Skip to content

Chapter 83

Chapter 83

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,253 words 0 views Progress saved
Download Book

tayi a hankali ta fara tahowa har ya rage nisan da yake tsakaninsu ba shi da yawa sannan ta dakata,muryar ta tana rawa tace "I don't know what's going on cikin kwanakin duk ka canja min daga yadda kake,idan laifi nayi maka ya kamata ace ka sanar da ni saboda b'oyewar babu amfanin da zai mana,and a nawa tunanin yanzun mun wuce matakin da za mu b'oyewa juna wani abun,ni ban san mene ne nayi maka da zafi ba,i just kept quiet and waited for u to tell me,but sai na ga this was not the solution,,why are u always angry with me.?" Juyowa yayi ya ci gaba da kallonta har lokacin hannayensa suna saman waist d'insa,sai daya gama k'are mata kallo sannan ya tab'e baki kamar ba zai ce komai ba and then simply yace "Babu abunda kika yi" tayi saurin kallonsa bakinta har hard'ewa yake tace "If there is nothing me yasa za kana share ni,ko gaishe ka nayi sai ka ga dama kake amsa min,baka tab'a tunanin ina jin ciwon abun da kake yi min ba.!? I am a being like everyone who knows happiness and rivalry,idan ba laifi nayi maka ba me yasa da can baka tab'a min haka ba sai yanzun.!?" Idanunsa ya lumshe ya bud'e yace "Na fad'a miki babu komai!" A tsiwace tace "Wollahi akwai,bcos matuk'ar babu k'ira na tabbatar babu abunda zai ci gawayi,just come out and tell me idan ma ra'ayi ka canja akaina,ba sai ka ba ni wahala ba kawai ka fito ka fad'a min" Kasak'e yayi yana kallonta fuskarsa da tsantsar mamakin dama ta iya fad'a haka? Yadda taga ya tsare ta da ido tayi blinking idanunta tace "Baka ce komai ba" Yayi ajiyar zuciya yace "What do u want me to say.!?" Tana had'e rai tace "Say's everything",yayi tak'aitaccen ajiyar zuciya yace "I think na fad'a miki babu komai ko.!?" She quickly interrupted him "I can't believe there's nothing" yace "Ok.! K'arya nayi kenan.!?" Kuka tasa masa,yayi saurin matsowa kusa da ita a rikice yana fad'in "Look ni ban ce kiyi min kuka ba,daga tambaya kawai sai kisa min kuka" cikin kuka tace "To ni ya kake so nayi da rayuwata? Shi kenan ko wane lokaci ba ni da kwanciyar hankali,da wanne zanji dan Allah,da damuwar data dame ni ko kuma da naka.!? Idan na tambaya kace babu komai na yi shiru ina tunanin za ka fad'a min abunda yake faruwa nan ma babu mafita,kawai ni ka fito ka fad'a min abunda nayi maka" sumar kansa ya shafa a hankali yace "Ok na ji zauna muyi maganar tunda haka kike so" da kyar ta yarda ta zauna a saman study table d'insa shima bayan ya ci bak'ar wahala wajen lallab'ata,ya zauna saman resting chair yana kallonta,ta d'ago tana goge hawaye suka had'a ido da shi,ta sake tsuke baki kamar idan yayi wani maganar zata sake saka masa kuka,k'asa² yace "what do u want me to tell u right now.!?" Bata yarda ta kalleshi ba tace "Everything" yace "Akan me zan fad'a miki komai.??" Tayi shiru bata ce komai ba,shima shirun yayi mata sai data sake kallonsa and then he began to tell her about his plans for their trip to Nigeria,but ya b'oye mata da yawa daga cikin k'udurin sa na yin hakan,tayi ajiyar zuciya bayan ta gama ji tace "To amma shine sai ka dunga share ni akan wannan abun?" Yayi mata murmushi yace "Bana so a cikin ku duka wani yace ba zai je ba" tace "To kuma ai baka fad'a mun ce ba za mu je ba" yace "Ehh! Babu mamaki yanzun da nayi haka kuyi saurin amincewa" tayi ajiyar zuciya kad'an,daga