Chapter 103
Chapter 103
ya tari numfashinsa da fad'in "Ni kuma sai nake tunanin tunda Allah ya sa suna son juna da a tsaya ana wahalar da kai akan abunda it doesn't have to be the solution at all me zai hana mu yi musu aure,so that everyone can rest and think about what can happen next,ko kuwa yaya kuke gani game da wannan shawaran.?" Ajiyar zuciya Nuraz ya sauke bcos he never agreed to stay in his father's house,saboda shi dai yana ganin tunda har ya yafe masa,he didn't like what they had to deal with right away har wata maganar alak'a tsakaninsu ya b'illo.However,the words of Abbah brought him back from his thoughts "Of course this decision is going to be a blessing to all of us.." Baba yana kallonsu yace "well,duk ba wannan ba,just before ace an d'aura aure an yi duk wasu al'adu dole za su koma,haka ne?" Suka amsa da "Haka ne Baba" yace "Well! Before then i would like to apologize to u,ku yi hak'uri ku zauna a can gidan shi mahaifin na ka" Zuciyar Rafeek fal farin ciki bcos to him all his ambition was soon to see Nuraz around him,no matter how much it takes shi dai ko yaya ne yana son ya samu shak'uwa da gudan jininsa,really he knew that one day he would forget what happened and accept him as his father,Nuraz ya yi shiru bai ce komai ba,even though bai ji dad'in hukuncin ba,but not sure how he could avoid being in that house,itama dai Lolly duk da bata so hakan ba,but just in case ta san idan tayi magana za'a iya samun matsala,Annie dake zaune tana sauraren muhawaran da suke yi a tsakaninsu ta kalli Nuraz ta kalli Lolly,the moment she realized their concerns ta gyara zama a nutse ta..... #Share pls. #Asli Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 Pᴀɢᴇ 38. #Pᴏꜱɪᴛɪᴠᴇ A nutse ta d'ago tana kallon sashen da Baba yake tace "Ni kam Baba ina ganin shawaran Yaya Abdullah shi yafi cancanta muyi amfani da shi,saboda yanzun a babin laruri muke" gaba d'aya suka maida hankali kanta don jin abunda take shirin fad'a,Annie doesn't care what they look like ta ci gaba da fad'in "Nima a nawa ra'ayin ina ganin duk ba sai an tsaya wannan muhawaran ba,kamar yadda muka sani ne shi aure abunda yake sawa ya zama halatacce bayan shaidu/al-waliy/sadaki ne,tunda duka ciki ba'a ambaci al'adu ba,kuma idan muka duba tsayawa ace sai anyi wasu hidima dai² yake da b'ata lokaci wanda ta wata fuskar zai iya zame mana barazana da zata iya kusanto mana da waccan matsalar da muke gudu,so i think the best thing for us shi ne a d'aura auren nan ko ba don komai ba,saboda tafiyar da take kusanto su,su kama hanya Allah ya ba su zaman lafiya,idan kuma ya zama dole sai anyi taro ina bada shawaran tunda mu muna nan mun isa muyi bikin mu tare da sauran y'an uwa da abokan arziki",tunda ta fara magana Baba yake kallonta kuma har tayi shiru bai ce komai ba,duk da a yanayin yadda taga yana kallonta ta yi tsammanin ko zai ce wani abu ne game da maganar ta,shi yasa sai taji jikinta yayi sanyi cos she didn't know what was going to happen,sanda baba yaga ba ta da niyyar cewa wani abu,he slowly turned around and looked at Nuraz and Lolly yaga ko suma za suce wani abu,except that their facial expressions were so enchanting that u asked for more information za kayi saurin gane they didn't want to talk about anything da zai alak'anta su da Rafeek d'in,instantly ya fahimci motive d'in Annie na yin maganar,and their purpose na had'e rai da rashin cewa komai,to wai duka da suke wannan fushin how can they do it tunda Allah ya k'addara musu rayuwa under the same shadow? He knows that just as it al'amarin ya faru long ago,one day sooner or later it must be forgotten to look back and embrace one another,because duk wasu take-taken Rafeek d'in he understood long before,sannan kuma ko bayan wannan tunda har suka haihu rufin asirin su shi ne su yi hak'uri su rungume juna,haka k'addara ta zana musu shin za su iya canjawa na su daga yadda ubangiji yayi nufin su da shi? Gyaran murya Baba yayi looking at Rafeek's face that showed signs of anguish,a nutse Baban ya fara magana "Of course i just listen to ur excuses,except what i want u to know shi ne maganar aure ba a yi masa gaggawa bcos abunda Allah ya nufa shi ne yake kasancewa,if we go after everything daki² wata rana sai labari,and then ina so mu yi hak'uri yanzun gaba d'ayan tunda dole ne mun sani akwai batun zuwan neman auren ita yarinyar a gurin danginta,so we have to wait and see what her parents will decide on the matter before we make any decision,,and before that time i just want the kids to be patient and start living in the house,it's all just a matter of time daga zaran anyi bikin me za a jira kuma ba shi kenan ba dai.?" Tsuke fuska Nuraz yayi yana kallon Baba dake magana,tsabar tuk'uk'in bacin rai da yake taso masa lokacin da yaji yana cewa su fara zama a can gidan ji yake kamar yaje ya shak'e shi har sai ya daina numfasawa,da yake kuma a wuya yake zuciyarsa ta kai k'ololuwa wajen b'aci har bai san lokaci da yayi k'wafa ba bcos shi dai ya san wannan maganar da Baba yake yi duk dalilin Rafeek ya taimaka musu ne shi kuma har a yanzun duka bai fara jin tausayinsa ba bare ya karb'e sa a matsayin mahaifi,kusan a tare mutanen dake zaune a parlor'n suka juya suka kalleshi,he did not care what they looked like to him ya mik'e a fusace zai bar musu parlor'n,Baba daya zuba masa ido yana kallonsa a ransa ya furta "Lallai yaron nan akwai bak'ar zuciya!" a fili kuwa sai ya fara kiransa cikin tausasawa,he clearly heard but not paying any attention on it except to stay where he was,after a while ya waiwayo yana sake yin cid'in-cid'in da fuska,not only Baba even sauran mutanen dake gurin sun yi mamakin yadda fuskarsa ta kasa b'oye damuwar da yake cikin zuciyarsa,da hannu Baba ya yafito shi,yana kallon dattijon kamar ba zai motsa daga gurin da yake ba a hankali kuma yana sakin siraran ajiyar zuciya ya fara takawa zuwa inda yake,Rafeek yayi k'uri looking at him in awe da tunanin yadda gobensa za ta kasance,sanda Nuraz ya dawo bai iya zaunawa dai² ba Baba ya dafa shoulders d'insa in a gentle manner,he fix his mouth as if to speak and then ya fasa,Baba yana kallon Lolly da ta sauke kanta k'asa ta k'i yarda ta d'ago ya furta "what's ur problem with this matter Noor.?" Shiru yayi yana d'ane baki alamar akwai rikici idan aka tafi akan sai sun fara zama a gidan Rafeek d'in,without responding to Baba's question until yayi repeating masa,sai daya fara nodding masa head as if he couldn't says anything,then he just declares "Nothing!" Bcos a yanayin da ya tsinci kansa ciki he did not plan to talk to any of them,and to avoid being discouraged
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180