Skip to content

Chapter 67

Chapter 67

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,256 words 0 views Progress saved
Download Book

kasancewa.." Annie tace "Haka ne" Hajiya tana kallon lolly ta kira ta *"HAUWA'U"* lolly fails to respond sai sake sunkuyar da kai da tayi Hajiya tace "Tabbas mun kasance masu laifi a gare ku,ace tsayin wannan lokacin bamu nemi inda kuke zaune ba,sai dai a matsayina na uwa and ur mother in-law daughter na taso takanas gare ki ba don komai ba only to ask for ur forgiveness,al'amura da suka faru a bayan marasa dad'i that the mouth can not pronounce ina fatan zamu manta da su mu yafewa juna,and hoping that we will all take it as a spell written by Allah (SWT) to us and may he grant our patience and prayers to be partakers of this life and hereafter.." Suka amsa da ameen,Hajiya ta waiwaya ta kalli Maimunatu tace "Ke me yayanki yake nufi ne.!?" Tace "Wollahi Hajiya i don't know" Hajiya ta sake d'aure fuska,bata cewa komai ba ta kira shi through phone,ring d'aya tayi ya katse sannan ya kira back,tana d'auka tun bai yi magana ba ta katse shi "Kai malam me kake nufi ne.!?" Daga gefen Rafeek jikinsa a sanyaye yace "Hajiya jira nayi dama ku fara yin magana da su kafin na shigo" tace "Saboda haka na fad'a maka.!?" Yayi shiru bai yi magana ba,Hajiya tace "I'm waiting for u then my father,since u are still ignorant ka ci gaba da b'ata min rai ka ji.?" Yace "Dan Allah Hajiya.." Kafin ya k'arasa ta yi hanging call,yayi shiru yana jin zuciyarsa kamar za ta fito,slowly without ya tsaya jiran driver ko Clark su bud'e masa ya bud'e ya fita. Da kyar yake iya d'aga k'afafunsa yana zuwa bakin entrance ya tsaya a sanyaye at least he had spent more than five minutes shi bai koma cikin mota ba and shi bai danna bell ba yayi tsaye like ginannen pillar,Hajiya taji shiru² babu alamun zai zo a fusace ta cewa Maimunatu "ke.! Fita kice idan ba zai zo ba ya tattara ya tafi kafin na fito na same shi" ta mik'e da sauri ta nufi hanyar fita,tana bud'e entrance ta ganshi tsaye tsoro bayyane a saman fuskarsa bata yi magana ba ta tab'e baki and then she turned and left the door open,ya bita da kallo har sanda ta koma ta zauna,a hankali ya d'aga k'afarsa da yake jin kamar basa jikinsa da kyar ya shiga ciki yana yin addu'ah bcos he's in great fear of what he might find muryarsa a k'asa yayi sallama,Annie ta amsa tana binsa da kallo har ya k'araso inda suke,a daddafe ya nemi guri saman armchair ya zauna bai iya d'aga ido ya kallesu ba ya gaisar da Annie ta amsa masa a shak'e,the way she responding him yasa ya d'ago karaf suka had'a ido fuskarta a d'aure babu alamun rahama,ya had'iye wasu irin terrified saliva's idanunsa suna ci gaba da rolling har ya sauke su akan lolly da jikinta banda wani irin shivering babu abunda yake,hannunta data k'ank'ame na Annie yabi da kallo ya d'ago ya sake kallon fuskarta,though she vowed her head but he just realized she was crying,his face turned soft and turned to look at Hajiya who was staring at him babu shiri ya sunkuyar da idanunsa k'asa,Hajiya taja siririn tsaki a ciki tace "is this really what brought u here.!?" Ya d'ago kai bcos he didn't understand the point of her question over him,ya sake had'iye saliva's idanunsa suka ci gaba da zagaye among the four people duk wanda ya kalla sai yaga fuskar dai iri d'aya ce,wasu irin gumin wahala da tashin hankali suka fara