Chapter 96
Chapter 96
ganin munyi yak'i da wannan hatsabibiyar matar,saboda ina tunanin kamata yayi ace tun wancan lokacin mun tuntub'i Malam d'in munji ko Allah zaisa a dace tunda aikin su ne,kuma ko a wancan lokacin ma idan baku manta ba ta dalilinsa ne muka samu nasara,idan Allah yasa an dace sai kuga munyi nasarar yak'i da wannan matsalar ko kuwa yaya kuke gani.!?" Tana yin maganar hankalin Nuraz ya koma kai shima,nan duka suka yi na'am da shawararta,as they knew which Malam she meant sai basu d'auki dogon lokaci suna tattaunawar ba,after she found they all answered that it should be tested suka ajiye maganar zuwa yamma idan Allah ya nufa za su gwada zuwa Yakasai su tuntub'i malam d'in suji. Kamar yadda suka yi shawaran zuwan,in the evening after asr prayers they came out in a jeep that Rafeek owned by Nuraz 2 days ealier a cewarsa bai kamata ace sai suna fita suna hawa abun hawan titi ba,Nusrah dake gefensa sai addu'ah take yi Allah yasa su yi nasara,har suka shigo cikin unguwar ita dai sai mamakin kaifin basirar da Allah ya yiwa Nuraz d'in take yi,a iya tunaninta da sanin da tayi masa tsayin shekaru hud'u tana tunanin yadda ake yi baya saurin manta abu,if he knows it is difficult to forget or to ask about it again,she is in such a state of mind bata ankara ba sai ji tayi sun tsaya,a hankali ta sauke ajiyar zuciya before tayi removing seatbelt from her body (ni da nake gefe nace abunku da wad'anda suke wata duniyar suke kuma bin doka),kai tsaye suke takawa daga inda yayi parking d'in suka fara gangarawa da k'afa har suka iso k'ofar gidan Malam d'in,kasancewar yamma basu tarar da mutane ba sai dai almajiransa dake karatu a k'atuwar rumfar dake k'ofar gidan,bayan an yi musu iso they find him sitting on the pray mat,since they come in and find him charmingly saying "Maraba da bak'in turawa" Annie da Nuraz suka yi murmushi,yanayin yadda yake yi har yana tsokanar Nuraz lamarin ya sake d'aurewa Nusrah kai,ta tafi tunani da tambayar kanta "Dama suna zuwa ne bayan mun tafi.!?" Rashin samun wanda zai bata amsa yasa dole ta kasa kunne a gurin,bayan an gama gaisawa Malam d'in yana kallon Annie yake fad'in "D'azun muna waya kin fara sanar da ni maganar,sai kuma kika ce za ku zo shin me yake faruwa.!?" As she flex her leg's and then began to explain him as their eyes could see,Malam dake saurarenta bai ce komai ba har ta dasa aya sannan ya d'ago yana fad'in "Tabbas wannan aikin bak'in sihiri ne,amma idan Allah ya so kuma ya ara mana rai za muyi k'ok'arin da za mu iya mu lalata shirinta,Allah ya bamu aron lokaci" They answered faithfully,Malam ya waiwaya gefensa sannan ya waiwayo yana fad'in "ina ganin yanzun abunda yafi dacewa muyi shi ne za mu fara da yin saukar alk'ur'ani,sannan akwai ruwa da za'a karanta ayatus-sihr a ciki,da sauran wasu magunguna da zai dunga amfani da su zuwa nan da wani lokaci muga abunda Allah zai yi,idan Allah ya so yayi amfani da su kuma ya dage da addu'o'i yana yin azkarus'sabah wal-masa'a in Allah ya yarda komai zai zama tarihi" Annie ta numfasa tace "Allah ya amince",Nusrah ce ta d'an kalli Nuraz k'asa² tace "To amma mu da ba ganinsa za muna yi ba a ina ne za mu bashi maganin.!?" Shiru ya d'anyi a ransa ya furta "Of course wannan ma abun dubawa ne",Annie ya kalla ya furta "Annie" ta d'ago tana kallonsa silently ya furta "But we need to think about how to get him har mu bashi magungunan