Skip to content

Chapter 177

Chapter 177

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,258 words 0 views Progress saved
Download Book

i tell u not to make a hasty decision?" Ta sake had'e rai tace "tou ni ina ruwana? Do i have anything to do with u?" Yace "ba ruwa ba har river nile ma kina da shi in dai da ni ne" ta hararesa ta murgud'a baki tace "Let me go na shirya,gurin Mom ma zanje naga baby na,tunda ita ta yi min yaji" yayi dariya yana d'ora hannunsa a wuyanta d'ayan kuma ya saka cikin towel d'inta yana feeling yace "O'ohhh! Kin sauke fushin da kike yi ne madam?" Ta tab'e baki tace "tou ni ya zanyi idan ban daina ba? Bayan a kanta ma sai da kasa naji duk na rasa k'warin jikina" yayi murmushi,bai ce komai ba yana kallonta ya d'aga ta,a hankali ta sauke hannayenta a wuyansa tana kallonsa yayi mata murmushi yana lumshe idanunsa yace "thank u" tayi dariya kafin tayi magana ya wuce da ita gaban mirror. Shi ya shirya ta tsaf in a royal blue na wani summer women wide leg rompers cotton linen backless jumpsuits ya kawo turban cap yasa mata,lips d'inta sun sha red chapstick,yadda tayi masifar kyau a cikin kayan shi kansa sai da ya sake yana kallonta,tayi juyi a gabansa tayi fari da idanu tana d'aga masa gira tace "ya ka gani?" Yayi ajiyar zuciya yana rungume ta tsam a jikinsa cikin kunnenta da wani munafukin voice yace "U're so beautiful,i love u" ta k'ifta idanunta tana sakin sirrintaccen murmushinta ta rik'o hannunsa da sauri tace "love u too,muje tou naga Babynah" yayi murmushi daga haka ya rik'ota zuwa gefen jikinsa suka fice daga apartment d'in. Suna shigowa flat d'in suka tarar da Maysam sai cilli take da throw pillows tana ihu da dariya,Nusrah ta bud'a ido tana kallon y'arta da babu abunda yake damunta sai wasanni take abunta,Nuraz yayi murmushi yana sake mak'ale ta a jikinsa yace "kin gani ba,i told u dama bata tare da ko wane irin damuwa" tab'e baki tayi ta d'auke kai daga kallon Maysam tace "Mmm! Ai shi kenan tunda zan haifo wani baby'n soon,sai Mom su rik'e Maysam mu kuma mu d'auki new one" murmushi ya saki mai sauti yace "No! Ni bazan iya barinta ba,sai dai su karb'i sabon,kin san ko hausawa ma cewa suke da tsohuwar zuma ake magani" tace "if it's not available dole ayi da sabo ai" suka yi dariya a tare,Lolly ta taho hannunta rik'e da bowl tana fad'in "HABIBTIY! Where are u?" Da gudu Maysam ta sauka kan chair da take tsalle² ta b'oye bayan kujera tana lek'en hanyar da Lolly take tahowa,Lolly ta k'araso tana dubawa bata ganta ba,ta waiwaya a hankali suka had'a ido da Nusrah dake murmushi tana satan kallon inda Maysam ta b'uya,Lolly tayi dariya tace "yaushe kuka shigo min ku kuma?" Nuraz dake kallonta yace "Mom yanzun muka zo,where is my Dad?" Hannu ta watsa cike da zolaya alamun bata sani ba,za tayi magana da gudu Maysam ta fito tana ihun "Mami oyoyo!" Nusrah tayi dariya ta bud'ewa Maysam hannu ta shige jikinta tana dariya,Lolly ta bud'e ido tace "shi kenan na kamata" Maysam ta bata fuska while su duka suna yi mata dariya,cikin surutunta da zak'in murya tace "ni baci kama ni ba" suna yi mata dariyar yadda take rufe ido tana surutu Mr Rafeek ya fito daga bedroom,da suka zauna bayan sun gaisar da iyayen nan suka fara hira,yanayin yadda suke yi da irin shakuwar dake tsakaninsu idan ba wanda ya sani ba sai ya rantse Nusrah is not their daughter-in-law,they all set wani kunyar surukai aside,su a garesu kallon y'a