Skip to content

Chapter 62

Chapter 62

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,238 words 0 views Progress saved
Download Book

ta zauna.!? Wollahi Annie sai ta bar gidan nan" ran Annie a b'ace tace "Ka ji na kama sunanka.??" Yace "Nifa Annie i don't care da duk abunda za kuyi but billahillaziiy she most be out not for a while" Annie tana huci tace "What if i said she won't leave.!?" Ya d'ago yana kallonta his eyes twinkling again because of the trauma yace "Shi kenan Annie I'll leave the house sai ta zauna" yana fad'a ya wuce bedroom d'insa Annie ta kalli Maimunatu tana fad'in "Zauna mana" ta girgiza kai tace "A'a Adda Maryam,bcos of my brother's fault bai kamata na haddasa muku fitina ba,tunda har yayi rantsuwa zan tafi but in sha Allah zan dawo." Yana shiga bedroom he took nothing but his car keys,the nerves in his forehead duk sunyi bar'o bar'o,ya fito a fusace had'e da banging door d'in ya kama hanyar fita,Nusrah tayi saurin tashi ganin zai fita and begins to run after him cikin tashin hankali tana masa magana,babu wanda ya kula yayi ficewarsa,ta dafo masa baya har waje,ya bud'e front seat ta side d'in driver ya shiga ya kulle yana k'ok'arin tada motar tayi saurin bud'e d'ayan side d'in ta shiga,mukullin tayi saurin cirewa ya d'ago idanunsa ya sauke akanta cikin hayaniya yace "give it to me.!" Yana mik'a mata hannu,ta girgiza kai tace "A'ah" yace "Ba ni ki fita nace.!" Ta sake girgiza masa kai tace "Ba zan bayar ba" cikin k'arfin hali,wata uwar tsawa ya buga mata yace "Za ki bani ko saina shak'e ki kin rasa numfashi.??" Ta d'auke kai gefe tace "will u try.!?" Tana turo masa wuyanta,yayi k'wafa yana jijjiga kai bai ce komai ba,ta koma ta zauna sosai tana kallonsa tace "Wane irin zafin zuciya ne haka.!? Daga zuwan mata baka jira ka ji abunda ya kawo ta ba kawai ka hauta da masifa,dama laifin wani yana shafar wani ne.?" Ya juyo a fusace ya fizgota ta fad'o jikinsa a firgice,yana zare idanunsa da suka koma ciki,da wata irin kakkausar murya yace "Give me my key and then hurry to get out from my sight" duk da ta tsorata da shi hakan bai sa ta fasa ba tace "Bazan bayar ba" ya daka mata tsawa yace "Ke bani nace" ta gyara bakinta tace "Sai kayi kuma" hannunta ya dank'o zai b'amb'are ya kwace key d'in tayi maza ta tura shi cikin riga,he lifted his red eyes over her yayi k'wafa angrily pushed her back ta koma ta zauna,her head hitting the car's cover ta saki k'arar azaba,da sauri ya rik'o ta bakinsa har b'ari yake wajen fad'in "Sannu! Baki ji ciwo ba.!?" Ta d'ago idanunta ta sauke a kansa,ya janye hannunsa daga jikinta da sauri ya harareta,ta tab'e baki kad'an tace "Idan naji ciwo ma ai kai ka janyo" ya tab'e baki yana kallon waje "Ko kuma ke ba,ni na shiga sabgar ki ko ke kika shigo nawa.!?" Ta juya tana kallonsa tace "Mu duka muka shiga harkar juna,amma kaine ka fara" ya juyo da kansa yana kallonta "Kada ki rainawa kanki hankali ni na biyo ki ko ke kika biyo ni.!?" Bata yi magana ba tace "Sai kuma kayi" yace "Sai muyi dai" ta tab'e baki tace "Wai daka fito ma ina zaka je da.!?" Yace "Ina ruwanki da inda zanje.!?" Tace "Ruwan nawa dana gani shi yasa nayi tambayar ai" yayi siririn tsaki bai kulata ba,ta sake juyowa tana kallonsa,yadda yayi kicin² kamar wanda aka aikawa sak'on mutuwa ta tab'e baki k'asa² tace "Mutum sai