Chapter 61
Chapter 61
ya fita ya basu guri even though their words were in their own language (hausa),ya juya zai fita ya jiyo Maimunatu in a language that he does not understand tana magana da alamun ranta ne a b'ace,aransa yace "Kai wannan matar ba dai fad'a ba,ko mai gida albarka",Rafeek ya lumshe idanunsa a hankali bai cewa Maimunatu komai ba,ta kalli Hajiya ranta a b'ace tace "Hajiya are we going to staying here since they found out.! Thought that's exactly what we've been looking for many years.!?" Hajiya ta girgiza kai tace "Kinga ni ban san dalilinsa na k'in zuwa ba,tunda Allah yasa ya gane kuskurensa duk da sauk'i,amma shi bai jeba kuma bai bari na je ba" ya bud'e idonsa yana kallon Hajiya a hankali yace "Hajiya nifa ba wani abu yasa nak'i zuwa ba,kuma ai na fad'a miki bana so naje na tarar tana da aure,i don't want to threw myself into trouble" Maimunatu ta tab'e baki tace "Ai tun farko kai ka janyo,dama sai da aka fad'a maka ka bi komai a sannu ka nuna kai ba haka ba,ga shi nan yanzun kana neman kashe kanka,ance kaje hospital kak'i,ni banga ranar da za ka daina taurin kai ba wollahi,Allah ya halicci mutum yace shi a duniya abunda yaga dama zai yi,to kowa ma ai yana da na gaba da shi,kuma ko mene ne zai faru kai ka janyowa kanka,idan sun nuna basa son ka rab'e su ni bazan ga laifinsu ba,28 years u don't know where they are,how they live,and no body knows yaya suke rayuwa duk babu ruwanka,kuma babu wanda ka bari ya sani sai yau rana a sama kace ka biyo sahun d'anka,yo ko ni ce ai wollahi bazan kulaka ba,idan ka takura min na kaika court saboda tozarcin yayi yawa" ya zuba mata ido yadda take masa masifa kamar wata yayarsa ko uwarsa,ya tsuke fuska yana kallon Hajiya kamar k'aramin Yaro yace "Hajiya kice tayi shiru dan Allah,surutun ta yana hawamin kai" ta tab'e baki tace "Dan na fad'i gaskiya shi ne zaka ce ina maka surutu.!?" Ya juyar da kansa bai sake magana ba ya lumshe ido,ta mik'e a fusace tana kiran d'anta namijin mai sunan Alhaji zakar da suke kira *Aryaan* ya matso kusa da ita da ladabi yaro d'an shekaru 22 yace "Here i am mom" tace "Je ka kira min wannan Clark yake ko waye ne oho.!" Ya juya da sauri yana amsawa,babu jimawa suka dawo tare da Clark,bata kalleshi ba tana had'e rai cikin harshen nasara tace "gidan da yake aikenka za ka kai ni yanzun da sauri" yayi saurin kallon uban gidansa kafin ya kalleta,ta sake b'ata rai tace "Da kai nake kake kallonsa,idan ba zaka je ba ba ni address sai naje da kaina" ya sunkuyar da kai ya amsa a tsorace da yaji boss d'in nasa bai masa magana ba,ta zari vail d'inta ta rufa ta wuce a fusace tana fad'in "Hajiya na tafi sai na dawo" Hajiya ta saki baki tana kallonta kafin tace "Wai da gaske zuwa za kiyi yanzun,bakya ganin dare yayi.!?" Ta girgiza kai tana wucewa,Rafeek ya bud'e idonsa a karo na biyu yana kallonta har ta fice bai samu damar yin magana ba. Direct Albert street suka nufa,tana back seat sai kallon arean take har suka tsaya bakin apartment d'in,ya fito ya bud'e mata k'ofa ta fita tace "Ina ne gidan.!?" Ya nuna mata da hannunsa,ta wuce ta barshi a tsaye a gurin,tana k'arasawa dai² entrance ta danna door bell,Bareerah ta bud'e ta bata umarnin shiga ciki,ta shigo idanunta suna rolling cikin apartment d'in da tunanuka iri² a ranta,on the other hand Bareerah followed her tana sanarwa Annie sun yi bak'uwa,they turned around da tunanin wace ce.!?,Hauwa tayi tsaye tana