Chapter 14
Chapter 14
ya fad'awa Rafeek halin da ake ciki (this is the first mistake the family has made),kowa yaja bakinsa yayi shiru ba tare da tunanin za'a samu matsala ba,sai jiran zuwansa da kowa yakee yi daga iyayen har maids kowa jiran ganin lokacin dawowarsa suke,ko ita kanta Hauwa a lokacin the folly she did was bata sanar masa ba,a duk lokacin da zai kirata sai dai tayi k'ok'arin sake hidden,idan suna waya tana iya k'ok'arinta ta amsa shi kamar babu wani abu dake damunta,duk da yanayin cikin yazo mata da laulayi mai wahalarwa,ko yaya yaga canji a tare da ita yana tambayarta yace "tana lafiya.?" Takan ce masa "ehh! Tana lafiya" Idan ya tambaya babu matsala nanma takan ce masa babu,every day within 12 hours they spend countless hours suna aikin abu guda,yanzun zai kirata after a few minutes he will just make a call again badon komai ba sai dan ya tabbatar da lafiyarta,video call kuwa yadda suka maida shi kamar cin abinci yafi musu wuya,though duk kusan lokacin da suke wayan takan yi covering jikinta da enamors hijab,shi yasa har zuwa lokacin da cikintan ya fara bayyana bai kula ba,sau da yawa sukan yi fad'a akan hijab d'in da take sawa,suyi fushin su shirya duka within few minutes,yakan ce mata "he don't know what's come over her take wani rurrufe masa jikinta al'halin tasan halal d'insa ne idan ya gani",sometimes yakan ce yana so ta nuna masa some private parts of her,sai dai tayi dariya ko tace "u know fa babu kyau kallonsu,suna b'ata ido" mostly yana jin ta fad'i haka yasan bazata nuna masa ba,kuma duk wayon da zai mata,har ya nuna mata yayi kewarta ne shi yasa yake buk'atar ganinsun,bata yarda ta nuna masa,a haka ya shafe tsayin watanni biyar da tafiya,har a lokacin duk k'ok'arin da yayi na son zuwa ya ganta,but al'amura sun sha kansa dole yake zaune cikin hak'uri tunda bai samu damar zuwan ba,watanni uku ya k'ara har da kwanaki wanda yayi dai² da watannin sa takwas da y'an kwanaki duk da a daddafe yayi su,yaga yayi hakur'in har ya koma takura rayuwarsa and ba komai yake fahimta ba,wannan dalilin makes him decides to ya taho 9ja ko zai samu peace of mind daya rasa tsayin watanni,,ya iso Nigeria a ranar wata Sunday ba tare daya sanarma kowa yana zuwa ba bcos he wants to surprise them,yayin da suma a gurinsu sun b'oye batun cikinsa da Hauwa take d'auke da shi a k'ok'arin su na son su masa surprise,kowa burinsa shi ne yana son ganin yadda Rafeek zai yi idan ya ji labarin and ya gani da idanunsa,within few hours jirginsu ya sauka a Kano,daga nan ya nemi charter taxi da zai kai shi gida,tafiya suke a hanya but Rafeek gani yake kamar ba yi suke ba,burinsa su isa ya damu ya ganshi kusa da matarsa,cikin hakan suka samu damar isowa dai² katafaren get d'in gidan su dake unguwar k'ofar Na'isa,ya sallami mai taxi daya sauke shi ya juya yana kallon gidan yana murmusawa,ajiyar zuciya yayi lokacin daya sawo kai cikin harabar gidan daga shi sai halinsa ya tunkari ainihin entrance d'in main gidan yana tafiya yana sake sakin kyakykyawan murmushinsa masu k'ara masa kyau da kwarjini,kda yake bai tarar da mai gadin nasu ba har ya iso entrance d'in parlor'nsu bai had'u da kowa ba,a bakin door d'in ya d'an tsaya kad'an jiyo sautin muryarta tana magana,ya dakata yana sauraren hirar da suke yi ita da Maimunatu k'afin yayi alerting nasu zuwan sa,murmushi ya sake yi ya saki sanyayyan ajiyar zuciya slowly ya janye curtains d'in da suka zagaye parlor'n ya shigo ciki da sallama a bakinsa cikin takunsa