Skip to content

Chapter 64

Chapter 64

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,281 words 0 views Progress saved
Download Book

gaba tare za mu tafi since and u find out that she is not married,but what binds me is yaya aka yi suke tare da maryam.!?" Maimunatu tace "Who knows.? Allah dai yasa ba abunda ya yiwa Hauwa ne ya shafeta ba" Hajiya ta zuba mata ido tana nazari,tayi ajiyar zuciya tace "It would be difficult to say so" Maimunatu tace "Hajiya zai iya kasancewa saboda idan baki manta ba,when i met u in U.S na fad'a muku abunda mahaifinsu ya yiwa ita Hauwa" Hajiya ta jinjina kai tace "Haka ne amma dai Allah yasa it was not" Maimunatu tace "Ameen Hajiya nima addu'ar da nake yi kenan" duka suka yi shiru kowannensu da tunani dake ransa,Rafeek yayi d'if yana juya maganganunsu a zuciyarsa har ya samu wani irin baccin wahala ya d'auke shi. *** "I'm sorry please.! Ba don ni ba,kada kaga kamar dama na saba aikatawa ne,sharrin zuciya yasa na fad'a maka hakan amma ba haka nake ba" yayi shiru bai kulata ba idanunsa a lumshe har lokacin,she bowed her head and wiped tears da siririyar muryarta ta sake cewa "If u remember what happened that day in our home Mommy ta fara fad'a and banyi tunanin ranka zai b'aci ba shi yasa na maimaita yanzun,though i knew i have no value a gurin wasu mutanen i guess i was like that a gurin kowa,da ace ka nemi wasu matan without even realizing their situation,suna da cikakkiyar lafiya ko babu,they have a serious illness or not,shi yasa na fad'a maka haka,a tunani na da na rok'i alfarma kace sai ka yi da gasken za ka aikata.." Ta sake fashewa da sabon kuka,bayan ta yi mai isarta bai kulata ba ta sake dakatawa tace "Kuma ko da muka je can d'in nima ba da gaske nake yi zan sha ba,duk na yi haka ne dan na gani za ka sha ne da gaske ko a'a,lokacin da na fahimci ba sha za kayi ba na takura sai na sha kayi k'ok'arin k'wacewa,shi ne nace ka sha har ka buge ni,ni ko gurin ma ban tab'a sani ba,ban tab'a zuwa ba sai yau.." A hankali ya bud'e idonsa da suka yi wani iri saboda b'acin rai ya saki bayananniyar ajiyar zuciya,a hankali ta furta "Kayi hak'uri in sha Allah i'll never do it again",bai yi magana ba ya bud'e motar ya fita ta goge hawayenta ta bud'e ta fito itama,a cikin harabar apartment d'in ta tarar da shi a tsaye she didn't think saboda ita ya tsaya,zata wuce shi yace "come here.!" Ta dakata a hankali tana kallon k'asa yana tsare gida yace "Even if Annie ask u don't tell her anything,idan ta yi magana zan fad'a mata da kaina" ta girgiza kai a hankali yace "Maganar Mommy take ko waye nema.!?" Ta gyad'a masa kai yace "From this day on i don't want u to remember it again,maganar baki da daraja babu wanda zai aureki shima haka,kin san gaibu ne da za ki munanawa Allah zato.!?" Ta girgiza kai a hankali yace "don't say it again kin ji.!?" Tace "Toh! In sha Allah i won't" yayi shiru yana kallonta a hankali kamar mara lafiya yace "And tgen marin da nayi miki,,shima kiyi hak'uri kin ji..!? Raina ya b'aci ganin ina miki magana kina neman mayar da ni abun wasa.." Ta girgiza kai a hankali tace "It was my fault,da na ji abunda kace tun farko da hakan bai faru ba" yayi shiru yana kallonta,haka nan yaji wani irin tausayinta yana sake bijiro masa,a hankali yace "Ok! Shiga gida to ina zuwa" har ta fara tafiya ta tsaya,ya kalleta bai yi magana ba,ta dawo a hankali har inda yake tsaye tace "Where are u going then.?" Yayi