Skip to content

Chapter 92

Chapter 92

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,271 words 0 views Progress saved
Download Book

sak'onta ya shigo masa,yana gama karantawa yayi shiru yana tunanin abunda ya kamata yayi,for about five minutes bai sake tura mata sak'o ba and bai yi tunanin komawa ciki ba,da taji shiru bai sake mata magana ba,sai tayi tunanin ko haushi yaji da yace ta zo tace a'a,jikinta a d'an sanyaye ta fara k'ok'arin kiransa,kiranta yana shiga yayi reject,ta sake kira ya kuma katsewa,haka suka dunga yi idan ta kira yayi reject da taga abun nasa ba mai k'arewa bane tsam ta mik'e ta nufi hanyar fita,Annie da lolly suka bita da ido suna murmusawa,kafin ta k'arasa fita Lolly cikin salon rad'a tace "Ni kam Adda gulmar yaran nan naki tana damuna fa,gaskiya ya kamata ki hanzarta aurar da su ko ma huta.." Dariya Annie tayi tace "Well, that's all i have to say,amma yanzun duk ba wannan ba,when are we going to their home.!?" Lolly didn't say anything tana tunani,later tayi ajiyar zuciya tace "Whenever u say Adda,i think it's not a problem at all" Annie smiled and said "Well,let them come in sai muji lokacin daya dace muje can d'in ko?" Lolly tace "To Allah yasa su dawo da wuri." With his hands on the edge of the realer ya coge k'afarsa d'aya,yadda ya hade rai his face was as if he didn't know how to laugh,kad'an ta kallesa a fili tana sakin murmushi ta furta "Ranka ya dad'e barka da hutawa" d'auke kai yayi gefe bai kulata ba,ta tab'e baki saboda dama ta san za'a yi hakan tace "Allah ya huci zuciyarka" nan ma dai bai ce komai ba,ta d'an jima a tsaye ganin ba shi da niyyar yin magana ta had'e rai tace "since u don't want to see me let me go" tana fad'a ta juya kamar za ta koma,kallonta yayi ya tab'e baki bai ce komai ba,har ta kai entrance sai kuma ta tsaya,tana juyowa suka had'a ido da shi,ashe tun data juya ya gyara tsaiwarsa ya jingina bayansa da realer d'in,cak ta tsaya ganin irin kallon da yake mata tana had'e rai tace "Wannan kallon fa.!?" tab'e baki yayi yace "Me zan kalla.!?" Ta d'age shoulders tace "I don't know." yana lumshe idanunsa yace "really.!?" Silently she lean her back against the parlor's door tana lumshe idanu,yana kallon yadda tayi yace "What's going on.!?" She quickly looked at him and said "When.!?" He said "i said what's wrong with u.!?" She uttered slowly "Nothing" yace "really.?" Ta gyad'a masa kai,girgiza kai yayi cikin takaici yace "Ok yayi kyau" yana fad'a ya juya yana danna wayarsa,shiru tayi tana kallonsa ita bata tafi ba kuma bata dawo inda yake ba,jin ta kasa tafiya ba tare da ya juyo ba yace "u can go since u have nothing to worry" a hankali ta sauke ajiyar zuciya before she turn to where he was and stand next to him,d'agowa yayi yana kallonta kafin yayi magana ta riga shi "Nifa ba wani abu nake nufi ba" d'auke kansa yayi silently yace "Nima babu abunda nake nufi" ta marairaice fuska tace "Amma to ai na fad'a maka babu komai" saurin tarar numfashinta yayi yace "Please ba sai kin fad'a ba,tunda bakya son fad'a a barshi kawai ya wuce" kallonsa ta tsaya yi na wani lokaci a hankali ta furta "So why are u angry.?" Yace "Akan me zan yi fushi.!?" Tace "Nima ai tambaya nayi" he ignored and continued to do what he was doing,ganin ba zai yi magana ba a hankali ta furta "I'm just scared" saurin kallonta yayi yana squeezing face kamar ba zai tambaya ba,ganin yadda fuskarta ta koma abun tausayi lokaci guda ya