Chapter 71
Chapter 71
ga Annie tsaye bata san lokacin data rungume ta ba tana sakin ajiyar zuciya,Annie tayi murmushi ta shafa kanta,ya kalle su kad'an ya wuce ciki yana mamakin halayyarta,direct bedroom d'insa ya wuce ita kuma suka shigo tare da Annie,a parlor suka zauna tayi mata sannu da dawowa,Annie tace "Sannu daughter ya skul.!?" Tace "Alhamdulillah Annie na dad'e sosai da dawowa ban ganku ba" tayi murmushi tace "Mun je wani unguwa ne and bamu dawo da wuri ba,ina fatan babu matsala ko.!?" Tayi murmushi tace "Babu Annie" Annie ta girgiza kai tace "haka ake so.." Since ta dawo daga skul ta fahimci akwai abunda yake faruwa a gidan saboda yadda mutanen cikinsa suka koma wasu iri,da daren ma dai da yake sun saba had'uwa a parlor taga daga ita sai Annie da Bareerah,haka tayi ta kallon k'ofar d'akin Lolly da nasa but shiru sun k'i fitowa kuma duka ranar ma bata sa Lollyn a idanunta ba tun da suka gaisa da safe kafin ta fita,zuciyarta duk sai tayi mata wani iri ko cikakken awa d'aya Annie bata yi da dawowa ba tayi mata sallama ta koma bedroom, though ba bacci take ji ba amma zaman shirun da basu saba yi ba yau sai taji daban,data shiga bedroom gefen window ta tsaya tana duba balcony taga ko yana can tunda mafi yawan lokaci idan baya son hirar da suke a parlor can yake zuwa,da bata ga alamun sa ba nan d'inma ta koma saman bed ta kwanta ranar gaba d'aya haka gidan ya kasance kamar gidan makoki. In the morning bayan tashinta daga bacci before 8am ta gama shiryawa though she had no lectures sai tayi zamanta a bedroom,kamar wasa ta d'auki wayarta,network take k'ok'arin bud'ewa da niyyar shiga yanar gizo-gizo,alamar da ta gani yasa ta tuna jiya an turo mata message,kamar ba za ta duba ba ta bud'e a hankali idanunta suke bin content d'in bata k'arasa karantawa ba idanunta suka fara zubo da hawaye wayar ta sub'uce ta fad'i jikinta sai rawa yake,sai da ta gama kukan sannan ta mik'e a hankali ta d'auki wayar ta fita,direct tana fitowa ganin babu kowa a parlor bata jira ba tayi knocking door d'insa,shiru² tana jiran taji ya yi magana,ta gaji da tsaiwa ga maganar sai ci mata rai yake,tayi kamar za ta koma sai ta tuna abunda yake jikin text d'in ta fasa,daga k'arshe dai taji baza ta iya tsayawa ba ta bud'e ta shiga,since she had entered the room the fragrance of his scent's da turarukan d'aki da aka yi amfani da su suka kaiwa hancinta ziyara suka sa ta lumshe idanunta ta bud'e ta ci gaba da shiga,ta tsaya a tsakiyar d'akin kafin ta dakata ta ci gaba da bin ko ina da kallo,komai a tsaftace yake a zaune bisa muhallinsa,ganin baya nan yasa taji jikinta yayi sanyi,matsawa tayi jikin glass curtain wall ta janye labulayen gurin hasken rana daya fara d'agowa sosai ya sake haskaka d'akin taja numfashi data hango balcony babu alamu mutum,slowly her brain began to count the date's,harshenta ta d'an datse had'e da runtse idanunta tunawa da ba a weekend ake ba,tasa hannunta ta bugo k'eyarta tana fad'in "Shirme kawai,since today's u don't have lectures sai kika yi tunanin everyone is unemployed.!?" Bata jima sosai ba taje ta gyara labulayen data bud'e,ta juyo da niyyar fita idanunta suka hango mata wani had'ad'd'en diary,ta zuba idonta a gurin tana kallo ko babu komai ta ji ya burgeta kuma yayi matukar yi mata kyau,a hankali taje inda yake ta d'auka tana kallonsa da juya shi a hannunta har ta yi niyyar mayarwa ta ajiye taji