Skip to content

Chapter 5

Chapter 5

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,275 words 0 views Progress saved
Download Book

kayi breakfast lokaci yana tafiya." K'ura mata ido ya sake yi har ta kai bakin k'ofa,still ba tare da ya amsa ta ba yana kallo tasa k'afa ta fice daga cikin bedroom d'in ba tare da ta ce masa komai ba,bayan fitar ta bai daina kallon hanyar da tabi ba,tunani da lot's of tambayoyi dake shak'e a zuciyarsa suka fara zuwa masa without limit "Me yasa bayan taji damuwata zata tafi..?" Ya tambayi kansa,idanunsa ya d'an juya cikin salon tunani yana dafe chin d'insa da duka hannayensa,a fili ya sake cewa "Ko dai bata fahimci abunda nake nufi ba.?" Zuciyarsa ce tayi saurin katse shi "No! Amma taji ai kuma tabbas ta fahimta,,the way take acting ya nuna akwai wani abu,shin kai baka ga yadda tayi bane.? Ya kamata kayi k'ok'arin finding abunda take maka hiding since.!" Jim yayi yana tuno yanayin fuskarta,damuwa bayyane akan fuskarsa yace "There must be something hidden,,her face point that out.. After taji komai,then ta juya ta tafi without tace min komai,,,shin mene ne hakan yake nufi.?" Juya kansa yayi kad'an cikin salon son takura kai akan lallai sai ya gano ko mene ne yake shirin faruwar,bai d'auki dogon lokaci a zaune ba bayan fitar ta yayi maza ya mik'e,jallabiya yasa mai gajeran hannu ya biyota,can k'asan zuciyarsa yana sake fad'in "Tabbas.! By God grace saina gano duk abunda kuke b'oyewa.. Zan gane da yardar Allah.." Dai² ya ratso cikin katafaren parlor'n da yake d'auke da wasu irin shiryayuun royal chairs masu matuk'ar kyau masu kalar royal blue and gold,iya gani da kushen mai hassada sai dai ya kalla ya had'iye saliva's amma ba dai yace zai tofa wani k'azamin magana game da tsarin gidan ko mammalakansa ba,yake tafe yana sake zurfafa tunani akan lamarinsa da Annie,har ya iso tsakiyar parlor'n ba tare daya farga ba,sai da Annie dake shigowa tace "Kaii.! Lafiya kuwa kake tafe kana tunani har ina magana baka ji..!?" Saurin kallonta yayi daga inda yake a hankali ya girgiza mata kai yace "Yeah! Am fine" Wani kallo Annie ta bisa da shi bayan ta tab'e baki tayi wucewarta zuwa kitchen ta barshi tsaye a tsakiyar chair's,tsintar kansa yayi da kasa zama,haka nan yaji yana son shiga ya ganta and ya duba yaga yaya take. Lokacin daya shiga d'akin a kwance ya isketa tana bacci,da alamun kamar bata farka ba har lokacin,gefen gadon ya k'arasa bayan ya d'an yi jimm a kusa da ita yana kallonta da tausayawa ya rik'o hannunta slowly yana murzawa,lokaci guda yanayin damuwa ya bayyana saman kyakykyawar fuskarsa,ya jima sosai a kanta yana ta kallonta ba tare da ta san ya shigo ba,kamar wanda ake tursasawa dole yana ta kallonta ya bud'e bakinsa da kyar "Lolly.! I dunno how things suke tafiya min a haka cikin kwanakin nan,ina yawan yin mafarkin abubuwa marasa dad'i suna faruwa,,but na san ba akan komai ne hakan yake faruwa ba face ciwon ki da a kullum da tunaninsa nake rayuwa,,tun bayan dana mallaki hankali na nake cikin damuwa,a duk lokacin dana bud'e idanuna na ganki cikin wannan yanayin ina tsintar rayuwata cikin k'unci,ban san mene ne zanyi na cire ki daga wannan k'angin ba,ina son ganinki cikin lafiya kamar kowane d'an adam mai y'anci,,but i don't even know mene ne zan aikata da zai sa ki dawo kamar kowa farat d'aya.. Ina sonki sosai kuma ina tausayinki,,,Ku biyun nan ku ne kad'ai duniyata kuma dangina,bayan ku ban san kowa ba,,ciki har da mahaifina,ban san wane ne shi ba,yaya yake.? A ina yake.? Duk ban sani ba,ban san komai game da shi ba,even his name ban