Skip to content

Chapter 138

Chapter 138

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,299 words 0 views Progress saved
Download Book

guri suka zauna,as he began to asked about their relationship with Nusrah,Abbah yace he was her father,Malam kuma grandfather,Dr Adam yace "Is she married?" Abbah yace "Yeah! She's married" sai lokacin likitan yayi ajiyar zuciya,and then yayi musu bayanin she had a miscarriage,but due to k'in fitarsa duka za su wanko shi,Abbah yace babu damuwa,Dr Adam yace akwai buk'atar a kawo mata kayan da za ta yi amfani da su because wancan sun b'aci and then za su rik'eta tsayin kwanaki biyu,Abbah yace zai je ya kawo but ayi mata aikin,Dr Adam ya amsa ya sallame su,suna fitowa Abbah yaje reception ya biya kud'in da akayi charging sannan suka fita tare da Deeje,wani store dake nan kusa suka je,duk abunda za ta buk'ata ya siya sai dai babu cash a tare da shi,ya bada ATM suka cire,sun taho a hanya Deeje tace Uncle zanje gida na fad'awa Mama,sai mu zo tare ta duba jikin nata "Abbah yace to babu damuwa",har bakin get d'in gidansu ya sauketa da yake a nan cikin GRA suke,and daga gidan su zuwa hospital d'in babu nisa,tana sauka yace ta gaida Maman da sauran y'an uwanta,ta amsa tayi masa godiya,ya juya kan mota da sauri ya koma hospital,Deeje ta shiga gida because da ma abinci taje kaiwa Malam,tana shirin tahowa incidence d'in ya faru,tana shigowa gidan she found Mama sitting in the area da Baba yake parking tana yiwa k'anwarta Meenal tsifar kai,ta wuce da sauri tana fad'a mata abunda ya faru,da sauri Mama ta biyo bayanta tana tambayar lokacin da su Nusran suka zo,tace mata ba'a dad'e sosai ba,da taimakon Mama Deeje ta had'a abinci mai sauk'in nauyi,ta dafa Lipton tasa a flask,sai pepper soup na kayan ciki da tayi,ta had'a komai tasa a basket,bayan ta gama ta shiga ciki ta watsa ruwa ta canja wasu kayan kasancewar jini ya d'an b'ata ta,ta fito lokacin Mama ta yiwa Baban su Deejen waya ta fad'a masa abunda yake faruwa,da yake bai dawo daga office ba,ya bata damar zuwa taga jikin Nusran,suka fito tare suka samu Napep suka nufo hospital,a lokacin har an canja mata d'aki,sun k'araso kenan at the same time Abbah yake kiran Baba and inform him,kasancewar bai samu line Rafeek ba and bai samu na Nuraz ba,suna gama waya da Baba,a take ya kira Annie ya fad'a mata,ko da ta samu labarin su can basu sani ba here ta kira Lolly and tell her what was happening. *OXFORD (UK)...* Yana idar da sallah tun gari bai gama yin haske ba ya shirya duk abunda ya san zai buk'ata,fuskarsa babu walwala sosai ya fito yana jaye da trolley,Lolly wacce fitowarta kenan za taje kitchen taga yana fitowa ta tsaya kallonsa da mamaki,a gurguje suka gaisa bata tsaya dogon magana ba ta fasa shiga kitchen ta koma bedroom,Rafeek yana zaune rik'e da Qur'an ganin ta dawo ya dakata da karatun da yake yi,ta k'araso kusa da shi tace "Yaronka dai ya gama shirin tafiya" ya kalleta yace "Da wuri haka?" Ta kad'a masa kai,yayi murmushi yace "Well,what are we waiting for? Let's just get ready" tace "Amma yanzun ba ka ganin ya yi wuri?" Ya girgiza kai yace "Larura ce tasa dole za mu tafi,and i don't think lokacin ya yi wuri" she said nothing daga haka ta wuce tana cewa "Ai shi kenan tunda ka goyi bayansa" He smiled and prayed then ya tashi,misalin k'arfe 7:30am a agogon k'asar ta London bayan sun yiwa Hajiya sallama suka nufi airport,within ten minutes of their arriving aka shirya musu visa,zuwansu da gama musu komai da shigarsu cikin flight ba'a wuce mintuna ashirin