Chapter 165
Chapter 165
kan harkar business,mafi yawanci ma yanzun duk k'asar da zai tafi akan duk wani harkar business da zai taso masa tare suke tafiya,wasu lokacin kuma ya tura shi shi kad'ansa,wannan dalilin yasa yanzun aikinsa ma kusan ya ajiye,sai dai lokacin da yake gari yana taimakawa hospital d'in da yayi aiki k'ark'ashinsa,and his desire to continue to study a lokacin shima dai had already taken ya d'ora da PhD d'insa kad'an yayi masa saura ya kammala. Yayin da cikin Nusrah a halin yanzun ya gama tsufa,at any time she can be expected to give birth,and yet her relationship with her family zumunci suke yi sosai sai dai zuwan ne da Allah bai nufin za tayi ba sai bayan ta haihu,a b'angaren rayuwar aurenta kuwa idan ba matsaloli irin na yau da kullum da ba'a rasa su tsakanin ko wad'anne ma'aurata,sai tace she would probably have no problem,ta ko wane b'angare tana samun kulawa da soyayya,yanayin yadda sukuranta da mijinta suke tattalinta da nuna mata tsantsar so ita kam sai tace bata ga macen da tayi dace kamarta ba a duk fad'in duniyar. Hira sosai suke yi sun cika parlor'n da hanayaniya,Hajiya da ta idar da sallah ta waiwayo ta kallesu ta kad'a kai,bata yi magana ba ta ci gaba da addu'o'inta,bayan wani lokaci aka fara musu akan inda za'ayi bikin Aatif,Afaf tace ai a nan UK za ayi,Hannah tace a'a a Nigeria za'ayi daga can su taho da amarya,ana saka wannan hirar Nusrah tayi shiru ta had'e rai,bcus ita dai sam ta tsani ana maganar arziki a sako batun Aatif,da aka jima a hankali jin hirar ya fara hawa mata kai and ba su da niyyar bari ta tashi tana tafiya barely,Hajiya ta kalleta tace "sannu baby!" Nusrah tayi murmushin k'arfin hali hannunta d'aya dafe da cikinta,ta wuce bedroom d'in Hajiya za ta kwanta because her back was distressed and she wanted to perform ablution kuma,Hajiya ta bita da kallon tausayi tace "Allah ya raba ku lafiya" muryarta k'asa² tace "ameen",tana shiga maimakon ta kwanta sai kawai ta wuce bathroom da niyyar yin fitsari,bata k'arasa shiga ba taji abu ya fara flowing,ta kalli k'afarta a nutse tayi shiru tana mamaki,a ranta tace "ikon Allah fitsari kuma tun ban tsuguna ba?" Haushin abun duk sai ya cikata,jin abu ya ci gaba da flowing babu shiri ta fara kiran Hajiya,Hajiya dake zaune a parlor hirar su Kalthom yasa bata ji ba,sai can da aka jima ta ga Nusrah bata fito ba and ta ji kamar Nusran tana magana,she quickly got up and went to her room with the intention of ta duba lafiyarta,tana shigowa ta hangota durk'ushe in between doorway na bathroom ta had'a gumi,ta k'araso da sauri tana fad'in "Tou! Lafiya dai Nusrah kike durk'ushe a nan? Ko haihuwar ce tazo?" Nusrah who's suffering from arthritis bata san sanda ta yada kai tace "ni Hajiya ban sani ba,but ina jin ciwo everywhere and it's paining me kamar zan mutu" ta fad'a cikin azabtuwa,da sauri Hajiya tace "Kayya dai! Bari to mu wuce hospital kada a samu matsala" tana fad'an haka ta fita da sauri,in less than three minutes sai ga Lolly ta shigo da sauri itama,direct bata tsaya parlor ba ta wuce hanyar bedroom d'in Hajiya'n a nan ta tarar da su,Hajiya tana ganin shigowarta tace "yawwa daughter maza kama y'arki mu wuce asibiti ina tunanin haihuwar ne yazo" Lolly ta zaro ido tana kallonsu,Hajiya taga ba ta da niyyar rik'e Nusrah sai kallonsu kad'ai da ta tsaya yi tace "Tunanin me kike yi,yi sauri muje kada a samu wani matsalar" firgigit Lolly ta dawo