ajiyar zuciya yace "I have no where to go zan rufe mota ne" ta jinjina kai ta wuce a hankali kamar kazar da kwai ya fashewa a ciki,tana zuwa bakin entrance ta tsaya,har yaje ya rufe motar ya dawo bata shiga ciki ba,ya kalleta da mamaki kafin yayi magana ta danna doorbell,Bareerah ta bud'e musu k'ofa tana binsu da kallo,suka wuce ciki Nusrah tana sunkuyar da kai k'asa,Nuraz kam kai tsaye ya wuce zai shige bedroom Annie ta kira shi,ya tsaya a inda yake,tace "Daga ina kuke.!?" Yace "munje wani guri ne" yana fad'a ya wuce dan wani haushin abunda ya faru d'azun daya sake turnuk'e masa rai,ta kalli Nusrah dake tsaye tana kame² tace "Sai ki wuce ai ki bani guri" sum² ta bar wajen,babu wanda ya sake ce musu komai,,da safe lokacin suna zaune a dining dukansu Annie ta kalli yadda suke harhad'e rai ta kalli Lolly taga itama tun bayan gaisuwa bata sake magana ba,duka a cikinsu gara Nusrah itace kad'ai ta riga ta san damuwarta bai shafi abunda ya faru a daren ba,but itama kana kallonta zaka san tana da damuwa,shi kuwa gogan his face alone was enough to express his feelings,tayi shiru bata cewa kowa daga cikinsu komai ba har suka gama,suna niyyar tashi tace "ku dakata i want to talk to all of u.!" Suka kalleta a tare,she didn't care what they were looking at ta juya ta kalli gefen da Lolly take tace "Zan fara dake Hauwa kafin na dawo kanku" Suka kalli juna da mamakin me suka aikata su kuma.!? Annie were began to say "before i say anything let me start by reminding u wani abu da kuke k'ok'arin mantawa,ita duniya da kuke ganinta fa ba komai bane face makaranta,sannan rayuwar da muke yi dukanmu tamkar dalibai ne wad'anda ubangiji ya halicce mu domin mu bauta masa,idan munyi aiki na gari ko sab'anin haka zamu karbi sakamakon aikimu a gaba,haka nan babu wani bil'adam da zai ce muku tunda yazo duniya a cikin jin dad'i yake bcos every human being experienced his own difficulties,kowa da irin nashi maybe nawa yafi naka ko naka yafi nawa,but most of the time we forget that komai da ya/yake faruwa is based on one thing that is k'adar *(K'ADDARA)* kasancewar k'addara d'aya daga cikin rukunan imani guda shida,wanda duk bai yi imani da su ba ko kuma ya yi musu a kansu Ubangiji (S.W.T) ba zai karb'i ayyukansa ba k'anana ko manya,believed in k'adar rukuni ne mai girma through which man is immersed in his life and receives answers to many things that have gone before him kamar yadda ubangiji yake cewa "We have created everything with a destiny" (Alk'amar verse 49) sannan Ubangiji (S.W.T) ya sake cewa "He is the One who created,and proportioned,and He is the one who invented things,and then guided them." (Al'a'alaa verses 2-3) Ubangiji (S.W.T) added that "He created everything,kuma ya k'addara shi,k'addarawa." (Alfurk'aan verse 2) Ayoyi da suke tabbatar da wannan rukuni,sun fi a k'irga sannan a cikin sunnar Manzon Allah (ﷺ) ma wuri daban-daban ya tabbatar da wannan rukuni mai girma. Misali,a cikin hadisin da mala'ika Jibril (A.S) ya zo wajen Annabi (ﷺ) ya tambaye shi game da imani,sai ya ce "Belief is that u believe in Allah and His angels,his books,his messengers,the last day and the acceptance of K'adar khairihi wa sharrihi" Sai Mala'ika Jibril (A.S) ya ce "Sadak'ata.!" (Imam Muslim) the implications of K'adar shi ne ilimin Allah (S.W.T) which existed from eternity and things that were written by Allah

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180