Chapter 178
Chapter 178
footage na Ali Jericho,time d'in da sam tunanin yin hakan bai wani zo min a kai ba,but na amsa kawai saboda kada na bashi kunya,mun shiga cikin store yayi magana da manager,a nan shi da kansa ya shigar da mu control room and gathered all the operators suka fara bibiyar footage na hours back,tun daga farkon zuwan ku har k'arshe lokacin da kuka fita baby tana rik'e da ke duk mun gani,what we wanted to get a time d'in is ur cab number but unfortunately camera's basa d'aukan hoton wajen,jiki na ya sake yin sanyi na fara tunanin ina ne zan sake ganinki kuma? At the time because of the stress i was going through ciwo na ya dawo sabo,while a gefe d'aya kuma tun daga ranar kullum sai munje Albert street cike da saka rai akan za mu sake ganinku,it took us long har ya kasance ko ba na k'asar akwai security da suke zuwa su duba ko Allah zai sa a gano inda kuke,wata rana cikin irin lokacin da nake gari a lokacin mun fita bakin store na Ali Jericho haka kawai sai na tsinci kaina da son yin tafiyar k'afa,a hankali na bar securities d'ina a wajen because ba na son a dame ni,na fara tafiya zuciyana a raunane ina tunanin idan ban same ku ba mene ne zai faru? Ban san daga ina ko yaya aka yi ba sai naji na buge da wani abu,na tafi zan fad'i because i was not feeling strong naji an rik'e ni,ina d'agowa muka yi ido hud'u da Noor nan take gabana ya fad'i,at first glance da na yiwa fuskarsa nayi realizing lallai duk inda ya fito we had a strong connection,immediately kuma sai kalaman Hajiyata suka shiga dawo min,for 28 years i never thought about it but at the same time they came into my head as if she was saying it right away,abu na farko da ya dakatar da ni lokacin shi ne irin kallon da Noor yayi min,nan da nan naji wani irin abu yana shiga raina da jikina,i was very scared and afraid of how to explain wane ne ni da matsayina a gurinsa,haka ya wuce ya bar wajen but ban bari ya b'ace ba kamar yadda kika yi,nasa aka bi bayansa,tun daga ranar sai naji na fara samun sauk'in damuwata,while a gefe d'aya nasa ana bibiyarsa but babu wani gamsashen bayani,wata rana again time d'in ina zaune ina kallon program a BBC,all of a sudden sai ga Noor ya sake bayyana,so it was there na samu duk amsoshin da nake nema game da shi,but the fear of how to deal with the problem is what really stops me every time i intended to approach u,wannan tsoron da Clark ya fahimta a tare da ni da fahimtar gaskiyar al'amarin da yake tsakaninmu,ya same ni da batun and informs me he has a plan to make if na bashi dama,ni kuma lokacin da yake ba wani ganewa nake yi sosai ba kullum ina cikin damuwa da ciwo na amsa masa,tun daga ranar he continue to run his plan without my knowledge,batun Noor kuma tun ranar da ya gane suna binsa na dakatar da Clark from his follow-up,abubuwan da suka faru in the past na san kun sani,though zuwan mu Nigeria na san kun yi mamaki a lokacin da muka had'u,but shima dai ba wani abu ne na musamman ba,because tun a ranar da kuka bar k'asar da muka je gidan da kuke zama muka samu labarin babu jimawa jirginku ya bar k'asar,da muka samu labarin Nigeria za ku tafi here na yi deciding mu biku can d'in,daga nan muka koma gida muka yi sallama da Hajiyata tayi min addu'ah... Sai ga shi zuwan ya zama wani babban nasara a tare da ni,i didn't think of any problems zai faru tsakaninmu until we got back to UK,lokacin da kuke k'ok'arin barin airport hankalina ya tashi na kasa tunanin komai,here Clark said he knew what he was going to do,so a nan dai yayi magana da y'an jarida,ba'a d'auki lokaci ba saboda dama kullum cikin jiran kad'an suke sai ga su kamar kuraye sun zagaye mu suna neman labari.. I was very happy with the idea of Clark because i didn't think it would work,but damar da na bashi ya janyo min nasara,har abunda ya faru ya so zarta tunani na,wannan ya sake ba ni damar amincewa da Clark,a dalilinsa yau gashi ina rayuwa cikin farin ciki da nutsuwar da ciwon da nake tare da shi,ake tunanin nan da wani lokaci zan iya rasa rayuta yayi sauk'i sosai,even the doctors themselves wondered what was the cause of this healing process?" Ajiyar numfashi Lolly tayi tana tab'e baki tace "Mmm! You tried so hard" Nusrah ta fara dariya saboda yadda taga Lolly tana magana,cike da tsokana tana kallon Nuraz tace "but Daddy Hayat fa is more stubborn,babu ruwan Mom dama" Nuraz ya zaro ido yana had'e rai yace "Ke! Ki shiga hankalinki kafin na b'ata miki rai yanzun" ta hararesa ta murgud'a baki tace "ai gaskiya na fad'a" ya gyad'a kai yana harararta yace "za kiyi baya ni,ai zan kama ki" Mr Rafeek yayi dariya yana shafa kan Nuraz yace "No beta just be patient,ni na san babu ruwanka kai mai hak'uri ne" Nusrah ta bud'e baki da sauri tace "Laah! Daddy ba shi da wani hak'uri" yayi saurin kallonta yana had'e rai zai yi magana su duka suka fashe masa da dariya,Nusrah tayi masa gwalo tana dariya,ya kad'a kai bai sake cewa komai ba,mintuna kad'an Angelyn ta fito daga kitchen tana tura trolley za ta shigo wajen su aroma na grilled fish da yaji decoration yana turiri ya bugi hancin Nusrah,hurriedly ta mik'e tana rufe baki saboda wani irin tashin da zuciyarta ya fara,she made her way to their bedroom dake cikin apartment d'in a guje,Nuraz ya mik'e ya biyo bayanta da sauri yana tambayarta abunda yake faruwa,bata tsaya ba shi amsa ba ta wuce bathroom and started throwing up,ya tsaya a bayanta ya rik'eta yana shafa bayanta har ta gama,ya wanke mata baki yana kallonta yana jera mata sannu,ta lumshe ido a hankali tana jin jikinta yayi mata wani iri,ya kalli yadda tayi luf a jikinsa yace "ina yake miki ciwo?" Ta girgiza masa kai a hankali muryarta yayi sanyi tace "babu ko ina,sai rashin k'arfin da nake ji kad'ai" yace "sannu,let's just go and have some rest,ko da abunda kike buk'ata kuma?" D'an murmushi tayi masa tana lumshe idanu da bud'ewa tace "bacci kad'ai zanyi,shi nake ji,sai grape's da nake jin son sha" yayi murmushi yace "alright! Muje ki kwanta za'a kawo yanzun,u know i have party tonight" ya k'are maganar yana yi mata murmushin tsokana,saurin kallonsa tayi tace "wane shagali kuma? Ni fa ba ni ma da lafiya" yace "za kiji sauki ai,muje ki huta kafin dare za ki koma normal" kamar za tayi kuka ta bishi da kallo tana fad'in "I can't" yana jin ta ce haka ya fara murmushi yace "za ki iya baby,u're strong ai" bubbuga k'afa ta fara yi a k'asa tana cewa "Allah bazan iya ba" da sauri ya d'auke ta ya wuce yana cewa "I can see if u really can't" suna fitowa ya wuce hanyar bed,a 180 ta fara
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180