Skip to content

Chapter 4

Chapter 4

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,266 words 0 views Progress saved
Download Book

wani abu wajen gano asalinka,idan ba haka ba..!" Sai yaji shiru kamar d'aukewar ruwan sama,,tambayar kansa yayi yace "If not.. What..!?" Kamar mai jira yayi tambayar zuciyarsa ta bashi amsa da "Har duniya ta tashi zaka tabbata ne a matsayin *MARA ASALI.!* Tare da ci gaba da amsa sunan *'DAN MACE..!"* Saitin zuciyarsa yayi saurin dannewa da hannunsa d'aya yana girgiza kai cikin wani matsanancin tashin hankali daya tsinci kansa sakamakon tunane² da yake fama da su ya furta "No..!! Bazai tab'a yiwuwa ba..! Sai na tambaye ki,,kuma bazan fasa tambaya ba,duk tsayin *ZAMANI* zan jira na sani,,sai na sani..! Wollahi sai na bibiyi asalina,sai na san *WANE NE ASALIN MAHAIFI NA.!"* Ya k'arashe maganar cikin wani irin murya mai amo dake tattare da damuwa,Annie dake tsaka da gyara d'akin tana karkad'e saman bed d'in daya tashi ta jiyo sautin maganarsa daga bathroom,tayi saurin ajiye spread d'in hannunta ta matsa jikin k'ofar toilet tana tambaya "Habibiiy.! Me yake faruwa..??" Shiru yayi bai yi magana ba,hakan yasa ta sake fad'in "Yi maza ka bud'e k'ofa habibiiy..!" Tana naganar tana kwankwasawa da iya k'arfinta,still taji shiru bai amsata ba sai taci gaba da kiransa,jin maganarta yasa a firgice ya juya ya kalli k'ofar,cos bai san a fili yayi maganar ba "Yanzun mene ne zan fad'awa Annie ta yarda da ni..?" Ya tambayi kansa yana k'urawa k'ofar idanu kamar mai neman amsar a jikin door d'in "Yalla habibiiy open the door..!" Annie ta sake fad'a tana bubbugawa,jikinsa duk yayi wani irin sanyi a hankali ya janyo towel ya d'aura a waist d'insa sannan ya nufo k'ofar yana b'ata fuska,har lokacin Annie bata daina dukan k'ofar ba tana ci gaba da kiran sunansa "Please habibiiy open it for me.." Bud'e k'ofar yayi ya tsaya a tsakiyar hanya hannayensa d'age a sama ya dafe both side na hanyar wucewa,bayan ya sake had'e rai wanda yayi masifar k'ara masa kwarjini yana kallon Annie data tsare shi da idanu tana masa kallon tuhuma yace "Annie..! What's happen..?" Kallon rashin fahimta ta bishi da shi kafin ta kamo hannunsa tana ja da fad'in "Wuce muje..!" "Annie stop..! Kin kira ni,and u know ban gama abunda nake yi ba..just leave me na k'arasa zan zo.." Wani kallon k'asan ido Annie tayi masa tace "Na fara wasa da kai ko..?? Zaka wuce muje ko sai na b'ata maka.?" "I'm sorry Annie.!" Ya fad'a yana sake kallonta yaji ko zata yi magana,but sai yaga ta b'ata rai,a hankali ya fara jan k'afafunsa yana binta har suka isa gefen bed,zaunar da shi ta fara yi then ta zauna closer to him,bayan ta rik'o saman shoulder d'insa d'aya fuskarta tana bayyana damuwa tace "Dear.! I knew kana cikin damuwa,musamman a kwanakin nan,kuma kasan ina kula da duk motsinka,duk canjin da zan gani a tare da kai ina ganewa farin ciki ko akasinsa,but why don't u tell me ur worries..? Kaga dai daga mu sai kai,bamu da kowa,duk duniyar nan mu kad'ai kake da muma kuma haka,kayi hak'uri Yarona,har kullum nasan bazan gaji ba wajen fad'a maka,duk halin daka tsinci kanka ciki ka kasance mai tunawa da ubangiji,sannan duk abunda ke damunka kada kaji tsoro ka fad'a min,,idan ina da yadda zanyi kasan zanyi ba don komai ba sai dan na making rayuwar ka ya zama different da na sauran mutane,duk da nasan a yanzunma akwai bambancin.." Ajiyar numfashi Nuraz yayi then ba tare daya kalleta ba yace "Annie..! I was dreamed,,ban san kuma me yasa ba yanzun all the time na kwanta