ba jirginsu ya tashi zuwa Nigeria. Throughout the journey Nuraz was unable to speak,but lokaci zuwa lokaci yana juyawa ya kalli iyayen nasa da suma maganarsu bata wuce kalmomi,after 6 hours 45 minutes their flight landed in Kano,followed by suka yi waya da Annie da yake ta san da maganar zuwansu k'asar,and lokacin already 11:45pm ta yi,saboda haka daga nan suka wuce k'ofar Na'isa,while tafiyarsu suka barshi zuwa wayewar gari,da safe misalin k'arfe 10am bayan sun shirya jirgin Aazman airline suka bi zuwa Gombe,within 30 minutes flight d'in da suka hau yayi arriving sani abacha international airport,bayan saukarsu sun yi waya da Abbah a lokacin sha d'aya saura mintuna,he sent a car da za ta d'auko su zuwa hospital d'in,suna shigowa cikin hospital d'in Abbah himself ya fito ya tare su,suka shiga ward d'in da Nusran take a lokacin tana bacci,kasancewar Abbah ne kawai a tare da ita Deeje ta je gida ta dawo,as she was spending the night here da safen yace taje gida ta samu bacci,Malam kuma sai after asar prayer yace zai zo saboda bak'in da yayi but sun yi waya da Abbah ya tambayi jikin nata,suna shigowa babu kunya Nuraz ya wuce wajen da take kwance yana kallon yanayin jikin nata,Annie ta bishi da kallo tana mamakin halayensa,bayan sun gaisa da Abbah sun tambayi mai jiki,a nan ya sake yi musu bayanin yadda al'amarin ya faru,sympathetically duka suke kallonta,basu jima ba sosai mazan suka fita aka bar su Annie,bayan kusan awanni biyu lokacin Nuraz ya kasa hak'uri ya dawo cikin hospital,wanda har lokacin tun bayan gaisawa da suka yi da Abbah he did not say anything to anyone until suka je suka samawa kansu masauki,yana zaune gefen bed d'in da take ta fara motsawa,ya zuba mata ido burin sa duka a time d'in bai wuce ta farka yaga yanayin jikin ba idan babu ci gaba sai su canja hospital,akansa idanunta suka fara sauka,cikin mamakin ganinsa tayi blinking idanunta a tunaninta ko gizo yake mata,yayi ajiyar zuciya yana sauke numfashi a hankali,slowly ya kama hannunta ya rik'e yana muryarsa a low tone yace "Hello Roohii!" Ta sake kyafta ido bata ce komai ba,yace "how are u feeling?" Hannunta ta fara k'ok'arin cirewa daga nasa tana son tashi,yace "Na taimaka miki?" Ta girgiza kai alamun a'a,ahankali ta sauke k'afafunta ta tashi,duka suna kallonta suna jera mata sannu,ta k'irk'ira murmushi but she couldn't speak saboda bakinta was full of saliva's,ta wuce toilet a hankali bayan ta shiga ta wanke bakinta ta d'aura alwala ta dawo,jikin Annie taje ta shige,Annie tayi murmushi tace "Hello baby!" Tayi murmushi and suddenly asked "Annie when did u come?" Tace "Not too long ago" tace "But u didn't wake me up?" Tayi mata murmushi tana shafa kanta tace "ba ki da lafiya daughter,ba zan so wani abu ya same ki ba" a hankali ta lumshe ido ta bud'e tace "ban san za ku zo ba,da ba zan yi bacci ba" as she spoke slowly words d'in suna fita one after the other ya isa tabbatarwa ta sha wahala,Lolly tace "Baby tashi maza ki ci abinci" ta kad'a kai tace "I'm not hungry Aunty" tace "A'a fa daughter na san ki bakya son cin abinci" tayi murmushi tana lumshe idanunta kamar za ta sake komawa baccin,hankalin Nuraz duka yana kanta yana kula da yadda take yi,yaji bai amince suyi ta zama a nan ba,gara kawai su koma Kano ko su wuce UK mai gaba d'aya,as he wakes up zai fita yace "Annie zan je na dawo yanzu" ta kalleshi tace "what happened?" Ya kad'a kai yace "ina tunanin za mu karb'i sallama zuwa gobe mu koma Kano" Annie ta girgiza

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180