Skip to content

Chapter 127

Chapter 127

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,279 words 0 views Progress saved
Download Book

ko kin yi wani auren and then wane irin fushi kuka yi? And duk abunda yake faruwa lokacin ban sanar da Hajiya ba,sai ranar da aka yi hira da Noor a BBC here na sanar da ita abunda yake faruwa,even though i was worried about how things would turn out but a haka muka je gidan da kuke zama,,ban yi mamakin abunda kuka yi ba,because idan ni aka yiwa abunda na aikata muku i don't really know how to handle it,wannan damuwar and fear that has been with me for so long has been rekindled and firgicin da na shiga akan labarin ku threw my heart into anguish,lokacin da na fara dawowa nutsuwata na daure duk da ba wai na gama warwarewa ba na je da niyyar warware yadda al'amarin ya faru,here na sake tararwa kun bar k'asar,i found myself in despair and uncertainty,at that time the only thing that kept me from komawa cikin rashin lafiya shi ne samun labarin kun tafi Nigeria ziyara a wajen masinjan Noor,and ko da muka samu labarin bamu jira mun sake ganin wayewar gari ba muka bi ku can,wannan shi ne labarin abunda ya faru a tak'aice and everything u see or hear about it surely babu k'arya a cikinsa,haka yake a zahiri,but maganar *LYDIA* ko da na aureta at that time Hajiyata ba ta so,ganin na takura ta rabu da ni saboda Abbah yayi magana and maganar hausawa da suke cewa "Idan yaro yace zai had'iye gatari sakar masa k'ota ake yi! This is the reason why itama tasa ido bata sake cewa komai ba" Numfasawa yayi yana girgiza kai cikin jimami yace "Na yarda da ita hundred percent but ta rusa wannan yardar,ta hanyar maye gurbinta da k'arya,she deceit and betrayed me,we lived in for fifteen years,and having three kids,a zahiri duk wanda ya san lokacin da muka yi aure,ko da ta haihu babu wanda bai yi tunanin kids d'in ba nawa bane,but at the same time Allah (SW.T) ya sake saukar min da izina over my crimes against u,even though na gane kuskuren da na aikata and i repent again,but what happened next threw my heart into agony and babu wanda bai shiga damuwa ba,kasancewar babu wanda bai san Rafeek and how he lives with his family,that is why bayan aurena da *LYDIA* da wasu watanni wanda suka san ta,suka san halayenta suka yi k'ok'arin sanar da ni but da yake ba zama nake yi a k'asar ba sosai,and idan na yi tafiya ina jimawa ban dawo ba,wannan dalilin yasa ban san abunda yake faruwa ba,and kasancewar Lydia is a kinda clever woman who is determined to leave no trace of their identity shi yasa babu wanda ya san wace ce itan until later,just as u know the attitude na duk mutumin da yake da ilimin boko yana da tsatstsauran ra'ayi hakan yasa tace sai na barta ta yi aiki,,after then her eldest son met with an accident,i was not in the country but i had been ordered to take him to the hospital,kasancewar ya yi asarar jini dole sai an k'ara masa,Dr Stevens was in charge of everything and hospital d'insun aka kai yaron,after his blood was taken for testing,though Dr Stevens knew a lot about us but this time he was disturbed by the fact musamman yadda yake ganin LYDIA tana gudanar da al'amuranta a cikin hospital da waje,instead of ayi testing jininsa akan dalilin da yasa aka d'auka here Dr Stevens yasa ayi masa DNA for some reason he didn't tell me until later,on the day i left all my project in Germany and returned to London,i didn't tell anyone that i was on my way,bayan na sauka direct daga airport muka wuce hospital,i'm not surprise da na tarar LYDIA ba ta hospital,bayan na duba jikin yaro muka wuce gida..." Shiru yayi and he couldn't continue until ya d'auki lokaci mai tsayi yace "It was not long na dawo hospital a nan Lydia ta ganni,tana kallona babu barka da dawowa bare tambayar ya hanya,ta fara k'orafi ban zo da wuri ba idan yaron mutuwa yayi ma itace za ta damu,harkoki na nasa a gaba ban damu da su ba,ban saurari lamuranta ba na yi abunda ya dace,lokaci na da komai na ba su though a times ina jina kamar ba ni ba and ba ni da wadatacciyar lafiya a jikina but a haka har yaron ya warke muka dawo gida babu wani abu da ya faru,,after then Dr Stevens was letting me know what he saw in the results of our DNA,i was very surprised and disturbed,even though kafin ya sanar da ni what was going on ya yi k'ok'ari kwantar min da hankali,kamar yadda na sani as a Muslim i had to take the risk but lamarin ya yi girman da ban iya rik'e shi ba,and i made sure hak'k'in ku ne yake bibiyar rayuwata,so daga nan ya ba ni shawara on how to resolve the matter because he's a witness akan duk takun LYDIA ba tare da ta sani ba,bayan na yi bincike and to find out lallai akwai lauje cikin nad'i here na yi figure out wani ex-boyfriend d'inta da suke tare,na sa ayi following footstep d'inta da duk abunda take yi idan ta fita and sauran yaran na sa aka kaisu hospital gurin Dr Stevens domin tabbatarwa idan akwai jini na a cikinsu,when Dr Stevens assured me that babu kid d'ina a ciki here na fad'i ban sake sanin inda nake ba sai da na samu 3 month in comma,Dr Stevens ya yiwa Hajiya bayanin al'amarin da yake faruwa,ranta ya b'aci sosai a wannan lokacin,bayan na fara dawowa na ga b'acin ranta da ban tab'a gani ba,duk da ba ni da lafiya a time d'in but that didn't stop Hajiya from being angry with me,,after all Lydia's hidden things was revealed wannan shi ne ya zama dalilin rabuwarmu and the reason why ciwon da nake tare da shi yayi k'arfi har wasu suna ganin kamar i'll not survive.." Ajiyar zuciya yayi idanunsa da suka sauya launi because he remembered what really happened a lokacin da ya shigo ya tarar da Lydia in his room,on his bed suna lalata with her ex-boyfriend da take gayyatowa especially if she made sure mutanen gidan ba sa k'asar,but ya b'oyewa Lolly a cikin labarin because it's too embarrassed and ya san hak'k'in ta ne shi yasa ubangiji yake testing d'insa,yana fita daga wannan masifar sai wani ya faru da shi,ya lumshe idanunsa ya bud'e yana jin damuwa,parlor'n yayi shiru na wani lokaci,a hankali Lolly ta d'ago kanta tayi ajiyar zuciya silently tace "Certainly whatever happened before Allah (S.W.T) ya k'addara zai faru,and as we all know yarda da k'addara (the good one or bad one) is in the doctrine of belief,as a Muslims we must accept duk k'addarar da ubangiji ya zana mana,,,may he grant and give us the power to overstep every destiny that comes to our way" kallonta yayi a hankali ya amsa da "Ameen" ta sake yin shiru like a thinker of what to say,after a while tace "Whatever happened ina so mu kalleshi a matsayin abunda ya wuce,as i have said since then i have forgiven u,so let us go forward,Allah ya yafe

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180