Skip to content

Chapter 45

Chapter 45

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,291 words 0 views Progress saved
Download Book

rausayar da kai,shiru² tana jira taga ta fito taga har lokacin bata fito ba a hankali ta juya tana kallon k'ofar d'akin data shiga,kansa a kan computer yana clicking yace "Ki je mana" tayi saurin kallonsa taga hankalinsa baya kanta,ba tayi zaton da ita yake ba,a hankali ta sake juyawa tana kallon d'akin,ya d'ago idanunsa "don't u want to go.!?" Tayi saurin sake juyowa taga ita yake kallo,ya gyad'a mata kai alamun tambaya,a hankali ta mik'e ta fara tafiya,har ta je bakin k'ofa ta waiwayo taga ya ci gaba da aikinsa,tayi knocking sannan ta tura k'ofar ta shiga da sallama,a zaune ta ganta bayanta jingine da pillow,ta tsaya kallonta taga itama ta d'ago tana kallonta kamar ta santa,Annie ta waiwaya ta kalli Nusrah tace "A'a daughter shigo mana kika tsaya a nan" a hankali ta fara d'aga k'afarta tana tafiya,Hauwa ta zuba mata idanu tana kallonta har ta tsaya a kusa da su,tace "Annie sannu da aiki,ya mai jiki.!?" Annie tana mik'a mata spoon data deb'o abinci tace "Yawwa! Daughter,mai jiki Alhamdulillah gata ta fara samuwa" ta kalleta taga ita take kallo har lokacin tace "Allah ya bata lafiya" Annie ta amsa "Ameen daughter",hannu Hauwa ta mik'a tana tab'a Nusrah,a hankali ta sake matsawa taje kusa da ita tana yi mata murmushi,tana ta kallonta kusan mintuna uku ta juya ta kalli Annie data zuba musu ido,a hankali ta bud'e bakinta "Wannan baby'n ki ce.!?" Mamaki Nusrah tayi da taji tayi magana,ta d'ago da sauri ta kalli Annie,murmushi Annie tayi mata ta juya tana kallon Hauwa tace "Ehh! Babyna ce,kina son ta ne.!?" ta shafa fusakar Nusrah tace "Tana da kyau,,i like her,za ki bani ita.?" Ta gyad'a mata kai tace "ai kema baby'n ki ce" tayi dariya kad'an tace "What's her name to." Annie tace "Sunanta *NUSRAH"* Lolly ta tab'e baki irin yadda Nuraz yake yi idan yaji abu bai masa ba tace "can i call her with Angel" Annie ta sake yin murmushi tace "call her with every name u want,,kada ki damu it's ur daughter" ta sake rik'o hannunta tana ta kallonta,a haka Annie ta ci gaba da bata abincin har ta gama Nusrah bata fita ba tana cikin d'akin a zaune a d'aya gefen nata,tana ta kallonta da tausayawa musamman idan ta tuna labarinsu yayi kama da juna sai taji zuciyarta ta karye,tana son yin kuka ko zata ji sauk'i amma idon Annie ya hana ta,haka tayi ta daurewa har Annie ta tattara kayan zata fita Nusrah tace "Annie kawo na kai" ta mik'e da sauri zata karb'a Lolly ta b'ata rai tana kallon Annie kamar za tayi kuka,Annie tayi murmushi tana kallon Nusrah tace "Barshi daughter zan kai,ki zauna tare da ita zanje na dawo" tana fad'a ta fita da kayan Nusrah ta koma ta zauna inda ta tashi,Hauwa ta ci gaba da kallonta..... #Share pls. #Real Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 Pᴀɢᴇ 18. #Cᴏɴғᴜꜱɪᴏɴ Fitar Annie babu jimawa ta gama abunda take,dawowa tayi d'akin ta duba ganin Hauwa ta fara bacci ta kira Nusrah,ta tashi da sauri zata fita tana amsa kiran har ta kai bakin k'ofa Lolly ta farka,tana kallon zata fita ta barta ta b'ata fuska kamar za tayi kuka,Annie tayi shiru tana kallon ikon Allah,a hankali ta shigo ciki ta dafa shoulder d'inta tace "Mene ne.!?" Ta d'ago kanta a hankali cike da sakarci tace "ki ce ta dawo.." Annie tace "wace ce zata dawo.!?" A hankali tana kallon Nusrah dake tsaye bakin k'ofa tana kallon su tace "My Angel" Annie ta juya ta kalli Nusrah tace "zo daughter" Nusra ta taka a