Skip to content

Chapter 80

Chapter 80

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,269 words 0 views Progress saved
Download Book

waye za ka tunkara saboda ka san irin maganar da bakinka zai na furtawa" quickly Aatif whispers "Ok then.!?" Kalmar da Aatif ya fad'a ce ta sake tunzurota shi sadly yace "Well,if u are not an animal,me zai sa kayi irin wannan banzan tunanin akan mu nema.!?" Aatif yaji d'acin kalmar had'a shi da dabba da Nuraz yayi yace "hey Mr man,stop" A zafafe Nuraz yace "Ank'i a dakata d'in,idan kai ba dak'ik'i bane da jimawa ya kamata ka fahimci matsayinta a gurina" Aatif ya gyad'a kai kamar kadangare yace "Okay ta nan ka b'illo.!? To saurara kaji" Nuraz yace "Kai za ka saurara ba ni ba,idan ka manta ne bari na fad'a maka,itan k'anwa ce a gurina,ni kuma Yayanta ne,duk abunda zai faru a shirye nake na tsaya mata,ko da zan rasa komai ba zan lamunci ganin fad'uwar darajarta ba,u have to fix ur mouth before we met again bcos duk ranar da ka bari muka yi ido biyu ba zai maka kyau ba" yana fad'a ya katse wayar,a masife ya cilla mata wayar ya juya zai shige gida,tayi saurin tashi ta biyo shi da gudu tace "Dan Allah ka tsaya kaji" he walked into the courtyard of the apartment jin abunda tace yasa ya wani juyo yana kallonta with his evil eyes,idonta yana fidda hawaye tace "Please don't.." Cikin hayaniya yace "Kada nayi me.!? Kada nasa a hukuntasa ko.!?" Ta girgiza kai tace "Ni ba haka nake nufi ba,amma.." Yace "but what.!? Amma nayi hak'uri na rabu da shi ko.!?" Tayi shiru yanayin dake fuskarsa ya sake tsoratar da ita za tayi magana ya d'aga mata hannu "Kinga ba sai kince komai ba,i have already known his position long before,ba sai kin fad'a min ba,shi d'in tsohon masoyinki ne da kike so,ni kuma i'm an idiot da bai san ciwon kansa ba,ina sonki tun tsayin lokaci na kasa fad'a,so i was not known until two months ago,saboda haka ba ni kika fara so ba,shi kin yarda da shi kin bashi soyayyarki d'ari bisa d'ari ko ba haka ba.!?" Tayi saurin girgiza masa kai,ya girgiza kai cikin takaici "Tun farko ni na bawa kaina matsala,na yarda da haka,sai dai son da nake yi miki ba ni na d'orawa kaina ba,but if u still like u can immediately go back to him,get married and live together,hakan ba zai sa na kasa rayuwa ba,son da nake miki zan rok'i wanda ya jarrabi zuciyata ya raba ni da shi,ki je kawai babu damuwa.. Na hak'ura zan barki kiyi yadda kika ga dama." Kuka ta sake fashewa da shi tace "I don't mean that,no matter what happened u should listen to my excuses" yace "Uzuri..!? What excuse of ur's do i have to hear.!? After u've shown me my position right now,kin manta abunda kika fad'a min a bayan akansa.!? Shi kike so and u don't want to lose him,ko har kin manta ne.!?" Ta sake girgiza masa kai tace "I know i have said this before,but i just realized who do i really love,alak'a ta da shi a bayan duk da na so shi k'addara ta had'a mu,amma a yanzun ko da kud'i aka had'a ni bazan iya sake tsayawa na sakanni biyar da shi ba,,Bcos u are my choice,ina nadamar tsayawa ta dashi and tun farkon ya kamata na fahimci ba irinsa ne ya cancanta da zama abokin rayuwata na har abada ba.." Wani irin kallon mamaki yake mata har ta dasa aya,and at the same time he felt a pity da yaga duk ta damu,yayi ajiyar zuciya calmly yace "Okay" ya juya yana niyyar tafiya,tayi sauri tace "u didn't say anything" ya tsaya a inda yake ba tare daya juyo ba