,da ya tabbatar da gaskiyar abunda take fad'a har ranta,lokaci kad'an duk kuma sai yaji bai kyauta ba da yace hakan,nan ya rungume ta yana bata hak'uri akan maganar marin,tayi luf jikinsa tana sauke ajiyar zuciya. Su Annie kuwa lokacin da suka k'araso motarsu yana yin parking duk suka fito suka wuce ciki kafin su tafi gidansu da suka sauka because duk sunk'i yarda su zauna gida guda da su,a nan suka wuce apartment d'in Hajiya suka dasa hira. ***** *Ina labarin Aatif ne??* A b'angaren rayuwar Aatif kam gaba d'aya since Nuraz yasa akayi detaining nasa a police stationt,bayan ya sa anyi freeing d'insa ko da ya fito sai ya ci layar b'ata ua b'ace b'at ko cikin labari ba'a sake jinsa ba bare gani,as Aatif ya kasance some kind of coward parson,idan ya samu wanda yafi baki da k'arfi za kuyi tunaninsa as a hero,but idan aka yi kuskure ya had'u da wanda shi kuma yake stronger than him ya kuma fishi kaifin baki sai yayi lak'was,but to that point ba kowa ne yake iya fahimtar hakan ba,sai idan wani abu ya had'a ko lamarin ya rikid'e,tun da ya samu aka bada bailing d'insa ya fito,saboda fushi da b'acin rai da Daddy'nsa yayi a nan d'in bayan ya saka shi gaba da tambayoyin sai ya fad'a masa dalilin da yasa aka rufe shi,here he explained everything to Daddyn because he was in such a state of fear of him,ran Daddy'n ya k'ara b'aci da yake bai san da maganar yana dating wata yarinya ba until then,duka laifin sai ya d'ora shi kan Mom because a times duk wani iskancin da Aatif d'in yake yi itace take d'aure masa,ranar gaba d'aya kasa gane masa suka yi,yadda ya rufe ido ya yi musu fad'a sosai,daga uwar har d'an sunyi mamakin fad'arsa a nan dai duka suka shiga no 6 d'insu,a wannan ranar bai jira ba ya tattara Aatif ya mai da shi Amsterdam da sunan k'aro karatu,bayan yayi masa warning masu zafi akan ko da wasa yaji ance yayi wani abu kuma shi da shi ne,but sai yak'i fad'a masa hukuncin,tun daga lokacin har ya fara karatun Masters d'insa idan ya samu space yace zai zo,sai Daddyn yace a'a yayi zamansa su za su zo masa idan sun samu lokaci,a haka lokaci ya dunga tafiya ba tare da sunje ba,kuma shi d'in Daddy would not let him come,after then ya fahimci Daddy yana yi masa haka ne duk cikin hukunci amma ba zuwan za su yi ba,dole tasa shi ya hak'ura ya ci gaba da zama shi kad'ai,and he did not say that he would come again,because ya san hukuncin Daddy musamman da ya san ya yi laifi,if he made such a mistake he would do more than that,batun Nusrah kuwa tuni ya manta da shi,except from time to time yana tunawa in love with her yayi sanadin zuwansa behind the bars,har aka yi auren Nusran da Nuraz he did not know because he was not in the country. While on the side of his parents da k'annensa mata suke zaune lafiya,sai dai bayan lokaci *MR SAJID* d'in da yayi receiving phone call from Nigeria,here his father from Gombe State ya sanar da shi y'ar k'aninsa dake zaune a k'asar yayi alk'awarin nemota,saboda Allah yayi shi mutum ne da yake son y'an uwansa,nisan da suka yi ne kawai da yanayin aiki sai rashin dace da mace yake hanashi ziyartarsu duk lokacin da yaso,sai abunda ya faru tsakaninsu da d'an uwan nasa wanda shi ne yayi silar da yasa suka daina nemansa bisa umarnin Mahaifinsun,da suka samu labarin zuwansa kuma bayan lokaci har yaje ya bada hak'uri ya nemi yafiya duk sai suka manta da wancan hukuncin aka rungume juna. And then da yake shima Mr Sajid d'in ba mazauni bane that is why they have not seen each other,but suna yin waya tun lokacin da suka dawo daga Nigeria,har aka yi sabo mai k'arfi tsakaninsu,a hakan yaje Nigeria auren Abbah,later kuma suka kawo masa ziyara zuwansu k'asar,a lokacin duk Aatif yana Amsterdam. Daga bayan zuwansu Rafeek ya fahimci dalilin Mr Sajid na tura Aatif Amsterdam shi da Abbah suka rok'i alfarma wajensa yayi waya da Aatif d'in yace maza² yazo gida yana son ganinsa,da farko da Aatif d'in ya samu kiran daga maifin nasa yayi tunanin wani abu ya samu Mom Daddy ya b'oye masa,hankalinsa duk a tashe a washe garin ya tattaro ya nufo London,da yake babu wanda Daddy yayi magana da shi a gidan ya sanarwa Aatif d'in zai zo,lokacin da ya shigo cikin gidan jikinsa duk yayi sanyi jira yake ya ganewa idanunsa abunda yake faruwa,but yana shigowa ya tarar da gidan yadda ya sanshi,ya wuce harabar gidan bai samu wani gamsasshen amsar da yake buk'ata ba,lokacin da ya shigo parlor here ya tarar da Mom zaune ta ci uban ado ita da su Hannah,ya sauke jiyar zuciya yana rufe idanunsa had'e da saita nutsuwarsa,k'annensa duka suka yi wajensa suna murnar ganinsa,haka shima d'in sai duk ya tsinci kansa cikin farin cikin zuwan,take yaji wani irin kewarsu dake damunsa ya warware,suka yi hugging juna cikin farin ciki sannan ya nufi Mom,fuskarta da fara'a sosai tayi welcoming nasa,ya kwanta jikinta yana jinsa cikin farin ciki. (Wannan kenan...) ***** Kwana kusan hud'u da zuwansu kaiwa family d'in Mr Sajid ziyara,labarin gagarumar dinner da Rafeek d'in yake shiryawa yaran nasa wanda ya watsu cikin arean headington da wajenta tun kafin lokacin ya risko su har gida,but agaresu kam su da suke cikin gidan babu wanda ya sani sai a ranar da Allah ya nufa suka samu labarin,duka cikinsu idan aka cire Abbah babu wanda ya fad'awa abunda yake shiryawa,wani abun mamakin kuma daga garesu ko da suka ji,suka kuma ga ba shi da niyyar su sani,sai suka yi kamar basu sani d'in ba,ranar da suka cika sati biyu da dawowa,da safe lokacin duka suna zaune a parlor bayan sun gama breakfast kasancewar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180