hayyacinta,da azama ta rik'o Nusrah Hajiya tasa mata hijab d'inta suka fito da ita,duk y'an matan da suke kan musun biki,suna ganin an fito da ita a rik'e tana cije baki lokaci d'aya suka yi shiru suka bisu da kallo,kafin ma a fita da ita jikin kowacce a sanyaye duk suka d'auki vail suka bi bayan su,suna fitowa security suka fara mara musu baya,kafin kace me har an kawo motoci,bayan an shigar da Nusrah back seat Hajiya ta shiga kusa da ita ta zauna,Lolly da sauran y'an matan suka shiga wasu motocin sai Nuffield health,tun kafin ma su k'arasa tuni har an shirya komai,suna k'arasowa aka wuce da ita maternity ward. In less than an hour asibitin ya fara cika da y'an uwa,Annie da su Bareerah,Maimunatu da Mommy matar baffanta Mr Sajid duk sun zo,Nuraz kam duk bayan mintuna yake kiran waya yana tambayarsu,idan akace bata haihu ba har yanzun sai yayi shiru yana tunanin anya zai biyewa su Hajiya ya zauna wani meeting? Abu tun ana batun minutes aka tafi hour but shiru kake ji,da yayi waya da su a time d'in ana asr prayer suke cewa ai har yanzun bata haihu ba,but Dr paredes yace da su nan da 6pm za ta iya haihuwa a ko wane lokaci,suna k'ara kwantar masa da hankali,bayan few minutes yana kwance cikin d'akin katafaren hotel da ya sauka yaji sam ba zai iya zama ba,and he couldn't seem to calm down at all idan bai je gareta ba,a taken yasa Clark to book them flight su koma UK,su ma company da ya zo gani kasar ya kira ya basu hak'uri and inform them there is an urgent excuse that has brought them home,but su saka wani lokacin daban in Allah ya amince shi kuma zai dawo,suka nuna masa babu komai tunda zaman da ya rage suyi dama biyu ne,k'arasa zama ne ba za'ayi da shi ba,duk abunda yake akwai idan an zauna kawai za'a turo masa duk ma abunda aka yanke,yayi musu godiya suka wuce airport,daga France tafiyar 32 minutes suka yi ya kawo su UK but all Nuraz seems to have spent almost a year in the airplane,suna sauka da suka shiga motocin da suka zo d'aukar su,daga airport kai tsaye ya bada umarnin a wuce Nuffield health,su Annie duka sai ganinsa suka yi kamar wanda aka cillo daga wani duniyar,Hajiya kowa yayi jigum suka bisa da kallon mamaki,ya d'auke kai ganin irin kallon da Lolly take masa suka gaisa da su Hajiya,bai wani jima da shigowa ba suna cikin gaisawa da su Afaf sai ga Dr Paredes ya fito,he looked at Nuraz with a smile da mamaki sosai a fuskarsa na ganinsa a lokacin suka yi shaking hands,Dr Paredes cikin tsokana yace "Dama zuwanka ma'am take jira kenan?" Nuraz smiled at not understanding what Dr Paredes meant,shima Dr Paredes d'in ganin bai fahimci abunda yake magana akai ba,yace "congratulations Dr psycho,ur wife has just given birth,and u've got a baby girl" fuskar Nuraz ta fad'ad'a da murmushi yana kallon Dr Paredes yace "zan iya ganinta yanzun?" Dr Paredes yace "me zai hana?" Su Annie duk suna jin ance ta haihu kowa ya fara murna da hankulansu duk a tashe yake because Dr Paredes told them that if she passed the time they must give her a CS,tare suka shiga da Dr Paredes suka bar su Annie suna kiran waya suna fad'an haihuwar,suna shigowa he began to point out where she was,aka kawo masa kyakykyawar baby girl d'insu a nad'e cikin tsadadden pink baby towel mai matuk'ar laushi,ya karb'e y'arsa duk da ba ta baby'n yake yi ba ta madam d'insa yake first,ya zauna gefen bed kad'an rik'e
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180