nan kuma sai ta sakko saboda ta ji dalilin nasa,sun d'anyi hira sosai cikin raha da nuna kulawa sannan ta fita,tana tafiya yayi ajiyar zuciya ya fara shirin sake fita bcos zuwa next week yake shirya musu barin k'asar. Cikin satin gaba d'aya bai samu zama ba,a hospital kuma tunda ya sanar da su maganar tafiyarsa cikin wani satin duk suka hana masa sukuni,kullum idan ya fita tun safe baya samun dawowa da wuri sai dare sosai,a haka kwanakin da suka yi saura suka yi ta zuwa suna wucewa,,ranar ana gobe jirginsu zai tashi suna zaune a parlor suna hira but duk wanda ka kalla cikin su ukun (Annie,Lolly da Nusrah) za ka iya gane damuwa and the fear that they still have but duk da haka basu fasa danne damuwar ba ta hanyar yin raha,Bareerah tana tsaka da basu labari Nuraz ya shigo parlor'n da niyyar tambayar Annie,shigowar kiran Maimunatu wayarta shi ne ya katse masa hanzari,ita kanta Annie da ta duba mai kiran tunanin ta kasawa yayi bcos bata sani ba ko lafiya ta kirata a irin wannan lokacin,ta daure ta d'auka da sallama suka gaisa Annien ta tambayi jikin Rafeek,bayan nan Maimunatu ta daure tace "Ni kuwa Adda Maryam kwanakin da suka wuce kamar munyi wani magana dake ko.!?" Annie tayi jim kafin tace "which is it.!?" Maimunatu tace "Akan Aatif nake magana,kamar naa so naji kin ce min kun san sa" Annie tayi ajiyar zuciya tace "Yes,i made that statement but ina fatan lafiya?" Maimunatu tayi ajiyar zuciya tace "Lafiya k'alau,sai dai ina son tambayarki ko wane irin alak'a ya had'a ku da shi har kuka san shi.!?" Annie was silent as she looked at Nusrah before she could explain to her,Maimunatu ta jinjina kai bayan ta gama sauraran bayanin Annie tace "But since suka rabu da baby wani abu ya sake had'a su.!? I mean ya sake zuwa gidan.!?" Annie bata yi k'asa a guiwa ba ta bata labarin abunda ya faru a ranar data kirata har ta sanar da ita cewar d'an abokin Rafeek ne,Maimunatu ta sake jinjina kai tace "Kiyi hak'uri Adda Maryam da kiran da nayi miki,but the fact is that yau tsayin sati guda kenan ana neman Aatif sai dai he has been lost,ana ta binciken inda ya shiga bcos at first we all thought whether the kidnappers kidnapped him duba da matsayin mahaifinsa,,ana ta sauraron aji kiran wayarsu but shiru until then a security guard came yake shaidawa mahaifansan Aatif was locked up at a police station" Annie cikin nuna damuwarta tace "Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un,, Allah ya tsare ya kiyaye gaba" without ta damu taji abunda ya kaishi station,Maimunatu tace "But for now maganar da nake miki bayan iyayen sunje station d'in da case yake gurinsu sun bibiyi dalilin kamashi and they were informed that Nuraz was the cause of his arrest" cikin k'arajin tashin hankali Annie tace "Shi habibiiyn ne ya aikata haka.!?" All of them who were there to hear what Annie had said sai suka tsare ta da ido and waiting to hear what was going on,Nuraz kam jin abunda ya faru and yanayin da Annie ta ambaci sunansa take gabansa ya fara dukan uku² yasan tabbas tunda yaji haka k'arshen ta abunda yake b'oyewa ne ya fito sarari,har Annie suka k'arasa magana da Maimunatu babu wanda ya san me ake yi,bayan ta ajiye wayar ta kalle su duk sun zuba mata ido jira suke suji me za tace,Annie ta girgiza kai cikin takaici tace "Habibiiy tell me the story" he quickly looked at her yace "Annie what kind

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180