nuna ta da hannu cikin tsantsar mamaki but she could not even mention her name until Annie call her out "Maimunatu!" hurriedly Nuraz ya d'ago kansa daga tunanin neman mafitar daya tafi ya sauke akan matar with the memories of mene ne ya kawo ta gidan su.? Maimunatu was standing where she was Annie ma haka,lolly kam tuni ta sulale tayi k'asa a sume,za ta fad'i a 360 Nuraz ya tare ta yana kiranta da k'arfi cikin tashin hankali,Nusrah ta k'araso a 180 tana kiran "Aunty" Bareerah drew her eyes outward tana lek'en fuskar Lollyn,kwantar da ita yayi saman armchair ya shiga murza tafin hannunta ganin lokaci guda ta d'auke,Nusrah ta kama d'ayan tana tab'a jijiyar dake gwada heartbeat d'inta,bayan ta tabbatar numfashin yana nan ta saki ajiyar zuciya ta d'ago suka had'a ido da Nuraz,ta masa alama da ido ya kwantar da hankalinsa,shi duka hankalinsa ya tashi ko tunanin auna tafiyar bugun zuciyarta bai yi ba,,Annie taja doguwar ajiyar zuciya tace "K'araso Maimunatu ki zauna" jikinta duk yayi sanyi sai kallon sashin da Hauwa take kwance take yi,ta fara takawa a hankali zata k'araso Bareerah ta zo da ruwa mai sanyi suka shafa mata,sanyayyar ajiyar zuciya tayi tafin ta fara motsawa,ta bud'e ido a hankali tana kallonsu,idanunta suka sauka kan Maimunatu dake tahowa a hankali inda suke,babu wanda yace mata ci kanki har ta k'araso,sun kafe juna da ido kowanne sai kallon d'an uwansa yake fuskokinsu d'auke da wasu irin manyan sak'onni,Maimunatu ta k'araso gabanta tana niyyar rik'e hannunta a fusace Nuraz ya daka mata tsawar da ba ita kad'ai ba hatta Annie sai da taji ta,fuskarsa a d'aure tamkar bak'in hadari yana kallonta with his coloured eyes yana cije hak'oransa yace "Me kika zo yi mana ne Malama.!?" Ta kalleshi a tsanake yadda ya tsaya gabanta kamar wani bijimin zaki yana huci,hak'oransa banda had'uwa da fitar da sauti babu abunda suke,da ganinsa ba sai ka tambaye shi dalili ba ya riga ya gane ko wace ce ita da matsayinta,ta kalleshi ta sake kallonsa ta juya tana kallon Annie tana nunasa tace "Adda Maryam.. Wan..na.n Nuraz ne ko Hauwa ta yi wani auren ta haihu.!?" Jikin Annie a mace ta girgiza mata da kai da kyar tace "Babu auren da tayi,shi ne dai Yaron nan Ubangiji ya raya mana shi" a mamakance ta kalleshi sosai tace "Ikon Allah,,ubangiji mai yadda yaso a lokacin da yaso" Wani mugun tsakin daya ja yasa duka hankulansu ya sake komawa kansa yana sake tsuke fuska yana kallon Maimunatu yace "Hajiya if this is what really bring u here,i hope u can go" ya fad'a yana nuna mata hanyar data biyo ta shigo,tayi ajiyar zuciya za tayi magana ya daka mata tsawa "I said leave.. We don't want to see u here.!" "Nuraz.!" Annie begins to call him out da muryar fad'a idanunta har sun fara sauya kala saboda b'acin rai ta ci baga da fad'a "I don't like disrespect,ita wannan d'in ba kanwar mahaifinka bace kake mata tsawa" datse hak'oransa yayi cikin k'arajin masifa yace "Ni Annie ki daina cewa mahaifina,ni kad'ai ne ba ni da wani baba,mutumin daya sheganta ni shi zan kira da sunan mahaifi.? Mahaifiyata ta ishe ni rayuwa ko da uba ko babu zan rayu,ubangiji ya halliceni zai ci gaba da bani kariya" "Silence right here before i hurt u" yayi shiru sai huci yake cikin ladabi ya sauke idanunsa k'asa,Annie ta juya ta kalli Maimunatu da jikinta yayi sanyi tace "sit down Maimunatu" ya sake d'agowa a fusace "A ina za
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180