miskilanci" yayi saurin juyowa yace "Me kika ce.!?" Tace "Ina ruwanka ko kaji nace kai.!?" A fusace ya dank'o ta cikin fushi yace "Maimaita abunda kika fad'a yanzun" tace "To ina ruwanka ne wai ko da kai nake.??" Ya kalli k'wayar idonta dake k'ik'k'iftawa ya saketa yace "Mutum sai shegen tsoro" ta tab'e baki bata ce komai ba sai tambayar da ta sake yi masa "Where do u think to go.!?" Ya d'auke kai yana kallon waje yace "Bar!" A sukwane ta juyo idonta a wajen tace "What are u going to do.!?" He didn't bother yace "Me ake zuwa yi.!?" She carefully stared at him tace "Dama kana sha ne.!?" Ya d'age shoulder's yace "I'm going to start today" hankalinta a tashe ta juyo dukanta ta fuskance shi tace "Pleasee don't go" ya juyo yayi mata wani irin kallo yace "Why not.!?" Tace "Dan girman Allah ba don ni ba" ya tab'e baki yace "I haven't made a promise to u bazan je ba ko bazan sha ba" tayi shiru tana kallonsa ta rasa abunda zata fad'a,can tace "To wai duk mene ne ya janyo.!?" Kai tsaye yace "B'acin rai" tace "Saboda b'acin rai then u rebel against ur Lord ko.!?" Ya juyo ya kalleta ya d'auke kai yace "Kinga Malama first give me the key and then naje na dawo sai ki min lecture" ta marairaice tace "Dan Allah ba don ni ba kace ka fasa zuwa,babu kyaufa kaima ka sani,sannan idan ka sha ka san nau'in sab'on da zaka aikata kana cikin maye.!?" Ya juyo yana kallonta ya tab'e baki "Ina ruwanki da sab'on da zanyi,naga dai kaina zan d'aukarwa nauyin zunubin ko.!? Besides iyaka ace bayan giya na nemi mace,shi kenan fa" hawayen idonta tayi k'ok'arin mayarwa tace "That's not it" yace "So what.!?" Tace "The sin and the severity of guilt will continue to spill over ur family" yace "by then i will repent" cikin hayaniya tace "U will repent.! Daga baya kenan ko.!? Are u sure ma ubangiji zai barka har ka gama aikatawa sannan ka tuba.!? Ko kana da grantee idan ka tuba he will forgive u.!?" Yace "Of course he will forgive me" a fusace ta juyo hawaye suna sakkowa a idonta tace "well.! Tunda kace haka" keys d'in ta ciro ta mik'a masa tace "Ja motar muje" ya juyo yana kallonta yace "where are we going.!?" Tace "Inda zaka je" yayi murmushi ya tada motar suka fara tafiya,a bakin *Round 6 bar & night club* yayi parking bata kula shi ba ta bud'e motar ta fice,ya juya zai mata maganar shi da wasa yake mata dan baya so ta dame shi ne,yaga har ta fice ya fito da sauri a tunaninsa idan sun zo ba zata iya fita ba,shi tunda yake bai tab'a zuwa ba sai dai ya wuce yana yiwa masu shiga fatan shiriya,ya biyota da sauri yana kira tak'i tsayawa sai da ta jashi har ciki,da kyar ya risketa a bakin bar d'in ta haye saman stool tayi d'are² ya tsaya kusa da ita yana haki,ya sunkuya dai² kunnenta saboda sautin music da aka k'ure yace "What are u doing.? Did i told u to come in.!?" Bata kulashi ba tayi oder cup biyu na veer,ya zaro ido yana kallonta yace "Ki bari bana son abunda kike yi" ta d'ago ta kalleshi lokacin da me kula da gurin ya mik'o mata yana murmushi yace "A sha lafiya" She smiled at him ta d'auki cup za ta kai bakinta,quickly he twisted her arm ta dago ta kalleshi tace "What's that.?!" Yace "Ba ki da hankali za ki sha.!?" Tace "u don't mind ka sha kawai" tana sakin wani mugun smiling as she took the other cup tana mik'a masa "Karb'i

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180