ba za ta iya tafiya bata ga abunda yake rubuce a ciki ba,fasa ajiyewa tayi ta nemi guri ta zauna daga bakin bed d'insa,carefully ta warware threads d'in da aka d'aure sannan tayi unzipping diary d'in,blank ta tarar da first page ta tab'e baki a hankali sannan ta bud'e next,shi kansa second page d'in babu wani dogon rubutu wasu few words ne kad'ai a jiki,yadda aka yi rubutun da calligraphy ya so cakar da ita,bcos ba kowa yake iya yinsa ba yasa dole idan ba nutsuwa mutum yayi ba sai su bashi wahala,she kept her eyes wide open tayi gesturing face,she wanted to know what was written but she had suffered a lot before she could say the words clearly *"THE SECRET OF MY LIFE"* A beautiful smile released da ta gano abunda aka rubuta ta gyad'a kai tace "Ummhhum.! Lallai ma,dan kada a karanta shi ne aka rubuta da calligraphy.!? To sai na karanta..!" Next page ta sake bud'e and then she slowly re-spelled it out *"NURAAZ BIN HAUWA.!"* ajiyar zuciya tayi sannan taci gaba da bin content d'in dake k'asa tana sake bud'e shafukan gaba tana ci gaba da bi a hankali,duk wani labarin rayuwarsa shi ne a rubuce including the one he didn't tell her,wani abun idan ta gani sai taji ta kasa daurewa sai ta tsaya ta yi kuka idan ta dakata ta bud'e shafin data tsaya,next page bayan ya gama rubuta tarihin rayuwarsa abunda ya rubuta shi ne "Everyone can take risks but achieve goals it's just for a talented.." wani abun mamakin daya sake d'aure mata kai shi ne abunda ta gani rubuce data bud'e page d'in dake gaba "I found her.!" This is what has been written and there is no further information that allow anyone to understand what did that means..... #Hhh! Da alamun an zo gurin da asirin sa zai tonu 💃 let's go 🏃 to see the secret he always hidden..... #Share pls. #Real Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 Pᴀɢᴇ 28. #Hɪꜱ ᴛʀᴜᴛʜ Tsayin lokaci ta d'auka shiru tana tunanin mene ne hakan yake nufi.? Ta tambayi kanta ya fi a k'irga amma ta kasa ganewa,da taga za ta b'atawa kanta lokaci wajen tunani da son bincikar abunda ba ganewa za tayi ba ta tab'e baki tace "ko me haka yake nufi oho.!" Next page ta bud'e taci gaba "Had'uwar mu ya kasance wani babban k'addara ne daga Allah.!" Nutsuwa ta sake yi sosai tana karantawa har ta kai k'arshen page,though bai fito ya bayyana ko da waye suka had'u ba zuciyarta ta gama finding mata mace ce yake magana akai,ta sake tab'e baki felt like she was keeping,but she found herself unable to keep up,ci gaba tayi da bibiyar rubutun yadda yake zayyana irin yadda yake ji game da ita a ransa ya sake tabbatar mata zarginta akan lallai mace ce and ba wai yana nufin mahaifiyarsa ba,wani page data bud'e taga hotuna sun zubo a hankali tabi su da kallo kafin ta fara bi tana tsintowa,kasancewar a kife suka zube sai bata samu damar gane ko waye a jiki ba,ta d'ago su tana fad'in "Ohh.! Allah ya kamaka" she turned the images confidently tana murmushi,her eyes wide open kamar za su fad'o k'asa with signs of fear,fuskarta tana sake bayyana tsananin mamaki a fili ta furta "Where did he get those pictures.!?" Tana rike da su sai juya su take tana k'are musu kallo da tunani,duk inda tunaninta da hangen nesanta suka kai sai data bincika but the situation was beyond her knowledge,she was quietly thinking lokaci guda her mind began to remember ranar da suka je
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180