sani ba,and u know ina son sanin abubuwa da dama game da rayuwata,but ban san mene ne dalilin da yasa kuka kasa sanar dani ba,,shin ina mahaifina yake ne..?? Ina son sanin wane ne shi.? Mene ne ya faru dake bayan samuwata.? Jikina ya jima yana sanar dani akwai damuwa a cikin rayuwarmu,,ina son sanin komai.." Shiru ya d'anyi yana sakin numfashi,jikinsa duk ya sake yin sanyi,a hankali ya kai hannunsa ya goge hawayen da suka gangaro masa yaci gaba "All i wish a rayuwata shi ne na ganki kinyi rayuwa kamar kowa ne bil'adam mai y'anci,, sai dai ban san yaya zanyi ba ko ta yaya ne hakan zai kasance.. Duk irin sonyayyar da nake miki a matsayin mahaifiyata,na san ban isa na cire miki wannan larurar ba,,ina tsananin sonki,soyayya irin wacce baki bazai iya fad'a ba,ina miki so irin na tsakanin d'a da mahaifiya,ina sonki da dukkan zuciyata,,ana ahabbuk Mamah.. Ahabbuk.! Ahabbuk-thtiir.!" Kansa ya sauke a hankali zuwa saman jikinta yana ci gaba da sauke hawayen damuwa da ajiyar zuciya masu nauyi,Annie dake tsaye bakin k'ofa tun d'azun ta gama jin kalaman da yake furtawa ita kanta bata san yaushe hawaye suka fara gangaro mata ba da sauri ta juya ta bar wajen tana ci gaba da hawaye masu d'umi da k'una,kitchen ta shige ta kulle kanta a nan tayi kuka har ta godewa Allah,bayan wucewar wasu mintuna still tana zaune ta buga tagumi take tunanin anya ta yiwa Nuraz d'in adalci da taja baki tayi shiru har tsayin wannan lokacin.? Shin tsayin wane lokaci ne zasu d'auka tana b'oye masa asalinsa.? A yanzun shekarunsa da hankalinsa ya kai ace yasan wane ne shi.? To amma ta ina zata fara sanar masa.? Shiru tayi tana sake zurfafa tunani har zuwa tsayin wani lokaci kafin ta yanke shawarar abunda take ganin shi ne yafi mata dai². Yana kwance a jikinta bayan tafiyar Annie Dr Waseem ya shigo d'akin da sallama bcos lokacin daya kamata ya dubata yayi,har ya k'araso kusa da shi bai san ya shigo ba sai da ya tab'a shi "Hello handsome..!" A d'an tsorace Nuraz ya d'ago duk da ya fahimci muryar waye,cikin dabara ya goge idonsa sannan ya waiwayo ya mik'awa Dr Waseem hannu bayan ya k'irk'iro murmushi "Welcome Dr." Suka yi musabaha Dr Waseem yana sake tambayarsa "How are u,,nd how was the patient.?" "Alhamdulillah." Yace yana sake kallonta "Allah ya k'ara mata lafiya" Dr Waseem ya fad'a yana maida hankalinsa kanta,Nuraz ya amsa da "Ameen" d'akin yayi shiru,Dr Waseem ya wuce kusa da ita ya fara shirin duba jikin nata,,Annie ta sake dawowa a karo na biyu bayan sun gaisa da Dr Waseem,ba tare da ta kalli Nuraz dake mak'ale da hannun mahaifiyarsa ba tace "Habibiiy! Zo maza ina son ganinka yanzun ka kyale Dr yayi aikinsa.!" Tana fad'a bata jira ba ta juya ta bar wajen,kamar bazai tashi ba ya fara binta da kallo har ta fita kafin ya mik'e ya bita yana jin zuciyarsa duk babu dad'i,a parlor ya tarar da ita zaune ta dafe chin d'inta da duka hannayenta biyu,tana ganin fitowarsa da sauri ta nuna masa kusa sa ita tace "Sit" babu musu ya nemi guri ya zauna yana d'an kallonta but k'irjinsa yana ji kamar ana kwala masa abu ta ciki,nan da nan ya fara ji yayi masa wani irin nauyi,idanunsa ya runtse yana d'ora hannunsa a dai² saitin zuciyarsa slowly ya shiga karanta "Allaahumma inniiy a'uzhu bika minal-hammi walhazan,wal'ajazi walkasal,walbukhli waljubni,wa'dhala'id-dayni wa'ghalabatir-rijaal." A hankali² yana ta maimaitawa har ya fara jin k'irjinsa yana sanyi,damuwar da yake tare da ita ta fara yayewa,ci gaba yayi da maimaitawa har tsayin lokacin da yaji ya dawowa nutsuwarsa

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180