Chapter 95
Chapter 95
ya zaro bayan ya gama dubawa zuciyarsa na skipping yake tambayarta "Baby what are u doing with that.!?" Saurin kallonsa tayi with her red eyes jin maganarsa a daf da ita,without saying anything ta mayar da idanunta ta kulle,kallonta yayi jin bata ce komai ba yana nuna mata maganin dake hannunsa yace "I'm asking u,kin san maganin mene ne wannan.!?" She nodded without bothering to talk to him,yana sake tsareta da idanunsa yace "Are u sure kin san na mene ne.?" Ta d'age masa gitarta d'aya because of how she felt herself idan tayi kwakwkwaran motsi,lumshe idanunsa yayi a hankali ya furta "Ok! Tell me amfanin me suke yi miki.!?" Slowly ta nuna masa saitin zuciyarta da hannunta,ido ya zaro yana fad'in "What!??" She slowly opened her eyes to look at him with amazement,as if he scared to ask what she mean ya furta "u mean u have a heart attack.!?" She nodded her head as he could understand and then ta mayar da idanunta da suka yi wani irin ja ta kulle,"Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un.!" Was the first word that came out of his mouth had'e da dafe forehead d'insa,sun d'auki tsayin lokaci shiru ba tare da wani cikinsu ya sake yin magana ba,on the side of Nuraz he was overwhelmed by the turmoil she find her self,while Nusrah kuwa tarin damuwa yasa ko motsi bata son yi,bayan dogon lokacin da suka d'auka yana sauke ajiyar zuciya ya fara tambayarta since she was suffering from the disease,a nan ne ta sanar masa tun kafin ta had'u da su,at the time that she's with mommy after her Mom's death,but ko can bayan ma ciwon bai yi tsanani ba sai yanzun,jikinsa duk ya yi wani irin sanyi yayin da ya dunga bawa kansa laifin,bayan ya gama jin abunda ta fad'a duk da ya so ta bashi labarin abunda ya faru tsakaninta da Mommyn,aka yi knocking door d'in Nuraz dake aikin kallonta da tausayinta ya daure murya a shak'e yace "shigo" Bareerah dake tsaye wajen ta turo k'ofar ta shigo,tana kallon yadda suka zauna parallel tace "Annie tana kiran ku" amsawa yayi da suna zuwa,bayan fitarta daga d'akin a sanyaye ya mik'e yana fad'in "ki kwanta ki huta,bari naje" saurin kallonsa tayi cike da k'arfin hali ta furta "No.! Bari na taso muje" saurin juyowa yayi yana kallonta yace "Where are u going.!?" Tana calming kanta tace "Please let's go,naga ai babu wanda ya sani" yana d'age gira yace "Really.!?" Ta gyad'a masa kai,carefully ya tsaya kallonta kafin yace "Ok.!",a tare suka fito yana gaba tana binsa a baya har suka fito parlor'n inda suka tarar da su Annie sun yi jigum²,jiki babu kuzari suka nemi guri suka zauna while Lolly tana k'ok'arin barin gurin a fusace,Annie tana kallonta take fad'in "dama kin sawa ranki hak'uri,duk fa wannan abun da kike yi ni dai na san.." Bata k'arasa ba Lolly ta juyo tana marairaicewa da had'e hannayenta guri d'aya alamar rok'o ta furta "Please Adda.! Dan Allah",fasa k'arasawa Annie tayi tana fad'in "I was quiet since u know i was telling the truth",angrily she said "Uhn!" Without saying much she turned and sat down tana girgiza kai,daga Nuraz har Nusrah y'an kallo suka zama,bayan lolly ta zauna tana ta faman kumburi Annie ta juya gefen da yake zaune tana mik'a masa car key,kallon rashin fahimta yayi mata kafin ya tambaya "Annie what am i going to do with the key.!?" She moaned and said "Well, I don't know,mahaifinka yace a baka" had'e rai ya fara k'ok'arin yi cikin b'acin rai ya