Chapter 57
Chapter 57
ajiyar zuciya a hankali ta kalleshi,suna hada ido tayi saurin lumshe nata idanun,hawayen dake mak'ale trying not to cry tun safen began to pour out,cikin kid'ima yana kallonta da tashin hankali ya kasa magana sai wasu irin saliva's da constantly yake swallowing,yaga ba ta da niyyar dainawa gashi sai kallonsu ake yi,babu shiri ya mik'e ya kama hannunta,jakar da komai nata ya d'auka muryarsa a shak'e da tsoro yace "let us leave the place" ta d'ago kanta tana girgizawa alamun bazata tashi ba,idanunsa ya lumshe ya bud'e yana kallon mutanen dake wucewa suna kallonsu wasu har gulma suke ya sake cewa "get up,kina kallon yadda ake kallonmu fa,kada kisa ayi tunanin na yi miki wani abu" tana kuka tace "Ka yi tafiyarka kawai,ni babu inda zanje" ya kalleta da wani irin fuska yace "Za ki tashi ko sai na b'ata miki rai.?" Ta sake Kecewa da kuka muryarta tana wani irin kyarma tace "Ni ka rabu da ni,idan na tashi ina zanje ne.!? I have no other advantage,what good is my life.? The father who gave birth to me said that he didn't want me,he doesn't need me,amfanin me zan yiwa duniyar da mutanen cikinta.!?" Wani irin tausayinta yaji ya sake kamashi a hankali ya furta "Na ji tashi mu tafi" ta sake girgiza masa kai za tayi magana ya fizgota and talking in agony "What kind of person are u? Ayi ta binki ana maimaita magana d'aya baza ki saurara ba,if u have the right kill urself,akanki aka fara da za'a gama a kanki.!? Su mutanen da kike damuwa da su an fad'a miki dan kin shiga wani halin za su damu ne.!? I don't want a stubborn person,if u can get up idan ba zaki iya ba kuma zan wuce na barki" ta sauke kanta k'asa tana ci gaba da kuka,yana kallonta yace "will u get up.??" A hankali ta mik'e tana had'a hanya yayi saurin rik'e ta yana mata wani irin kallo,suka k'arasa inda ya ajiye mota ya bud'e ya taimaka mata ta shiga sannan ya bud'e back seat ya sa jakarta ya koma d'aya side d'in ya shiga ya tada motar,sai da suka fita daga skul d'in har sunyi nisa yayi parking,bai kalleta ba yace "what happened yesterday.!? Did u talk to him.!?" Ta kad'a masa kai tana goge hawayenta,yace "Ehmn!" Ta d'ago ta kalleshi taga ya zuba idanunsa akan hanya duk da a tsaye suke guri d'aya,ta sake goge hawayen da suka sake tahowa ta fad'a masa yadda suka yi da shi,yayi shiru yana tunani a hankali yace "why don't u call him.!?" Tayi shiru bata amsa ba,ya cire belt d'in ya juya backseat ya d'auko jakarta,tana kallo ya bud'e ya ciro wayarta ya kalla yaga akwai lock ya mik'a mata yace "bud'e",babu musu ta cire yace "call him",ta tsaya kallonsa ya juyo ya kalleta yace "call him" babu musu ta fara kiran line sa,har wayar ta katse ba'a d'auka ba,yace ta kuma kira,ta daure ta sake kiransa still ba'a d'auka,ta sake maimaitawa daf da kira na uku zai katse aka d'auka,tayi ajiyar zuciya a gajiye ta amsa sallamar da yayi,ta daure ta gaishe shi,ya amsa a sanyaye cikin daurewa tace "Why don't u call.!?" Da farko yayi shiru can kuma yace "Am sorry baby,uzuri ne ya rik'e ni that's why i didn't call,but when i got out of the office i would call in sha Allah" tayi ajiyar zuciya tace "Ok.!" Bai jira ta sake magana ba ya katse,Nuraz ya kalleta yace "what did he say.!?" Tace "He said he'll call me when he comes out of the office" ya gyad'a kai yana tab'e baki,a