suke mata,Mr Rafeek dake zaune yana kallon iyalinsa dake cikin farin ciki yayi wani lafiyayyen murmushi,Lolly dake zaune next to him tana kallonsa tace "lafiya dai Yallab'ai kake murmushi?" Ya sake yin murmushi yana kallon cikin idanunta cike da shauk'i yace "I just remember something about our past life" a 360 Lolly ta had'e rai tace "za ka fara kou?" Yace "Just as we can't change what has happened,i just can't stop talking about what i have done to u dear,ni kaina na san ban kyauta ba,and that's why har yanzun nake jin haushin kaina da fifita karatun boko akan addini na" ta tab'e baki ita dai bata ce komai ba,ya kalleta yayi murmushi yace "kin san wani abu kuma?" Tayi jim tana kallonsa tak'i cewa komai,ya sake yin murmushinsa mai kyau yace "kin tab'a tunanin wani abu game da abubuwan da suka faru da muka dawo UK? I mean before then and after? Shin kinyi tunanin abunda ya faru lokacin da kuke shirin tafiya ku barmu a airport?" Lolly dai ta zuba masa ido sai kallonsa take yi but ta kasa magana,yana yi mata wani irin murmushi yace "Everything that had happened long time ago,daga ranar da na fara ganin ku a bakin Ali Jericho store,har zuwa komai da ya faru tsakaninmu was all planned,except rashin lafiyan da nayi lokacin and Clark shi ne manager shi ya tsara komai" mamaki ne ya cika Lolly tana yi masa wani irin kallo tace "plan fa kace?" Ya gyad'a kai yana yi mata murmushi then ya fara bada labarin a nutse "Sure! Duk abunda ya faru was just a planned,taron y'an jaridun da suka zagaye mu and everything har zuwanmu gida tare all shirinsa ne" ba ita kad'ai ta ji mamakin maganarsa ba hatta su Nusrah duk sai suka mayar da hankalinsu kansa suna sauraren ya warware musu yadda al'amarin ya faru,here he began to explain "If u haven't forgotten,lokacin da muka fara had'uwa da ku was at Albert street kun fito daga store,sure a wannan lokacin da na ganki na shiga rud'ani da taraddadin anya kece da gaske ko kuma dai idanuna suke yaudarata? But before i can regain my composure har kun b'acewa ganina neman duniya babu ku a wajen,na shiga tashin hankali sosai da na duba ban ganki ba,because da jimawa na je Nigeria neman ku saboda na nemi afuwar laifin da nayi miki,sannan na tabbatar miki a shirye nake na karb'i yaro na sannan na dawo dake gare ni,but sai dai mun rasa inda kuke,we had a hard time in finding u,mun d'auki tsayin lokaci muna jiran samun labarin ko wanda ya tab'a ganin ku but we lost,daga nan bayan lokaci na dawo UK na bar komai a hannun Baba da Yaya Abdullahi,sai idan na samu aiki yayi min sauk'i nake zuwa na duba halin da ake ciki,a haka lokaci yayi ta wucewa babu wani feedback,cikin haka kwatsam Allah ya karb'i rayuwar Abbanah,bayan rasuwarsa still bamu hak'ura ba muna kan neman ku amma kullum shiru babu wani labari har d'auki tsayin shekaru.. Ranar da Allah yayi nufin za mu had'u na ganku a bakin Ali Jericho bayan na dawo cikin nutsuwata i just started to check where ur car had gone,but surprisingly ko k'urar inda motar yabi bamu gani ba,a nan na ji damuwata ya dawo sabo because i didn't even know zan sake ganin ki ko shi kenan kin sake b'acewa?" Yana kallon yaransa da ita kanta Lollyn da tayi shiru ta zuba masa idanunta yace "Do u know of any surprise? At this point da nake tunanin i just lost all the opportunities and hope,Clark was the first person to suggest mu duba CCTV

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180