Skip to content

Chapter 172

Chapter 172

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,274 words 0 views Progress saved
Download Book

dai²ta kwatsam sai ya samu labarin aurensu da Nuraz,a hankali ya koma ya kwantar da bayansa saman bed d'in while k'afafunsa suna k'asa,ya d'auki tsayin lokaci a hakan kafin da kyar cikin wani irin muryar damuwa ya furta "Yah rabbi kasa zab'in da kayi min a yanzun shi ne mafi alkhairi a tare da ni,ya Allah ka basu zaman lafiya su kuma,ka raya abunda ka azurta su da samunsa" yana kwance almost an hour shiru yana tunani,da yaga damuwa yana neman yayi affecting kwakwalwarsa da wuri ya tashi ya d'auka phone d'insa dake gefensa ya fara kiran line Deeja,suka yi hira sama² but basu wani jima ba suka ajiye because he's not in a good mood,but duk da hakan ya ji dad'i and ko babu komai damuwar dake mak'ale a ransa ta ragu. ***** Cikin haka kwanaki suka yi ta zuwa suna wucewa,yayin da tun ana saura kwanaki biyu suna aka fara shirya k'ayataccen dinner na taron suna,ai kam nan cikin Oxford city da wajenta ya amsa aka san za'ayi gagarumin hidima,ranar event d'in kuwa duk inda ba'a san da batun bama sai da aka san da shi,da daren ranar kamar yadda aka shirya da misalin 8pm bakin hall da za'ayi shagalin ya cika da manyan mutane,masu zuwa Allah sanya alkhairi da y'an ganin k'wak'waf duk sun hallara,ni dai na kalli yawan mutane nace "ji mutane da shishshigi ba'a gayyato su bama sai da suka zo" to y'an mata kuwa dama ina ganinsu na san me ya kawo su,kun san dai karatun ba sai na ce komai ba,ba ruwa na... (Lol) daga cikin hall d'in na fara zuba ido wanda ya cika,ai kam nan na hango tawagar d'an mace fan's,su kad'ai da na gani sun cika gurin i was so surprised,ina kallon su baki bud'e nace "O'ohhh su kuma ta ina suka zo k'asar ban samu labari ba?" Ni dai ina tsaye rik'e da baki naji an dafa shoulder na,na waiwaya da sauri naga waye here my eyes fell on lil habibtiiys real Hafsy,Mamah Zee together with Teemah abdulmajid,dukansu suna kallona da wani irin murna and giving me a beautiful smile sun ci ado kamar ka sace su ka gudu,na sake baki ina kallonsu da mamakin ganinsu a gurin,ihun su ya dawo da ni daga duniyar tunanin da na tafi,a guje suka rungume ni suna fad'in "habibtiiy wollahi we miss u,daga zuwa d'aukan rahoto sai ki mak'ale a Oxford kuma? Ko dai jira kike sai Mr Noor ya aurar da Maysam sannan za ki dawo?" Nayi dariyar yak'e ina kallonsu nace "ku rufamin asiri,ina ni ina zama kuma? Nawa *HABIBIIYN* na kai shi ina?" Muka yi dariya duka ina kallonsu har lokacin cike da so,da sauri kuma sai nace "Wait a minute,ta ina kuka zo k'asar nan?" Dariya suka kwashe min da shi suka had'a baki a tare da fad'in "O'ohhh! Haba sis muna da ke zuwa UK ai won't be difficult for us and ko ba haka ba Mr Noor jirgi guda yasa aka ajiye saboda masoyansa na *'DAN MACE FAN'S"* na yi murmushi ina sake ware idanuna nace "kunji masu shi wad'anda basa tsoron talauci,yo ta ina ma za suji kyashin kud'in tunda an tara su ana kuma kan tarawa? Allah dai ya k'arawa Annabi daraja,ya kuma azurta mu,arziki mai amfani." Alhamdulillah anyi taron suna lafiya together with ceremony na bud'e new ship owned by Mr Rafeek,an ci an sha kowa yayi farin ciki,duk da yake ba wasu jama'a ne na daban ba a gurin,family ne sai abokan aiki da kasuwanci,after the ceremony na bud'e ship followed by a dinner da aka shirya na taron suna,sosai dinner da akayi ya