furta "ni Annie na ce masa ina buk'atar mota ne.!?" Annie dake kallonsa tana had'e rai cikin fad'a tace "how do i know.!? Ka ga zo ka karb'a ni ba dani za kuyi wannan shirmen ba,shi ya gama rok'o kai kuma za ka k'ara min takaici" gimtse fuskarsa yayi yana fad'in "ni Annie ki barshi a gurinki babu amfanin da zai yi min,ni da zan koma ina zan tsaya wani karb'ar motarsa.!? An fad'a masa ina buk'ata ne.!?" Mik'ewa tayi a gurin ta ajiye masa tana fad'in "Za ka iya d'auka ka mayar masa tunda nima bance ya baka ba,amma ka sani idan naji ko na gani ka yi masa abunda ba shi kenan ba ni da kai ne" tana fad'a ta wuce ta barsu a parlor'n,lolly tana tab'e baki ta furta "Allah ya kyauta" daga haka bata kuma magana ba ta bar musu parlor'n itama,tunda ya rage su biyu Nusrah take kallonsa fuskarta d'auke da damuwoyi,like someone whose life had gone wrong ya mik'e ya nufi bedroom d'in Annie with the key she left behind. *2 days later...* Sanye take da train suit riga da wando na gucci with a p-cap,and her legs were wrapped in a black and white women's fashion sneakers,,since he had set his eyes on her ya kasa janyewa har ta kusa k'arasowa inda yake,da yaga za ta wuce bata yi masa magana ba da sauri yasa hannu ya rik'o gefen rigarta,a firgice ta waiwayo tana ganinsa ta saki siririn ajiyar zuciya da fad'in "U scared me" tab'e baki yayi kad'an yana kallonta yace "Ina za kije ne a haka kike sauri.!?",squeezing fuskarta tayi tana fad'in "zan d'an je morning exercise ne",yana zaro ido ya furta "a haka za ki fita.!?" Tana duba jikinta take tambayarsa "da akwai laifi idan naje a haka.!?" Kallonta ya tsaya na wani lokaci yana had'e rai ya furta "Nop" not waiting too long ya barta a wajen in a fit of anger,since taga yanayin fuskarsa ya sauya ta sha jinin jikinta,yana barin wajen instead of tayi abunda ya fito da ita slowly ta juyo and heading back into the house,kusan a tare suka shigo Annie da suke magana akan matsalar Abba'nta ganin ta shigo suka bita da kallo,bcos babu jimawa ya wuce rai a b'ace ita kuma ta shigo jiki babu kuzari,za ta wuce bedroom Lolly ta kirata,she came back to where they were idanun Lolly a kanta take tambayarta "Angel why did u come back.!?" Murmushin yak'e tayi tana kad'a kai da k'irk'iro abunda za ta fad'a,suna kallonta Lollyn ta furta "Ko dai Habibiiy ne yasa kika dawo.!?" Kai ta sake girgizawa tana neman gurin zama da cire bluetooth dake kunnenta take fad'in "A'a Aunty nice dai naji na fasa zuwa",kallon juna suka yi cike da rashin gamsuwa,lokacin shi kuma ya sawo kai cikin parlor'n yana fitowa daga bedroom d'insa yaji ta fad'i hakan,suna had'a ido da ita ya d'auke kai,girgiza kai Lolly tayi tana fad'in "Allah yasa haka ne abunda kika fad'a",kai ta sunkuyar k'asa tana wasa da wayarta,Annie couldn't speak to them except from the way yake had'e rai ta fahimci shi ne ya hanata fita,"Allah ya kyauta" they heard her say it su duka ukun suka kalleta,ba tare data damu da kallon da suke mata ba ta furta "Amm! Ni kam dama ina so muyi magana tun waccan ranar" sake kafeta suka yi da kallo kamar ba za su daina ba,tana kallonsu d'aya bayan d'aya ta furta "Akan matsalar ku ne daughter ke da mahaifinki" her body was frozen to hear her father mention but she says nothing,a nan taji Annien tana fad'in "Ina ganin kamar lokaci yayi daya kamata ace mun sake mik'ewa tsaye wajen
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180