yace "Ba sai na ce komai ba,but dole kiyi hak'uri na koya masa darasi" tayi ajiyar zuciya tace "In dai akan wannan ne ba zan ce komai ba" kyakykyawan murmushi yayi ya waiwayo yace "come" ta d'an tsaya kallonsa tana sakin ajiyar zuciya ta shagwab'e masa fuska had'e da mak'ale kafad'a,murmushin da bai san da zuwansa ba ya saki a hankali ya fara tahowa yana kallonta tafiya itama ta fara yi da baya ya tsaya yace "Da kin bari na zo ai" ta sake mak'ale kafad'a tace "Na san me za kayi" yayi dariya ya yace "Zo muje kada kisa Annie ta fara tambayar ina muka zauna",ajiyar zuciya tayi sannan ta taho,suka wuce cikin gidan tare. Misalin k'arfe 9:00pm yana zaune a bakin pool yayi shiru yana tunanin abunda zai yi,maganganun Aatif suka dawo masa saurin tashi yayi ya bar gurin,parlor ya dawo da niyyar yin magana da ita ya tarar Annie bata nan,ya juya fuskarsa a had'e ya kalli inda Nusrah take yace "Annie fa.!?" Tayi shiru tana kallonsa da tunanin me yake damunsa ta ga idanunsa sun canja yayi making snap a dai² fuskarta yace "Magana nake kinyi shiru" lower lip d'inta ta tsotsa tace "Tana bedroom" juyawa yayi da sauri ta bishi da kallo,sai da yayi knocking kafin ya shiga,a zaune ya ganta da alamun tana neman wani abu ne mai muhimmanci,Annie ta kalleshi tace "Habibiiy.!" Ya k'araso ciki yana kallonta yace "Annie ina son muyi magana" tace "Toh.! Ina saurarenka" Ya nemi guri ya zauna,Annie ta dawo da hankalinta kansa tace "What happened.!?" Ajiyar zuciya yayi yace "Annie kin tuna wannan guy d'in.!?" Tayi saurin katse shi tace "Wane saurayi.!?" Yayi squeezing face yace "what's his name.!? Yawwa Aatif ko.?" Tayi ajiyar zuciya tace "Wani abu ya faru.!?" Ya gyad'a kai a nutse ya bata labarin komai,ranta taji ya d'an b'aci tace "A can gidan kuka had'u.!?" Yace "Ehh!" Ta jinjina kai tace "Bari zan tambayi Maimunatu mene ne alak'arsu da shi",a take ta kira Maimunatu bayan ta d'auka suka gaisa Annie tace "Yawwa Maimunatu dama wani abu nake son tambayar ki idan babu damuwa",Maimunatu tace "Toh Adda Maryam Allah yasa na sani" Annie tace "Habibiiy said that they saw Aatif in ur house,and if there is no worry can i know ur relationship with him!?" Maimunatu tayi ajiyar zuciya tace "Laa! Babu komai Adda maryam i thought ko something had happen ne" Annie tace "A'ah nothing had happened,i just asked bcos we knew Aatif long ago" Maimunatu bata yi tunanin komai ba tace "Aatif ai d'an gida ne shi d'in d'a ne ga abokin Rafeek,they worked together in washington,to da suka tashi dawowa nan ma sai suka taho tare" Annie tayi ajiyar zuciya tace "Okay.! Na fahimta,na gode sosai" suka yi sallama da Maimunatu,tana ajiye wayar tayi masa bayanin komai as Maimunatu informs her,he bowed his head in anticipation of the punishment he is going to make,duka sunyi shiru kowa da tunanin da yake yi,zuwa can ya d'ago kai yana kallonta yana tunanin ko zata yarda da abunda zai fad'a,ya daure dai yace "Annie i thinks this is the right time for us to go to Nigeria" ta kalleshi tana jiran k'arin bayani ya lumshe idanunsa a hankali yace "Ina nufin ya kamata muje mu nemi y'an uwanmu" Annie ta zuba masa ido tace "i don't think so habibiiy" yace "Annie ya kamata muyi hakan,bcos zuwa yanzun ina da tabbacin everything has changed,it has been taken for a long time ya kamata ku koma gida kuma,to that point i think everyone should understand the

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180