hankali ta koma Annie ta kalleta tace "yi hak'uri daughter ki zauna tunda bata so ki tafi,barin kawo miki abincin sai ki ci a nan" Nusrah ta amsa da "toh" Annie ta fita parlor tana girgiza kai tana murmushi,Nuraz ya d'ago yana kallonta yaga tana murmushi,tab'e baki yayi kad'an yace "Annie.! What makes u laugh.!?" Ta kalleshi tana d'aukan plate d'in dake ajiye saman dining tana serving tace "Wollahi nida Lolly'nka ne,ta hana Nusrah sam ta matsa,yanzun na lek'a na tarar ta fara bacci,daga na kirata ta zo ta ci abinci ta tashi zata min rikici,na tambayeta tace wai bata so ta tafi,shi ne nace ta bari to na kai mata abincin can sai ta ci,idan ta koma baccin sai ta fito" bai ce komai ba ya jinjina kai yana mamakin al'amarin. Satin su d'aya da zuwa ya fara attending course daya kawo shi,itama Nusrah Alhamdulillah ta samu admission suna daf da fara lectures sun bata cardiology (b'angaren abunda ya shafi zuciya),,tana kwance a parlor taga ya shigo,ta d'aga kai ta kalleshi bata yi magana ba taga ya wuce hanyar bedroom d'in Annie,a hankali can k'asan ranta tace "ko me ya dawo da shi gida yanzun.!?" Ta tab'e baki ta yi shiru tana tunani,baifi five minutes ba taji alamun fitowarsa,tayi luf ta bi hanyar da ido,ya zo ya wuce da alama bai ganta ba,tashi tayi bayan fitarsa ta nufi hanyar d'akin da mahaifiyarsa take ciki,ta shiga ta tarar tana bacci,a hankali ta zuba mata ido cikin tausayin yadda rayuwarta ta kasance,wasu irin hawaye suka gangaro mata,ta goge tana kallonta,a fili ta furta "All thanks be to Allah,he who united me with good and helpful people,sun taimake ni a lokacin da basu san wace ce ni ba,ba su san asali na ba,da wane irin abu zan saka musu ban sani ba.! Yah Ubangiji kai ka k'addara min had'uwa da su,dukkanin alkhairinsu gare ni ba zan iya mantawa ba,ya Allah ka sakawa wad'annan bayi naka da mafificin sakamako..!" Ajiyar zuciya tayi tana ci gaba da tunani a zuci,a hankali wani sashi na zuciyarta ya furta "Ko yanzun da a ina nake.!? am i still alive,dead,ko ina nan cikin hauka.!?" Ta ji hawaye sun cika mata ido,ta zauna kusa da Lolly daga gefen k'afafunta ta kura mata ido,ta yi ajiyar zuciya mai nauyi a hankali cikin mutuwar jiki ta d'aga kanta kanta sama idanunta a lumshe "O Lord.! Kai ne ubangijin dukkan wani abun halitta,u are the reviver of the dead,and receiver of the healthiest life,richest of all and everything,u have made our destiny be the same,yah Allah grant us the ability to succeed all ur test over us.." Ta jima sosai a cikin d'akin tana tunani,ganin duk lokacin data d'auka bata farka ba yasa ta fita. In 2 weeks da zuwansu k'asar ta fara attending skul,cikin nasara da maida hankali akan karatunta da tunanin yadda rayuwarta za tayi idan bata maida hankali ba,a gefe guda kuma zuciyarta a kullum cikin yi mata khud'uba da tunatar da ita take,idan ta bawa wad'annan bayin Allah kunya tak'i tsayawa tayi abunda ya dace yaya za su ji,shi kenan sun yi asarar dukiyar su sun tsaya mata,ita kuma ta basu kunya.? Da wane idon ma zata iya kallonsu idan hakan ya faru.!? Wad'annan tunanukan da take yawan yi su suka sake bata damar nutsuwa,ta fara k'ok'arin manta duk wani damuwarta da abubuwan daya faru da ita a baya,a hankali cikin tak'aitaccen lokaci ta ci gaba da confessing matsalar gabanta.. 3 Year's later... Tana zaune saman study table tana karatu,ta jiyo Annie na kiranta da sauri tasa bookmark ta mik'e ta fita,a parlor ta tarar da su Bareerah tana basu labari suna

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180