Chapter 100
Chapter 100
kero akai tasa musu wuta,tana tsaye tana kallo har suka gama k'onewa and then taking the rest of her belongings ta wuce cikin gidan tana sauke ajiyar zuciya. Shigowarta cikin apartment d'in Hajiya ta bita da kallo ganin tana wucewa ta kira ta,jikin Binitta har tsuma yake saboda tsoron ko ta gane ta d'aukar mata abu,kafin ta k'araso Hajiya to ordered her taje ta kwashe kayan data bari saman bed ta zuba su laundry,amsawa tayi saurin yi tun bata ajiye kayan data shigo da su ba ta wuce za ta tafi bedroom d'in Hajiyar ta daka mata tsawa "Ke dan ubanki ina ne za kije da wannan kayan na hannunki.?" Da sauri Binitta ta dakata jiki na b'ari, Hajiya tace "Je da Allah ki ajiye kada kije ki haddasawa mutane gobara" saurin wucewa tayi,bayan ta ajiye ta fito ta wuce bedroom d'in,tana gama tattara kayan ta fito ta zuba a loundry ta jiyo Hajiyar tana haurowa saman,da sauri ta k'arasa ajiye su ta bar wajen,kai tsaye bedroom d'in ta nufa data hauro saman tunawa da d'azun ta fito da abu ta ajiye saman mirror sai dai tana tunanin kamar bata mayar ba,tana shigowa ta kalli saman mirror taga wayan,sai tayi ajiyar zuciya har ta juya za ta fita another heart said to check where she had been stored,dawowa tayi ta bud'e closet d'inta can daga sama ta kai hannu ta d'auko wani small wooden box,tana k'ok'arin bud'ewa taji shi a bud'e,tsaki tayi a ranta tana mitar sakacin da tayi na k'in rufewa da yanzun tsautsayi ya sa garin d'aukowa ya fad'i fa? Shi kenan ta yi asara? She didn't finish talking kalmomin bakinta suka tsaya cak sakamakon ganin box d'in was empty,at the same time she threw a box tana zazzare ido take fad'in "Fool me.! Shi kenan k'arshe na ya zo" Binitta dake lab'e a saman jin ihun Hajiyar tana kwad'a mata kira a guje ta sauka daga saman tayi hanyar kitchen,she rushes out of the room after looking wherever she thinks za taga abun nata but she doesn't see it,wannan dalilin yasa tana sakkowa ta fara neman Binitta dan ta san babu wanda yake shigar mata d'aki sai ita,she finds her in the kitchen jikinta sai tsuma yake tana kallonta ta hango rashin gaskiya a tare da ita,idonta a waje tana zazzare mata su tace "Ina abuna da kika d'auka.!?" Binitta cikin in'ina tace "Ban ganshi ba Aunty" tace "u are a lier,,will u bring me what i asked for ko sai na kashe ki.??" Binitta jikinta yana kyarma jin an ambaci za'a kasheta ta fashe da kuka tana fad'in "Ni ban d'aukar miki komai ba" Hajiya tace "K'arya kike munafuka,na ajiye abu saman mirror yanzun babu dad'ewa kuma kece kika d'auka,where are u taking my things.!?" Binitta began to swear uncontrollably tana fad'a ita bata d'auka ba,hankalin Hajiya a tashe tace "Dan ubanki what have u done with the match and kerosene that i have seen in ur hand.?" Shiru Binitta tayi tana rarraba ido,suddenly Hajiya picks up the knife and says that she has to kill her tunda ta tozarta ta,jikin Binitta banda tsuma babu abunda yake nan suka shiga zagaye kitchen d'in,Hajiya na binta tana kururuwar sai ta yi ajalinta,Binitta taga da gasken if she plays the woman will ruin her,nan take ta arawa k'afarta (R) tayi waje,tana fita tayi sa'ar kulle k'ofar ta waje,a gurguje ta nufi d'akinta ta tattaro kayanta har ta fara k'ok'arin tafiya ta tuna da number da Nusrah ta bata,take ta kirata jikinta yana shivering har sannan,on the side of Nusrah kuwa su kuma a dai² lokacin har sun samu Abbah ya dawo hayyacinsa suna shirin fitowa daga plaza kiran Binitta yana shigowa wayarta,tana d'auka Binitta ta zayyane mata kaf abunda ya faru yanzun babu jimawa,hankalinta a tashe tace ta jira a inda take ga su nan zuwa gidan yanzun..... *Ku k'ara hak'uri masoya na,all these days NEPA suke mana rashin mutunci shi yasa bana samun damar yin update.