Skip to content

Chapter 128

Chapter 128

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,278 words 0 views Progress saved
Download Book

mana laifukan mu gaba d'ayan!" Saurin kallonta yayi yaga ta d'ago kanta,wani irin farin cikin da yake ji a lokacin gani yake kamar it's not real,ya nodded and said softly "I'm really glad to hear that,but i'm not tired of apologizing,please forgive me" she smiled softly "Ya wuce in dai ta b'angare na ne" yayi sanyayyan murmushi yace "thank u very much." She bowed her head shyly and daga haka she didn't say anything anymore. A b'angaren su Nuraz kuwa bayan fitowarsu daga gida Nuffield Health (the Manor Hospital) suka nufa here in headington,bayan zuwansu as each every private hospital was treated with respect and dignity,and ko bayan wannan ma babu wanda bai san Rafeek ba with their relationship to each other,even though it's not clear but a ranar da suka sauka k'asar da maganganun da suka dinga yawo cikin kafafen sadarwa,and then shi kansa Nuraz d'in ya fara musu highlight,bayan wannan kuma sanin da aka yi masa akan aikinsa ana matukar ba shi respect,that is why in some places no one knows his real name except inkiya da suke masa wato *DR PSYCHO*,after all the tests prove that she was pregnant,suna zaune office d'in Dr Paredes wata nurse ta kawo sakamakon,Dr Paredes ya warware result and looked at it carefully,murmushin da yayi yana d'ago idanunsa daga kan takardar shi ya bayyana musu lallai zargin da suke yi were true,Nuraz looked at her yana yin ajiyar zuciya mai had'e da murmushi,Dr Paredes yace "Congratulations Mr and Mr's" Nuraz smiles at him and says "thank u Dr,zargin da muke yi ya tabbata kenan?" Dr Paredes ya gyad'a kai yace "absolutely sure" ya fad'a yana mik'a masa result,ya karb'a a hankali ya bi content d'in,yana gama gani ya mik'a masa hannu and thanked him once again,daga nan ko da suka gama abunda za su yi cikin tsananin murna yana tarairayarta da bata dukkan kulawarsa suka zagaya guraren shak'atawa,ranar har gidan su na Albert street sai da suka je kasancewar they had not left the house da yake akwai kayansu a can and tun zuwansu k'asar basu samu damar zuwa ba,they unveiled a new love page here,duk motsin ta akan idonsa saboda yadda yake rawar k'afa akan cikin da dukansa bai wuce 7weeks ba,they didn't come home until 8:00pm. Suna shigowa parlor da wani greatest surprise suka fara,Lolly zaune saman dining daga ita sai oga Rafeek,despite ba wai suna yin hira bane but it assured Nuraz lallai akwai abunda ya faru da ba sa nan,they looked and smiled at each other and began to move in,basu yi tunanin zaunawa a gurin ba kasancewar a k'oshe suka shigo gidan,sun dai gaisar da su sannan suka yi musu sallama za su wuce bedroom Rafeek ya kira Nuraz,ya amsa a hankali yana rik'e da hannun Nusrah,tayi saurin kwace hannunta k'asa² tace "Zan jira ka shigo" ya d'aga idanunsa yana kallonta,bata jira kallon yayi tasiri akanta ba ta wuce,because a nata hangen bai kamata ta zauna tsakaninsu ba al'halin ta fahimci magana za su yi,tana tafiya ya fara takowa ya dawo,saman kujera d'aya daga cikin na dining d'in ya zauna yana fuskantar Lolly dake side d'in dama na Rafeek,voice d'in Rafeek a low tone ya fara magana but most of it was ban hak'uri da neman gafara,sai bayanin da ya yiwa Lolly da ya maimaita game da abunda ya faru da shi a baya,here suka sake fuskantar juna,after they all pardoned and anyi uzuri wa juna,Rafeek ya rok'i alfarmar Nuraz akan maganar da suka yi da Abba'n Nusrah last nigh da yace he wanted to go with her,Nuraz was silent and wondered why his own father couldn't command him but to ask for his honor? While a gefen Rafeek kuma ganin yadda yayi shiru ya zubawa guri d'aya ido,Rafeek looked at him again and said "If u think there will be a problem game da maganar,shi kenan zan sanar da shi mahaifin nata,zuwa wani lokaci sai kuje tare" ajiyar zuciya yayi yana girgiza kai yace "I don't think so *DAD*,because in my opinion tunda shi ya nema yana son zuwa da ita,why don't we let her go? And ya kamata ace ko bai tambaya ba mu barta su tafi tare taga family d'inta" Rafeek da ya k'urawa Nuraz ido he never knew when hawayen farin ciki suka zubo masa,his face were full of smiles saboda jin dad'in yau Nuraz ya kirashi Dad yace "Thank u beta (My son)." Quickly Nuraz looked at him and said "What is a compliment here? All i have to do wajibi na ne,as i would do for my mother,i must do it for u,godiya ko neman alfarma bai kamata da mahaifa a gurin y'ay'ansu ba,whenever u want something from me,anytime anywhere u should just said it as a command ba ka nemi alfarma ba,if u are looking for a favor ko kana yi min godiya a duk lokacin da nayi wani abu,they will make me forget that u are my *FATHER.!"* The description of the happiness that Rafeek found himself in at the time zai zama kamar b'ata baki,for the joy he felt in it completely ya mantar da shi kowa da komai except the two of them sitting in front of him,gani yake a duniya ba shi da kowa,ya goge hawayen da suka zubo masa yana girgiza kai cike da jimamin lokacin da ya wuce,bayan komai ya lafa duka suna farin ciki da Allah ya nuna musu wannan lokaci har suka fahimci juna when no one of them thought about it,Nuraz yayi musu sallama because he knew his wife was waiting for him,yana tafiya babu jimawa Lolly ma ta tashi bayan ta yiwa Yallab'ai sallama,ya bi ta da kallo yanajin wani irin sanyi yana passing through him,he was so thankful to Allah for giving him the strength to face his family today har ya warware matsalar da ta addabe su tsayin lokaci,,,here yayi ajiyar zuciya heavily na samun y'anci and then he got up and went to his room cikin wani irin takun tafiya mai cike da sukuni. A b'angaren Lolly lokacin da ta shiga bedroom wanka ta fara yi ta d'auro alwala,tana fitowa kafin komai sai da ta fara yin sallah raka'a biyu,idanunta suna tsiyayar da hawaye take sake rok'on Allah ya ba ta juriya da hakur'in zama da duk mutanen da wani alak'a zai had'a su,tana idarwa it twisted lotion alone to her body and then arranges herself into two in one silk women nightwear farare,ta cikin sleeveless ce ta gaba an zuba mata adon lace mai shara²,babu abunda ba za ka gani ba,tsayinta duka is just a few inches long,sai robe d'in da take doguwa har ankle d'inta,ta d'aure mad'auran a gefe,k'afarta sakaye a cikin mule slippers bayan ta feshe jikinta da turarukanta masu dad'i da sanyin k'amshi ta fito za taje kitchen saboda lokacin ta san kowa ya shige d'akin baccinsa,cikin nutsuwarta take tafiya har ta wuce ta shiga kitchen,as she thought no one was out tana shigowa ta bud'e cabinet to pick up a glass cup and turned to the coffeemaker,not taking a long time tana daga tsayen ta gama had'awa,just in time for her to go out tana juyowa taga mutum tsaye in the doorway,as she does not know when yazo gurin tsoron da taji

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180