Skip to content

Chapter 49

Chapter 49

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,275 words 0 views Progress saved
Download Book

tsari da duk wasu alatun more rayuwa babu wanda idanunku ba zasu hasko muku ba,tun daga kan parlor gidan ya kasance wani irin aljannar duniya ne,chairs kad'ai da aka zuba aka yi decorating sun kai five set a first floor kad'ai,parlor guda d'aya ne amma yadda aka yi ginin da wasu irin pillars da fitilu ke zagaye da shi sai ku yi tunanin sun kai hud'u,ko wanne an masa decoration da different colours,wannan yana wane wannan saboda tsaruwarsa,na tsakiyar shi ne yake d'auke da two set kuma duk ciki ya fi girma,sauran dake zagaye da shi an baza musu wasu irin rantsatstsun royals,dai fitowar wata y'ar dattijuwa data had'e cikin wani rantsatstsen super jikinta sai haske yake gold ta ko ina ga sanyayyan k'amshi da take bazawa ta nufo inda yake k'ok'arin zama saman wasu lafiyayyun armchairs tana tafiya tana kallonsa har ta karaso inda yake "Rafeek.!" Tayi calling nasa out,bai iya d'agowa ba sai da ya kwanta yana sakin wasu irin ajiyar zuciya masu nauyi,ta zauna kusa da kansa tana lumshe ido da bud'ewa ta shafa kansa,saurin juyawa yayi ya rungume ta with his coloured eyes yake kallonta ya kasa magana,hankalinta a tashe tace "Rafeek.! Mene ne yake damunka haka.!? Ka kalli yanayin da kake ciki kuwa.!?" Yaci gaba da sauke ajiyar zuciya da k'arfi,ta rik'o fuskarsa slowly ta zuba masa idanu,a tsorace ya d'ago idanunsa da suka fara tara hawaye yace "Hajiya.! I've seen it not for awhile" ta tsaya kallonsa kafin ta samu courage na tambayarsa "Wace ce ka gani Rafeek.!?" Yace "Ita.!" Hajiya da bata fahimci inda zancen sa ya nufa ba tace "Lydia.!?" Yayi saurin girgiza mata kai,tayi squeezing face tace "Wace ce ka gani d'in Rafeek.!?" Bud'e bakinsa yayi da kyar yace "Hauwa.!" Wata irin mik'ewa tsaye Hajiyar tayi tana kallonsa da mamaki tace "Rafeek.! Anya kuwa ita ka gani.!?" Ya girgiza kai yana matse kansa da runtse idanunsa,Hajiya ta koma ta zauna tace "Me ya kawo su UK to idan su d'in ne.!?" Da kyar yace "Ban sani ba Hajiya,but am scared don't know ko ta yi aure yanzun.." Ya k'arasa yana yana had'awa da dafe saitin zuciyarsa,Hajiya ta kalleshi da tausayawa tace "Zai iya kasancewa hakan ne,zai kuma iya kasancewa ba haka ba,amma ni dai abunda nake son fad'a maka kada kasa damuwa a ranka,ka san condition da kake ciki,idan kace za ka sawa ranka damuwa komai zai iya faruwa da kai,ka san kuma abunda bana so kenan,kayi addu'ah in sha Allah idan Hauwa'u rabonka ce zata dawo.." (Hhhh.! Lallai kun makaro) Ya lumshe idanunsa hawaye suka sauko daga idanunsa,Hajiya tana kallonsa tace "Cry Son.! Cry as if it will make u feel better,cry alot until u feel like ur tears come to an end,ba zan hana ka kayi ba,na san rad'ad'in da kake ji a yanzun bai kai kwatankwacin irin wanda kasa taji a shekarun baya ba" a hankali Rafeek ya zame ya kwanta a jikin Hajiya yaci gaba da kuka sosai kamar k'aramin yaro,Hajiya tana hawaye take ci gaba da shafa kansa,sai da yayi mai isar sa sannan yayi shiru ya ci gaba da sauke ajiyar zuciya,Hajiya ta ci gaba da masa nasiha cikin sanyayyan kalamanta sai da ta tabbatar ya fara samun nutsuwa sannan ta barshi. *A month leave...