* #Share pls. #Asli Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 Pᴀɢᴇ 37. #Cᴏɴᴄʟᴜꜱɪᴠᴇ As they rushed out of the plaza a k'ok'arin su na zuwa Yakasai gurin Malam,wayar da Binitta tayi mata yasa dole suka hak'ura da zuwan,a gurguje suka shiga mota suka nufi ainihin gidan su Nusrah hankulansu a tashe,tafiyar mintuna goma sha biyar ya kaisu gidan,suna tsayawa a bakin get suna jira get man ya bud'e musu su shiga Binitta ta k'araso gurin tana janye da trolley d'inta,mai gadi ya bud'e get yana musu barka da zuwa suka wuce ciki Binitta ta biyo bayansu,a bakin apartment suka yi parking,motar tana tsayawa Nusrah comes out and watches Binitta dake tsaye hankalinta a tashe though ita kanta Nusran a tsorace take da maganar da Binitta ta sanar mata but sai tace "let's get in Binitta" kai Binitta ta girgiza tace "No! I don't want to die right away,zan yi tafiya before Aunty coming out and kill me,i'll go back to Ogun state where my mother is today and work here." Tausayi ta bawa Nusrah ta rik'o hannunta tace "Don't worry as we are together she can't do anything,just follow me and watch." Binitta tana goge siraran hawayen da suka zubo mata ta sake girgiza kai za tayi magana Nusrah tace "Ke dai Binitta kin cika tsoro da yawa,na fad'a miki babu abunda za ta iya yi miki,and we are here with Abbah,*YANANAH* too,i know baza su bari ta yi miki komai ba" ba don Binitta ta yarda Hajiyar ba za tayi mata komai ba ta yarda ta biyo ta a baya,a tare Abbah da Nuraz suka shigo cikin apartment d'in yayin da Nusrah da Binitta su kuma suka biyo su a baya,suna tafiya Binitta sai sand'a take tana lek'awa as a result of Hajiya's words "she will kill her",Abbah dake saukowa daga saman bene was disturbed to see who the woman was he married after *KHADIJAH* Nusrah's mother died,yana kallon Binitta who was terrified yace "Where did u leave her.!?" With her hand Binitta pointing to the kitchen door,kai tsaye Abbah ya wuce wajen kitchen yana zuwa ya bud'e,cikin fusatuwa Hajiya came up with knife in her hand and whispered "Sai na kashe ki Binitta,yau zanga uban daya tsaya miki" tsabar idanunta a rufe suke she couldn't even recognize was Abbah in front of her ta yi kansa da wuk'a,Allah ya taimaka ya ganta yayi saurin kaucewa yana daka mata tsawa,a sukwane ta tsaya tana haki da zazzare ido,Abbah yana kallonta with such a wondrous look on his face not knowing when to call her name *"Karima.!"* She quickly looked up at him in amazement to hear her name mention,and this is the first day in the story of her staying at the house,bcos idan har bata manta ba tun kafin ya amince zai aureta ne yake iya fad'in sunanta,a wannan lokacin da suke zuwa kai abinci cikin plaza d'insu,but he has not yet mention her name sai dai yace Hajiya/Hajajju/Hajiya ta,after which he can't say the name anymore,gumi yana tsatstsafowa daga jikinta saboda tsananin tashin hankalin da ta shiga as a reminder that her witch had said duk ranar da *ALHAJI ABUBAKAR* ya kira sunanta kamar yadda kowa yake fad'a babba da yaro,lallai ta tabbatar daga ranar ba
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180