na had'ad'd'e kuma wayayyen namiji mai ji da ilimi,lokacin daya shigo Maimunatu kawai ya iske zaune,nan ya fara waiwayen hanya yana nemanta,amma babu alamunta a gurin bcos dai² lokacin da yake shigowa kafin ya bayyana itan ta bar wajen,itanma kuma bata san da zuwansa ba,ihu Maimunatu ta saki lokacin data ganshi da d'an gudun murna ta mak'ale shi tana masa sannu da dawowa,ya amsa da kulawa yana ci gaba da kalle² yace "Where's she.!?" Maimunatu dake dariya tana kula da shi ta fahimci matarsa yake tambaya but a wayo tace "Hajiya.!? Ai tana side d'in Abba.." Murmushi yayi mata yayi shiru suka k'arasa cikin parlor suka zauna,daya gaji da jira ganin shiru bata fito ba har sannan ya kalli Maimunatu dake ta hidima da shi yace "Wai ba yanzun kafin na shigo naji maganarta ba.!?" Still tayi kamar bata gane ba tace "Yah Rafeek wai Hajiya.? Bafa ita bace,i think kamar kusan one hour kenan data tafi gurin Abba.." Ido ya bud'e yana kallonta cikin takaici cos ya fahimci zolayarsa take yace "Waye yace miki wai Hajiya nake ta tambaya ne.?? I thought na tambayi inda take first so mene ne kuma zai sa na sake tambayar inda take bayan na samu amsa.?" Cikin shagwab'a Maimunatu ta marairaice fuska tace "Yah Rafeek to ai nima thought akanta ne kake maganar,shi yasa na baka amsa iri d'aya",kansa ya girgiza kad'an yace "ba ita nake nufi ba to.." Murmushi tayi masa,ya had'e fuska slowly ta masa nuni da hanyar bedroom d'insa before ya bar gidan,mik'ewa yayi da sauri yabi bayanta,yana tafiya yana murmusawa dan Allah kad'ai yasan irin kewarta da yayi,,bai bawa kansa wahala wajen yin knocking door d'in ba ya bud'e kai tsaye ya shiga,da bayanta ya fara arba tana kwance ta juyawa entrance d'in d'akin baya,yadda tayi d'ai² da alamun gajiya a tattare da ita yasa a sad'ad'e ya maida k'ofar ya rufe yana ta sakin murmushi har ya iso daf da bayanta,saman gadon ya hauro a hankali yana matsawa har ya had'e jikinsu guri guda,a tare suka sauke wani irin munafikin ajiyar zuciya,pleasantly take shak'o sanyayyun scent's d'insa da suka bada goyon baya wajen nakasa mata every joint dake jikinta ta kasa motsawa,cikin kunnenta kasa² da wani irin yanayin kashe jiki yace "Hi.!" Saurin bud'e ido tayi tana k'ok'arin tashi ta zauna,ya hanata yin hakan,d'an juyowa tayi kad'an tana kallonsa da mamaki tace "Yaushe ka taho ne.!?" Murmushi ya sakar mata yana dad'a kusanta fuskokinsu muryarsa a shak'e yayi sucking lips d'inta passionately yace "Yanzun na zo..?!" Jinjina kai tayi a hankali idanunta suna kallon hannayensa da yake k'ok'arin tura su jikinta ta rausayar da kai gefe tace "Ka fad'awa Hajiya kana zuwa dama.!?" Da idanunsa yayi mata alamar A'a, had'e rai tayi ta fara k'ok'arin tashi yana hanawa,can da ta gaji ga zafin da take ji a jikinta bcos data shigo da hijab d'in a jinta ta kwanta sai ta d'an narke masa tace "Please.! Ka bari na cire hijab d'in ya dame ni." Tab'e baki yayi yace "dama ai ni tuni nasan yana damunki,kawai dai dan anga bana nan shi yasa ake yi min rowa,sai wani b'ob'b'oye min abubuwa na.." Bata jira ya gama fad'ar abunda yake niyya ba cikin damuwa tana ta kallonsa tace "bafa haka bane.!?" Bai kalleta ba shima yana k'ok'arin rabata da hijab d'in yace "Da yaya ne.!?" Tace "to ba kaine daka tafi kak'i zuwa ka gansu ba.. Sai kayi ta cewa na nuna maka.!" Tayi furucin cike da shagwab'a mai tafiya da nutsuwa,idanunsa ya d'aga ya kalleta kad'an ya sake tab'e baki yace "Uhn!
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180