Chapter 174
Chapter 174
kayanta habibtiiy? Kin san ba ta so ana tab'a mata ko,baki san kayan aikinta bane eh?" Sauke kanta tayi k'asa tana cuno baki,cikin siririyar muryarta mai cike da shagwab'a tace "I'm sorry Papi,i won't do it again" shoulder d'inta ya rik'o a hankali yana kallonta then yace "wuce muje ki bata hak'uri and kice baza ki sake zuwa mata gurin kayanta ba" wani k'ifta idanu ta fara za tayi kuka ya d'agata yana fad'in "kina so na bari ta dake ki eh?" Ta girgiza kai da sauri tace "no Papi ba na shon duka" yace "Come on,idan ba kya so ki daina fitina kinji habibtiiyn Papi?" A hankali da hausarta na yara tace "na daina tou,kaima ja ka bawa Mami ha'uyi?" Murmushi yayi mata yana lumshe ido yace "sure habibtiiy" tace "Papi idan nace tayi ha'uyi ja ta doke ni?" Saurin kallonta yayi yace "No! She will not,let's go now kada ta sake yin fushi" yana fad'ar haka ya wuce da ita a jikinsa,tun kafin su k'araso inda take kwance saman armchair yake kallon yadda fuskarta ta koma,though she was not yet crying but kana kallon idanunta za ka san ta zubar da hawaye musamman yadda take yin ajiyar zuciya,suna shigowa ya sauke Maysam ya rik'e hannunta suka fara takowa a hankali,basu k'araso kusa da ita ba Maysam ta mak'ale jikin Nuraz tana lek'en fuskar Nusrah da tayi kicin² taki yarda ta kallesu,kawai sai ta fashe da kuka,da sauri Nusrah ta juyo tana harararta cikin hayaniya ta furta "U didn't cry girl,ai dai ban miki komai bama yanzun,ranar da na ci ubanki so hard akan tab'a min kaya za kiyi hankali da ni" Maysam ganin yadda nusrah ke yi mata fad'a abunda bata saba ba babu b'ata lokaci ta sake fasa k'ara kamar wacce ake duka,ta kwanta a k'asa ta fara birgima tana fad'in "Mami kiyi ha'uyi,bajan shake tab'a mici abu ba" Shi kam Nuraz who was standing watching their drama wani zaro ido yayi jiyo Nusrah tana zagin Maysam,da sauri ya k'araso ya d'aga y'arsa bai yi mata magana ba ya fice da ita a kafad'arsa yana hitting bayanta cikin sigar lallashi,almost thirty minutes later he came back alone to look at where she was sitting ta rafka tagumi da hannu biyu kamar wacce aka yiwa mutuwa,fuskarsa babu alamar wasa ya k'araso kusa da ita,Nusrah dai har lokacin tana zaune bata ma san ya shigo ba because ta tafi duniyar tunani sai jin saukar hannayensa tayi ya sauke nata hannayen dake saman fuskarta,da sauri ta fizge hannunta tana harararsa,wani makirin smirk ya saki yana yi mata kallon k'asan ido,his words at the end of his throat ya furta "haba mana kiyi hak'uri fushin ya isa,ni da ba ni na kashe zomon ba" ya sake kai hannunsa zai tab'a ta a fusace ta mik'e za ta bar wajen,da sauri ya fizgota ta fad'o jikinsa,ya mayar da hannunsa ya matseta firmly yana shak'ar k'amshinta mai tsayawa a rai,tsayin lokaci suka d'auka a haka bai sake yin magana ba but the way he was brushing his lip a jikin wuyanta zuwa shoulders da gefen fuskarta zai tabbatar maka ya tafi wani nahiyar,a hankali cikin wani irin mutuwar da jikinsa yayi ya tattaro words d'in "please mana,don't u think Maysam yarinya ce k'arama kike mata irin haka? Do u want her to be afraid of u ta dunga gudun ki eh?" Idanunta ta d'aga masu cike da hawaye kamar za tayi magana sai ta fasa tayi shiru saboda abun yana cin ranta,yace "Please be patient baza ta sake ba" a fusace tace "That's how she hurt me,fisabilillah ina kan