hankali yace "Ok duk lokacin da ya kira ki sanar da ni" har ta amsa kuma tace "Well. I don't know how to tell u" bai kalleta ba yace "za muyi waya.!?" He spoke as if he were asking her permission,ta gyad'a masa kai tace "toh" yace "To ajiye number,duk yadda kuka yi sai ki sanar da ni" ta sake gyad'a kai,ya fad'a mata digit d'in tayi saving,har ya tayar da motar ya juya yana kallonta na wasu seconds bai yi magana ba ya fara driven ya mayar da hankali kan tuk'in suka bar arean,a wani had'ad'd'en eatry ya parker ya fita ya barta a motan,yaje yayi mata lafiyayyen take away ya dawo,tana zaune shiru ya bud'e back seat ya tattara jakarta da komai yasa su gefe ya ajiye mata take away d'in sannan ya koma front seat bai kalleta ba still yace "Koma can ki ci abinci" ta d'ago kanta da sauri ta kalleshi tace "I'm not hungry" ya d'ago idonsa ya kalleta yace "really.!?" Ta kad'a masa kai,ya tab'e baki yace "je ki ci tukuna,the words come later" ta bud'e baki zata sake magana ya kafeta da ido,babu shiri ta had'iye nata maganar ta fita a sanyaye ta koma baya,ta d'auka leather da ta gani ta fara bud'ewa,package ne madaidaici sai bottle water ta fito da shi ta bud'e chicken noodles ne sai tiriri yake,da grille fish da yaji spices a saman,aroma d'in yana bugar hancinta taji yawunta ya tsinke,y'ay'an cikinta suka fara kukan yunwa,a hankali ta d'auki fork d'in data gani tayi bismillah ta fara ci,sam bata yi tunanin haka yake da taste ba abincin yana kallonta ta mirror ta fara cin abincin a hankali,bata wani ci sosai ba ta tattara komai za ta mayar taji maganarsa "what have u done.!?" Ta d'ago a hankali tace "I'm satisfied" ya tab'e baki yace "Kada ki mayar maza ki cinye su,idan kin bari waye zai ci.!?" Tace "Allah na k'oshi" ya girgiza kai "D'an abun da kika cin nawa ne,ko jaririn dake koyon cin abinci aka bawa wannan dai ba isarsa zai yi ba" ta marairaice za tayi masa musu yayi saurin juyowa yana kallonta "Ki cinye nace,nifa na tsani muyi ta jayayya,ke cikin naki ma sai kin masa mugunta.!? Dubi fuskarki da kanki,i think all the day this is what u started eating.. Azumi kike yi ne.!?" Ta girgiza masa kai a hankali,ya had'e rai yace "Maza ki cinye mu tafi" ta lumshe ido a hankali ta bud'e taci gaba da ci,tana jin ta kai linter har kamar za ta yi amai ta d'ago tace "Na k'oshi" ya janye idanunsa akan tablet d'in da yake pressing ya kallota ta mirror,yadda abincin yake kamar yaro ne yaci yasa ya tab'e baki yace "Sai ki fita dashi kisa a trash",ta kalleshi tace "babu kyaufa",ya juyo kad'an yana kallonta yace "If u don't want to pull out,how do u want to deal with it.!? Su nan babu ruwansu da almajirai bare kice a bayar" tayi shiru tana tunani ta d'an kad'a kai a hankali she feels nervous ta bud'e motar,har ta sa k'afarta a waje yaga yanayin dake fuskarta a hankali yace "ba ni nan" ta juyo a hankali tana kallonsa kafin ta mik'a masa ya karb'a,tana kallonsa taga ya bud'e,a hankali yake ci shima d'in kamar baya so,ta jingina da seat ta lumshe idanunta,har ya gama ci ya fita ya dawo sannan ya tada motar,bai damu da zamanta a bayan ba duka ya yi tunanin ko bacci ya d'auke ta,har suka tsaya bakin apartment ya gyara parking yayi shiru yana tunanin tashinta yaji motsinta ya d'aga kansa yana kallonta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180