* Al'amari ya tsananta a b'angaren Rafeek,tun daga ranar da yaga Lolly a Ali Jericho Store cikin ikon ubangiji sai bai sake ganin ko da shade d'inta ba bare itan kanta,even though ya saka masu kawo masa report ya baza su a duk inda yake tunanin zai ji wani abu apart of her life,and a kullum cikin jiran tsammanin jin labarin an ganta yake amma shiru duk tsayin lokacin nan. Ya kammala shirinsa cikin wani suit mai 3in1,niyyar fita yake yi saboda yanzun ko yana k'asar jinsa yake bai da sukuni har sai ya fita sab'anin da,tun daga ranar da incidence d'in ya faru ya daina zama a gida,tare da Clark da driver'nsa Jack suka fito a mota suna gaba yana back seat sai tunani yake,direct Albert street suka nufa cikin rantsatstsiyar motarsa k'irar mercedes benz GLK 350,cikin wata guda daya gabata duk ya hana maidservant d'insa sukuni ya mayar da Ali Jericho gurin zuwansa duk da ba komai yake zuwa yi ba,but thinking he could see her one day shi yake d'awainiya da zuciyarsa har yanzun kuma ya k'i sallamawa,,suna k'arasowa bayan sunyi parking Clark ya fito ya bud'e masa k'ofa,ya fito a hankali cikin mutuwar jiki,ya fara tafiya but ba cikin store d'in ya nufa ba,ya d'auki hanya ya fara tafiya phone d'insa k'irar iPhone 11pro yayi mata irin rik'on nan da ko yaya aka tab'a ka zata iya fad'uwa kamar bai san ciwon kud'in daya siya ba,yayi nisa da inda suke yana tafiya a gefen street daf da juna sun zo wucewa a tare suka gogi kafad'a da matashin dake tafiya hankalinsa akan waya,kasancewar Rafeek ya fi buguwa ya tafi zai fad'i saboda hankalinsa sam baya tare da shi like the young man,da sauri matashin ya mik'a hannunsa ya rik'osa ganin har ya kusa kaiwa k'asa,d'agowa Rafeek yayi yana rik'e da matashin zai yi magana idanunsa suka sauka kan kyakykyawar fuskar matashin dake masa sannu cikin harshen nasara,gaba d'aya jikin Rafeek ya mutu ya kasa motsawa saboda tsoron abunda ya hango a fuskarsa. Ya tsaya dai² da kyar matashin ya kalleshi zai sake magana shima ya k'ame,suka fara kallon-kallo,their resemblance to one another greatly frightened them,kowa sai sake kallon d'an uwansa yake da wani irin yanayi,lumshe ido Nuraz yayi ya bud'e ya sake kallon mutumin dake tsaye in front of him,a hankali yaji maganar Annie ta fara dawo masa kamar yanzun take sanar da shi _"The resemblance of Rafeek in ur face as if it were being torn apar ya sake jefa zuciyarta a damuwa..!"_ Ji yayi maganar tana masa wani irin amsa kuwwa a cikin kunnuwansa da sauri ya rufe idanunsa yana jin jikinsa na shivering,Rafeek daya samu abun yi ya ci gaba da kallon Nuraz without yana iya blinking idanunsa saboda tsananin mamakin kamar da suke yi da matashin,Nuraz yayi k'arfin hali ya bud'e idanunsa da suka rikid'e,fuska ta juye da wani irin bayyanannen b'acin rai,ko mintuna biyu bai sake yi ba ya juya ba tare da yayi magana ba ya bar wajen,Rafeek ya bisa da ido,ganin yana neman rasa nutsuwarsa like someone who has lost his mind ya juya to where he left his driver da Clark,cikin hayaniya yace Clark yayi masa following footstep na Nuraz,yana son sanin wane ne shi da duk abunda ya shafi rayuwarsa,Clark ya amsa da sauri yabi bayan Nuraz da ya fara yin nisa da inda suke..... #Sorry for da late update... #Share pls. #Real Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 *May Almighty Allah bless u with his divine grace and grant u all that u ever longed for.. I wish u my dearest brother peace,love,happiness and success on ur birthday... Have a grand day.!*🎉🎊 *@ALIYU MUH'D USMAN* *(Mazan fama).♥* Pᴀɢᴇ 20. #Sᴇʟғ-ᴅᴇᴄᴇᴘᴛɪᴏɴ He didn't know he was being followed behind ya ci gaba da tafiya fuskarsa d'auke da wani irin damuwa har ya k'araso apartment d'insu ya danna doorbell,Bareerah ta zo ta bud'e masa tayi masa barka da zuwa,bai iya amsawa ba ya wuce ciki,,Clark ya

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180