tsatstsafo masa but ya kasa d'aga even his hand bare ya goge,Hajiya ta daka masa tsawa tace "Am i not talking to u.!?" Ya sake had'iye saliva's da kyar yana mata kallon "Hajiya what shall i do.!?" Ta zaro ido tace "Ni zan fad'a maka abunda za kayi.!?" Yayi shiru tace "Good for u,since u don't know what to do sai ka koma inda ka fito" yayi saurin kallonta zai yi magana tace "Tashi ka tafi" yace "Dan Allah Hajiya kiyi hak'uri" ta d'auke kai gefe tace "Ba ni za ka bawa hak'uri ba" He was silent and unable to speak,Hajiya stared at him tana jiran taji me zai ce but for about an hour he couldn't move his lips ta girgiza kai tana kallon lolly da tak'i yarda ta d'ago kanta,ta gyara zama tace "Daughter.!" Slowly ta d'ago hannunta and then wiped the slender tears that came down ta amsa muryarta na rawa,Hajiya tace "As a mother,can i ask for a favor.!?" Ta gyad'a kai suddenly as if she didn't want to,Hajiya ta sauke ajiyar zuciya tace "Dan Allah not for me and not to look at the fast,i ask ur forgiveness for what we have done to u,even though i know it will be difficult ace lokacin da muka rabu baki fahimci shiriritar rafeek ya janyo faruwar komai ba" she began to pull her nose and then softening her voice tace "In sha Allah na yi Hajiya,and dama can u have done nothing wrong to us" Annie ta kalli y'ar uwarta tayi ajiyar zuciya,Hajiya tace "Batun tsakaninku da Rafeek i can't say anything,here he is before u.. If he asks for ur forgiveness,u have the right to do anything u want,i will not erupt into ur phrase,whatever happens shi ne silah.!" Quickly ya kalli Hajiya yace "Hajiya.!" Tace "If it's not ur fault how do u want me to say Rafeek.!?" Ya girgiza kai yace "but Hajiya if u say to forgive me..!" Hajiya tayi saurin tarar numfashinsa "am i suggested u do what u do.!?" Ya girgiza kai yana marairaicewa,tace "Ur mouth makes that statement saboda haka shi zai furta neman afuwa ba nawa ba" kamar zai tsala ihu ya sakko kusa da k'afar Hajiya yana rik'eta gam yace "Hajiya kina yiwa Allah da manzonsa kisa baki,wollahi i know if i ask them to forgive me they won't..!" Lolly tayi k'arfin hali tace "We forgive u." Yayi saurin juyowa ya kalleta,zai yi magana tayi saurin maimaitawa,yayi still looking at her with astonishment as if he were saying "You really forgiven me.!?" Ko kallonsa ba tayi ba bare yasa rai za ta maimaita,Hajiya cikin tsananin mamaki tana kallonta tace "Daughter u really forgive him.!?" She nodded tace "Ehh! Hajiya." Hajiya ta rasa abunda za tace because of the shock da kalaman lolly suka bata sai cewa tayi "God bless u daughter,may he have mercy on u.. Surely ur heart is good,u are a good person with a heart of compassion and mercy,duk laifin da yaron nan yayi miki a bayan baki rik'esa ba kin yafe masa.!?" Tayi shiru kanta a k'asa she just felt her tongue said out saboda babu yadda za tayi,and tana ganin kamar hakan shi ne zai fi musu sauk'i da ace Rafeek yazo yayi ta musu naci a gida shi yasa tayi tunanin she would have to made the decision,,shi kuwa gogan he didn't know when he reach their destination,yana niyyar kai hannunsa ya rik'eta ta d'ago jajayen idanunta ta watsa masa wani irin kallon tsana,har cikin zuciyarsa sai da yaji tsoron kallon da tayi masa,ya zauna dafa'an a gabanta kamar mai d'aukar darasi,his hands barely ya kasa magana sai wasu

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180