tura wayar a aljihu yace "Tsoron mene ne.!?" Hawaye taji sun fara cika mata idanu,tana kallonsa da wani irin yanayi trying to hold her tears back tace "I just don't know,but i'm scared because i do not know what my father's situation is,all i know is mommy bata jin tsoron Allah,and duk abunda taga damar yi ko don ganin babu wanda ya isa ya dakatar da ita za ta iya aikatawa" wani abu yaji ya fara bijiro masa a cikin zuciyarsa,slowly in a calm voice ya furta "Kada ki damu da duk abunda mutum zai aikata ai akwai Allah ko.!?" Ta gyad'a masa kai,yace "Ya kamata ki daina sa damuwa a ranki,abunda Allah yaso shi yake faruwa akan kowane bawa,addu'ah itace abunda yafi buk'ata,mu ci gaba da yi musu addu'ah ubangiji zai fitar da su daga cikin dukkan tsananin da suke ciki" jikinta ne ya d'anyi sanyi a hankali ta kai hannu ta goge hawayen da suka fara zubo mata,siririn tsaki taji ya saki yana fad'in "Kinga matsalar ki kenan,sai ana maganar arziki dake yanzun ki farawa mutane kuka,ke ko kunya ma bakya ji!" Kallonsa ta tsaya yi,ya harareta yace "What are u looking!?" Murmushi ta saki tana girgiza kai ta juya a hankali tana fad'in "Ni kam bari na tafi kafin Annie tace me nake yi a waje" murmushi yayi bai sake cewa komai ba sai dai shima ya biyo bayanta,suna shigowa Annie ta kallesu tana murmushi tace "Kai Yallab'ai sai yaushe za mu tafi ne!?" Yana sosa k'eya a hankali yace "Dama yanzun nake shirin cewa ya kamata mu tafi ko?" Lolly dake kallonsu tace "Uhn! Ka ji gulma mu kam dama ai ku muke jira,muji yaushe kuka tsara za mu tafi.!?" Annie dai bata sake cewa komai ba ta bar wajen,bata jima sosai ba ta sake fitowa za tayi magana ta gansu a zaune,da sauri ta tsaya tana fad'in "What are u doing again? Za ku tashi mu tafi ko kuwa.!?" Saurin mik'ewa suka yi kamar masu jira tayi magana suka fara k'ok'arin fita,da ido Annie ta bisu tana fad'in "Wato da kun shirya shak'iyanci yasa kuka zauna,dole dai sai an sa na yi magana" murmushi suka yi babu wanda yace komai a cikin su,itama murmushin tayi tana girgiza kai,daga nan suka yiwa Bareerah sallama and then left altogether. Since suka bar gidan their conversation were all about what happened yesterday at k'ofar Na'isa,yanayin yadda al'amarin ya kasance har lokacin gani suke kamar almara,Nusrah kam tunda suka d'auki hanyar gidansu tayi shiru,banda addu'ah babu abunda take yi har sanda suka shiga cikin unguwar,yanayin yadda take bin ko ina da kallo kamar bak'uwa shi ne ya bawa Nuraz mamaki ya kalleta kad'an ta mirror,yadda fuskarta tayi kalar damuwa duk sai ta ba shi tausayi,suna tsayawa a bakin get d'in gidan duka suka fito,Nusrah ta yi mamaki da taga ya gane gidan ba tare daya tambayeta ba,bayan sun sallami mai taxi d'in daya kawo su,kai tsaye suka tasarma get d'in gidan,su Annie a gaba sai ita da shi da suke bin bayansu yana mata magana k'asa²,sun shigo cikin gidan kasancewar k'ofar a bud'e yake,mai gadi dake cikin d'akinsa jin an bud'e k'ofa ya lek'o da niyyar yin magana yana ganin manyan mutane ne bai tsaya tambayar gurin waye suka zo ba,sun dai gaisa da su ya koma ba tare daya damu ya san gurin waye suka zo ba ko waye suke nema ba,since they came in not only Nusrah even Annie was surprised by the changes,the whole house was renovated and remodeled,though babu abunda gidan yayi but duk an fashe shi an sabunta gininsa,suna k'arasowa entrance d'in parlor suka tsaya suka

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180