ko.?" Murmushi kawai tayi tana fad'in "If God permits all this will not be the problem" babu wanda ya sake yin magana a tsakaninsu,a haka har suka tashi tafiya inda a nan Malam d'in yake sanar da su zuwa gobe sai a zo a karb'i magungunan,after sun yi masa godiya and they would occasionally say good-bye to him,Annie tayi masa alkhairi kamar yadda ta saba though ta jima ba ta k'asar but tana yi masa aike ta hannun wacce ta had'a su,kuma lokaci-lokaci suna gaisawa a waya shi yasa duk da basa nan suka saba da shi sosai,shima kuma bai manta su ba. Tun bayan da suka baro gurin Malam suke tunanin ta yadda Annie take zaton za suga Abba'n Nusrah and to carry out their duties without any problems,but they can't find any solution har suka dawo gida,,washe gari kuma kamar yadda Malam d'in ya fad'a da yamma Nuraz da Nusran suka je karb'o magungunan,duk yadda za ayi amfani da su he explained to them kafin suka karb'o,by then they returned to tell Annie the same way Malam d'in ya fad'a musu k'aidar amfani da maganin da zai kasance ruwan shansa a ko wane lokaci,Annie was silent and thought,Nusrah that sits by the side abun duniya ya taru ya mata yawa,a sad'ad'e ta d'ago tana kallonsu silently tace "Annie shall i try to go to my father's office.!?" Saurin kallonta suka yi with desire to make them more aware of her words,she nodded and said "Since we don't really go there to see him,i wonder if the office will be.?" Annie dake kallonta didn't know when smile yayi escaping mata,har sauri take ta furta "Well,my daughter u make the right decision,kuma nima na fi gasgata wannan hanyar,tunanin da nake yi kenan ko dai ba za mu dunga ganinsa ba akan lokaci,this is the way i think we can find the problem",Lolly dake gefe tana sakin murmushi tana kallon Nusrah tace "kuma Angle ke ya kamata kuje ku kai masa,saboda haka sai ku fara shiryawa ku san dabarar da za kuyi masa kada yak'i karb'a" Nusrah dake jin farin ciki ta wani gefen na zuciyarta tayi saurin amsawa cikin walwala,Annie tayi murmushi itama ganin lokaci guda Nusran ta fara dawowa cikin walwalarta tace "Daughter do u know where his office is.!?" Ta gyad'a kai cikin wani yanayin farin ciki tace "Ehh! Da muna zuwa da Abbah,kafin Mammana ta rasu" jikinsu a d'an sanyaye suka furta "Allah sarki,Allah yayi mata rahama",cikin yanayin farin ciki da su kansu suka manta rabon su da zama kamar haka suka ci gaba da kasancewa a ranar har sai da dare ya raba kafin kowannensu ya nufi d'akin baccinsa. As it is common to say "da sanyin safiya ake kama fara" haka ce ta faru a gefen wannan family,a washe garin at about 10:00am Nusrah da tun kafin lokacin take jiran taji ya ce tazo su tafi ta sake fitowa parlor as she sat for countless hours,ganin bai fito ba har lokacin ta gaji da zaman ta kirashi,yana kwance saman bed yana bacci kiranta ya shigo,yana bud'e idonsa ganin ita take kiransa ya saki murmushi,yana shafa sumar kansa data kwanto saman goshinsa carefully yayi detaching spread that he covered half of his body and then ya ajiye k'afafunsa into a custom adjustable velcro slides slippers daya fito daga company puma ya nufi hanyar fita,like a demon he found her sitting alone in the parlor duk da ya san za'a rina wai an saci zanin mahaukaciya,but yadda ta zauna shiru ta buga tagumi da duka hannayenta biyu abun sai daya so ya bashi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180