aiki ta b'ata min kuma ace bazan hukunta ta ba? K'udi fa nasa na siya,kawai yarinya da shegen fitina kamar aljana ta yage min paper's,ta san me nake yi ne?" Yayi murmushi but didn't let her understand yace "no! Roohii u don't understand me,ni bance kada ki hukunta ta idan ta yi laifi ba,but u should understand the punishment for a child" girgiza kai ta shiga yi tana cizar lips d'inta na k'asa,ya sake sassauta murya yace "ni dai ayi hak'uri yanzun,duk ma nawa ne papers d'in data cire we will have to pay,but kada a tab'a min lafiyar Annie na" K'wafa tayi tayi masa shiru,yayi ta magana tak'i kulasa sai da ya gaji dan kansa yace "shi kenan ai tunda na ce zan biya,idan aka tab'a min yarinya kuma akan wani paper da ta cire sure za'a samu matsala" da yake abun yana cin ranta har lokacin bata ma san lokacin da a fusace tace "wai sai yaro yayi b'arna ace za'a biya,wannan ma ai rashin adalci ne da d'aurewa k'arya k'ugu,ka san me nake yi yarinyar nan ta lalatamin?" Ya d'age shoulder yace "I said i'll pay" tayi k'wafa tana harararsa tace "sannu mai k'udi,Allah bada ikon biya,amma Allah ko ka biya sai na ci ubanta ta yadda gobe baza ta sake ba ko cewa akayi tayi" wani kallo yayi mata bai dai ce komai ba ya lumshe idanunsa had'e da matsa k'irjinta sai da ta saki siririyar k'ara ta rufe ido,cikin masifa tana kokawar kwace jikinta tace "Oh my God! Stop doing this to me,it really hurts" kallon cikin idanunta yayi yace "me kika ce yanzun?" Ta bud'a ido tana kallonsa da fad'in "ban gane ba?" Yace "maimaita abunda kika ce nake son ki yi" tsayawa tayi kallonsa cikin rashin fahimtar inda kalamansa suke zuwa tace "what am i saying?" K'wafa yayi ya sake rik'eta sosai da taji ya fara unbuttoning rigar jikinta hurriedly ta rik'e masa hannu tana kallonsa "ni ka barmin rigana me za kayi min kuma?" Sake kallonta yayi but this time around kallon nasa na tsoratarwa ne,da sauri ta saki hannunsa,tana ta mutsu² a jikinsa bai kulata ba sai da ya cire duk wani kayan da suke da mutunci daga jikinta ya barta daga ita sai pant da bra,ta sunkuyar da kai ta kalli jikinta cikin takaici ta kasa magana,a hankali taga ya fara rage kayan jikinsa,tayi ajiyar zuciya ta kalli k'asa,har ya gama bata yarda ta d'ago ba,but tana iya ganinsa ta gefen ido,ya zauna kusa da ita jikinsu yana had'uwa daga shi sai wani boxer mai u shape ta gaban,siffar jikinsa duk a waje komai ya ji,a nutse ya rik'o chin d'inta ya d'ago fuskarta ta kalleshi,yana kallon cikin idanunta yace "kin san me za kiyi ai?" Ta zuba masa ido tana kallo ba tare da ta ce komai ba,ya had'e rai a hankali yace "Am i not talking?" Wani irin saliva ta had'iye lokaci d'aya tarin da bata san daga ina yake ba ya fara taso mata,all because of some kind of b'acin rai da ta gani kwance cikin idanunsa,ya tab'e baki ya matsa kad'an ya mik'o mata ruwa,tayi one sip ta rik'e a hannunta,da yaga baza ta sake sha ba ya karb'i glass cup d'in ya ajiye saman couch,yana dawowa kusa da ita tarin ya sake dawowa saboda yadda taga fuskarsa ta rikid'e ta koma sak asalin Nuraz da ta sani in the past,yana yi mata wani irin kallo a nutse yace "za ki dakata da wannan tarin naki ko kuwa saina b'ata miki rai?" Bai gama fad'a ba tasa hannu ta toshe bakinta,ya tab'e baki yace "better" satar kallonsa tayi cikin rashin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180