bacci sai nayi ta fama da scary dreams,ina jin tsoro kada wani abu ya faru da ku..!" "Don't feel terrible habibiiy,ko mene ne zai faru kasan ina tare da kai,,kai dai kayi k'ok'ari ka kasance mai yawan kai kukan ka ga Ubangiji,shi kad'ai zai isar maka a cikin dukkan lamuranka,,in sha Allah babu abunda zai faru.." Rau² yayi da idanunsa kamar mai shirin zubar da hawaye yana ci gaba da kallonta,Annie dake ta kallonsa da tausayawa tayi saurin cupping fuskarsa a tsakanin palms d'inta tana sake tsurawa fuskarsa idanu "Don't cry habibiiy please..!" Yadda tayi magana da fuskar damuwa yasa Nuraz d'in saurin girgiza mata kai a hankali yana ta k'ok'arin mayar da hawayensa yace "Bazan yi ba Annie,,kema kada kiyi kinji.!?" Kai ta girgiza masa tana shafa kansa gently,yadda yake jin dad'in shafar da take masa a hankali ya zame yayi d'ai² a jikinta yana sakin wahalallun ajiyar zuciya,shafa sumar kansa taci gaba da yi in a calmness way zuciyarta fal tausayinsa,bayan wani lokaci tayi zaton yayi bacci ta gwada kiransa,a hankali ya amsa still idanunsa a kulle,d'an jimm Annien tayi kafin tace "Maza ka sanar da ni abunda yake faruwa ka ji ko..?" D'agowa yayi ya kalleta da lumsassun idanunsa yace "Annie what should i tell u..!?" Tana kallonsa tace "about ur concerns" Rau² ya sake yi da ido yana fad'in "But Annie i told u am sacred,ina jin tsoron abunda ya faru ya same ki.. Ni ban san yaya zan iya fad'a miki ba,besides kuma ina jin tsoron rayuwa ba tare da ke ba,,tun farko ban san kowa ba sai ku,bani da kowa,ina kike so naje idan na rasa ku.?" K'ura masa ido Annie tayi ko k'iftawa babu kafin ta tattaro jarumta tace "No habibiiy this is not for real,,abunda ka gani it's just a matter of dreamt,, shirmen mafarki ne,mafarki kuma baya zama gaskiya." Saurin katse ta yayi "Ni dai Annie ki bar tuno min, ko son maganar ma ba na yi" K'wafa tayi kad'an ta ture kansa tace "D'aga ni to,sai kaje can ka ji da damuwarka tunda baza ka fad'a ba" Yadda fuskarta ta nuna taji haushinsa har ta fara k'ok'arin mik'ewa ta bar masa d'akin da sauri ya rik'o hannunta yace "I'm really sorry Annie,, but believed me ina jin tsoron wani abu ya same ki ne..I have seen it in my dream" Yanayin fuskarsa kad'ai ya isa bayyanar da gaskiyar abunda yake fad'a,Annie da taji baza ta iya jurewa ba sai tayi saurin dawowa ta rungume shi tana shafa shi gently "It's ok habibiiy,, kada ka damu ka ji,ina tare da kai.. In sha Allah babu abunda zai faru,keep on praying Allah zai tsare ka" "Annie to kiyi hak'uri..!" Ya d'ago kansa daga jikinta yana kallonta,kai ta girgiza masa tace "Ehh! Zan hak'ura amma ka fara sanar dani abunda ke yawan saka damuwa,,idan kayi haka ni kuma promise zan hak'ura" "Annie amma fa.." Saurin rufe masa baki tayi tana fad'in "I told u zan hak'ura,but ka fara fad'amin,idan ba haka ba kuma zamu samu sab'ani tunda haka kake so" Kansa yayi saurin girgizawa kad'an yace "Shi kenan Annie zan fad'a" tiryan² ya fara d'auko mata labarin irin mafarkan da yake yi from da root har ya dire shi k'arshe inda ya farka babu jimawa,shirun da Annie tayi ta zuba masa ido tana sauraro har ya k'are bata fargaba,sai shi da yaji shirun nata yayi yawa ya dan girgiza ta "Annie baki ce komai ba" a d'an firgice ta kalle shi tana fad'in "Ahmn! Habibiiy" sai kuma tayi shiru,kallonta yaci gaba da yi ba tare da yayi magana ba,a hankali yaga ta mik'e tsaye kamar mai neman abu cikin kame² ta juya da sauri zata fita tana fad'in "Idan ka shirya maza ka fito

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180