k'ayatar komai anyi shi cikin ilimi da wayewa,irin kyaututtuka da baby da parents d'inta suka samu kasancewar family'nta babba da ake ji da shi,labarin bai tsaya iya Oxford kad'ai ba because her grandfather and mahaifinta da suka kasance famous,wanda shaharar su tasa aka san da zamansu ba a iya single line ba duniya ma tana ji da su,fad'ar irin shagalin da aka yi a wannan daren zai kasance kamar b'ata baki,bayan an gama dinner bak'i da duka wad'anda suka samu damar halartar zuwa gurin sun koma gudajensu,gidan sai ya sake dawowa kamar da can daga su sai family,securities da maidservant da suke zaune tare,yanayin kulawar da Nusrah take samu a yanzun a gurin Hajiya da su Annie herself sai da ta san yes ta karb'i gyaran da a duk ranar da Nuraz ya bud'e treasury d'in zai kwashi ganimar da sai ya kusa haukace mata. *FEW YEARS LATER...* Rayuwa ya mik'a yayin da a gefen Hajiya Karima da Gwaggonta Hajiya mariya at this time da al'amura suke sauyawa ake sake samun ci gaba,su kam a garesu za mu iya cewa era d'in ci baya ne ya kama musu because tun a bayan faruwar al'amarin wancan ranar rayuwa yayi musu wani irin juyi,a hankali komai ya fara juya musu baya komai sai neman fin k'arfinsu yake,they are once again in the throes of poverty that did not have in the past,ko a lokacin da Hajiya Karima take kan zawarci duniyar take kan gara musu,uwa uba kuma yanzun da ya zama Hajiya Karima was suffering from dementia wanda ko kad'an ba ya jin magani,sannan ita kanta Hajiya Mariya d'in ba wai tana da cikakkiyar lafiya ba ne,she's helpless,malnourished,restless,damuwarta kuwa akan halin da Karima d'in take ciki sai ya janyo jininta yayi mugun hawan da ita kad'ai ma saboda stress da suka yi mata yawa,sai kaga tana surutu ita kad'ai like she had just passed by,d'an gidan da suka tsira da shi suke zaune kuma bayan lokaci unguwa gaba d'aya ta san halin da suke ciki da abunda suke aikatawa,a nan duka jama'a suka sake tsangwamar rayuwarsu,lokaci kad'an kowa ya canja musu fuska a unguwar,dama kuma ba da kowa suke shiri ba sai wanda suka zab'a,basa mutunci da kowa,Hajiya Amina ma da mijinta ya samu labari ya rabasu don yace baza ta je ta janyo masa wani masifar ba yana zaman lafiya,wannan dalilin yasa dole suka hak'ura suka siyar da gidan suka canja unguwa,a hankali lokaci yana sake tafiya hauka tuburan akan Hajiya Karima,d'an asibitin da suke zuwa shima dai tuni suka watsar because an kasa gane inda ciwon Karima yake,in less than five years duk sun zabge sun lalace,sunyi wani irin duhun da it is not possible ma for anyone ya sansu ya ganesu,abinci da sauran kayan more rayuwa duk babu,sai Hajiya Mariya taje bara take samo musu abunda za su ci,zuwa gidan su Nusrah kuwa tun bayan da al'amarin ya faru da suka yi yawon neman magani basu dace ba,at that time da things that started to become worse Hajiya Mariya tayi ta yawon zuwa neman Abbah sai ta iske labarin basa zama a k'asar ma gaba d'aya but they only came to visit occasionally,ko Binitta ma da Hajiyar ta tambaya tana ina? Get man d'in gidan ya sanar mata tana tare da su Abbah a can k'asar waje,yanzun shi kad'ai ne da matarsa da yaransa,Abba yasa ya dawo dasu nan saboda kada a bar gidan haka ya samu matsala. Dama ita rayuwa haka take,if u sow goodness sai kayi reaping mai kyau a gaba,yayin da k'arshen duk wani mai makirci kuma if he doesn't repent ya bi Allah

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180