Chapter 113
Chapter 113
will stop the angels from condemn..!" Kafin ya k'arasa tuni tayi firgigit ta sakko daga saman resting chair d'in,ya kalleta da sauri ganin a yadda ta diro yace "What is it?" She's as if she's going to cry tace "Are they really cursing me?" He nodded and said "Ehh! Because it's not as sai miji yayi fushi a zahiri ne za suyi la'antar matarsa." She was silent tana kallon wani gurin a hankali tace "But i'm scared" yace "Well,that's what every woman was saying,but u forget that kwanciyar aure shi ne jigon da yake sawa ayi auren,ba wai an auro ki ki zauna miji yana kallonki ba" she was silent and thought about his words,ya mik'e ya fara tafiya ta d'ago tana kallonsa ya shiga bathroom,tana nan a zaune ya fito,sai da ya gama shiryawa ya dawo inda take ya haye saman resting chair ya kwanta had'e da juya mata baya,tayi tagumi tana kallon bayansa a hankali tace "so let's get up and go to bed" yana jinta yayi banza da sabgarta da ta dame shi da magana ya waiwayo ya tsare ta da idanunsa yace "will u let me sleep or not?" Ta girgiza masa kai tace "Sai dai idan ba a nan za ka kwanta ba" ya yamutsa fuska yace "So where.?" Ta nuna masa bed,ya girgiza kai yace "Ina tab'a ki kice na bari,idan na dawo nan ki zo kina rok'o na banyi fushi ba? Na ce banyi ba ki koma kiyi kwanciyar ki babu abunda ya dame ki" tayi k'asa da kai cikin jin kunya,yaja numfashi yana lumshe ido yace "Ki je ki kwanta kada ki damu,but zan fad'a miki kada ki k'ure malejin hak'uri na,bcos duk ranar da na gaji zan saka k'arfina na karb'a,so kada ki bari muje wannan madakatar because ina jin tausayin ki ne,but if u let me get angry za ki sha mamakina.." Yana fad'a ya sake juya mata baya,kuka ta fashe masa da shi,he quickly turned around and looked at her but he didn't say anything until she was calm enough,tana goge idonta da suka fara tasawa saboda murzasu da ta dunga yi tana jan numfashi ta furta "Tunda ka daina tausayina just send me back to Annie na san ita bata daina tausayi na ba" mik'ewa yayi ya zauna yana d'ora chin d'insa a saman hannunsa daya had'e guri d'aya yace "Ko ita Annien da za taji abunda kike yi ina kyautata zaton.." Sai kuma yayi shiru yana sakin siririn tsaki had'e da komawa ya kwanta,ta sake fashewa da kuka ganin ya sake juya mata baya,da sauri ya sake waiwayowa yana fad'in "Will u keep quiet or not?" Cikin kuka tace "To ni ya za ayi ka dake ni kuma ka hanani kuka.?" Ya zaro ido waje cikin saurin baki yace "When's it?" She wiped her face and said "Ai ba da hannunka ka dakeni ba" yace "Yau na ji sharri da me na dakeki.?" Tace "Ba bak'ar magana kake ta fad'a ba" yayi ajiyar zuciya yana tab'a dai² zuciyarsa ya furta "Ni ban fad'i komai ba,amma tunda kince shi kenan,please ki tashi ki bani waje bacci nake son yi kink'i bari nayi" tace "To ai nan ba gurin yin bacci bane,idan gaskiya ne ka tashi mana ka koma can" yana gyara kwanciyarsa yace "Na kwanta tare da ke,ina tab'a ki kice na bari,na ce ba zan yi miki komai ba.?" Tayi shiru yace "Haka ne?" Tayi shiru,yayi murmushi yace "u have to go Allah ya ba mu alkhairi" she quickly replied "Shi kenan" yace "shi kenan me?" Tace "Ka taso mu kwanta d'in" yace "i have no where to go" ta kalleshi tana harararsa tace "u know what? Tunda ba za ka kwanta a can ba nima bazan kwanta ba" he said "So what? Idan kinga dama daga yau ki daina kwantawa" tace "haka kace?" Yace "Haka naji kin fad'a shi yasa na fad'a" she went over and took a blanket and pillow ta dawo kusa da shi ta shimfid'a a fusace ta kwanta tana fad'in "Nima a nan zan kwanta" ya juyo yana kallon yadda ta rufe idonta yayi murmushi kafin ya had'e rai yace "Waye kika bari ya kashe miki hasken?" Bata bud'e ido ba tace "Mu kwana a haka" he did not speak again ya juya ya rabu da ita sai juye² take yi saboda rashin sabo da kwanciya cikin haske,zuwa wani lokaci mshe was tired and had to go ta kashe ta dawo ta kwanta,but still saboda rashin sabo haka tayi ta juyi a gurin ta kasa bacci,and Nuraz who sits on the bed since she turned off the light yana kallon shade d'inta yayi murmushi yace "Girl u will soon come back here,just a little.." ko gama rufe bakinsa bai yi ba ta mik'e ta zauna,he smiled again and began to count out with his fingers "ten,nine,eight,seven,six,five,four,three,two..!" Before he could say one tayi zumbur ta mik'e ta d'auki pillow and blanket da tayi shimfid'a ta nufo gadon,dariyar dake cinsa ya rik'e and watching for her shadow,before she attempted to climb the bed he came close tana kwanciya taji mutum close to her da sauri ta mik'e za ta sauka jikinta sai b'ari yake ya fizgota ta dawo,za tayi masa ihu ya rufe mata baki dai² kunnenta ya rad'a mata "Ke matsoraciya" ta saki numfashi da kyar cikin tsoro tace "When did u come back?" Yace "Since u turned off the light" looking at his shadow tace "did u know i would be back here?" Yace "I know u can't sleep on the floor" tayi ajiyar zuciya daga haka she didn't say anything,shima d'in he didn't speak,but his hand was moving around her,she quickly closed her eyes,he kept caressing her body until ya gangaro saman k'irjinta,ta had'iye saliva's da kyar and relaxing her mind,even though she was enjoying the situation but her fear was too much,ya sake gangarowa as he lick her lip ta rufe bakinta tak'i yarda ta bud'e,babu yadda bai yi ba ya samu kanta lamarin ya gagara,yayi k'wafa ya saketa baice da ita komai ba,so he decides to leave the bed and to leave the room,tana ganin yayi hanyar fita tace "Ina kuma za kaje.?" Yayi mata banza yak'i kulata tana nan a kwance taga ya fice daga room d'in quickly ta biyosa har tana had'awa da gudu², she found him lying on armchair ta bud'e ido da sauri ta k'araso tana kallonsa and asked "Do u mean u to sleep here?" He angrily raised his coloured eyes and began to said "Mene ne damuwarki if i go to bed here?" She swallowed saliva's hardly because as he spoke she knew he was angry ta daure even though she was afraid tace "Please ka taso to" yayi saurin katseta "Get out of my sight before i slap u.." Tace "Korata fa kake" a hasale ya sauke idanunsa a kanta yana datse hak'oransa because he don't want sautinsa ya yi sama wani ya ji su yace "Na kore ki d'in,ke ba gara ma ni cewa nayi ki tafi ba,ke fa me kika yi? Imagined u shunned my kiss saboda ga k'azami wanda bakinsa yake wari ko me kike nufi.?" Ta zaro ido tana dafe k'irji,yayi k'wafa mai ciwo yana cije lips d'insa,she
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180