Chapter 52
Chapter 52
da ni ki sanar da ni,,na fad'a miki ina sonki kuma kin san hakan,me yasa ba zaki aminta da ni ba.!?" Tayi shiru tana tunani ya sake kallon mood d'inta daya canja lokaci guda yace "talk to me,ina son sanin matsayina a gurin ki,lokaci yana tafiya amma har yanzun baki tab'a furta kina so na ba,,me yasa ba za ki bani goyon baya ba.!? Ina sonki sosai kin sani,I love u with all my heart,ki yarda muyi aure shi ne burina.." Saurin kallonsa tayi ya gyad'a mata kai da sauri,ta tsaya kallonsa ko k'iftawa babu tana mamakinsa,tashi yayi daga inda yake yayi kneeling a gabanta ya rik'o hannunta yana murzawa,tayi saurin kallonsa jin abunda yake mata tana k'ok'arin kwace hannunta ya damk'e su sosai,da wani shegen voice mai kashe jiki yace "Baby will u marry me.!?" Yana kashe ido,bata san lokacin da ta gyad'a masa kai ba,yayi mata sanyayyan murmushi yace "Thank u baby,, I love u.." Tayi ajiyar zuciya tace "I love u too" wani irin ihun jin dad'i yayi hannunta dake rik'e a nasa ya d'ago ya kai saitin bakinsa,sanyayyan kiss ya shiga jera mata,bata yi k'ok'arin hanashi ba,tana kallo ya bud'e tafin hannunta ya shiga jera mata ruwan kisses yana mata murmushi da zuba mata mahaukatan kalamai masu tsuma zuciya,tayi kasak'e tana sauraronsa,a hankali ya gyara zama yayi flexing legs hannayensa a saman cinyarta kamar zai shige jikinta ya fara bata labarin Mom d'insa da junior siblings d'insa,wasu tayi murmushi wasu kuma tayi yak'e cos tun d'azun ita dai irin kallon da yayi mata ya kashe mata jiki,fiye da rabin abunda Aatif d'in yake fad'a bata jiba hankalinta yayi gaba,ya gaji da mata surutu yana matse hannunta a nasa yace "Baby saura naki labarin nake son ji" ta kalleshi a tsorace tace "Ni.!?" Ya gyad'a mata kai yana kallon idanunta,ta had'iye saliva's da kyar ta fara kame²,yayi murmushi yace "No baby.. Speak well" ta kalleshi ta gyad'a kai a hankali,ta fara magana muryarta tana rawa,ya sake rik'e hannunta da kyau yace "Baby.!" Ta d'aga idonta tana kallonsa,a hankali yayi ajiyar zuciya yana lumshe idanunsa yace "Na ga alamun baki shirya fad'a ba,mu barshi zuwa wani lokacin" ajiyar zuciya tayi tana lumshe ido,daga haka bata sake magana ba,Aatif yana kallon yadda tayi yace "baby na san kin gaji,ki shiga gida kawai sai mu yi waya" ta gyad'a masa kai a hankali yayi mata sallama yace idan ya je gida zai bata Mom suyi magana,ta kalleshi tace "Da wuri haka.!?" Yace "Ehh! Me zan jira.? Ko so kike nayi sake wani ya riga ni.!?" Ta girgiza masa kai kawai,suka yi sallama ya shiga motarsa ya tafi,ajiyar zuciya ta sauke mai nauyi,tana juyawa kamar ance ta kallo balcony d'in d'akinsa ta hango shi zaune gefen pool k'afafunsa a cikin ruwan,sanye yake sa towel robe da cup a hannunsa yana sipping,kasa tafiya tayi ta tsaya tana kallon yadda yake komai nasa cikin nutsuwa,kusan mintuna biyar tana ta tsaye a gurin taga ya ajiye cup d'in saman mini table ya mik'e tsaye,threads d'in da yayi bundling ya fara warwarewa,tana nan a tsaye kamar an sassak'a ta ta kasa d'aga k'afa ta bar wajen kamar ance da shi ya d'ago,yana waiwayowa idonsa ya sauka akanta,bai fasa abunda yayi niyya ba duk da irin kallon da take masa ya ajiye rigar a saman madaidaicin gadon dake gurin,daga shi sai nickers ya silale yabi cikin ruwan,wani irin siririyar ajiyar zuciya tayi a hankali tayi blinking idanunta tana kallon wayarta data dawo da ita cikin hayyacinta,dai² kiran ya kusa katsewa sannan ta d'auka ta kai kunnenta tana fad'in "Assalamu alaikum..!" Aka amsa daga d'ayan side d'in,jin muryar mace ce ta sake nutsuwa ta gaisheta dan muryar ta nuna babba ce,cikin barkwanci matar ta tambayeta ta san Aatif.!? Tayi murmushi matar tace "Ni ce Mammansa" Nusrah ta sake yin murmushi ba tace komai ba,matar tayi ta mata tambayoyi,da kyar Nusrah ta aro jarumta tayi ta amsa mata,tambayar ta Maman Aatif tayi "Aatif yace min tare kuke da iyayenki a nan k'asar,shin haka ne.!?" Nusrah tace "Ehh Mommy tare muke da familyna" tayi murmushi tace "Hakan tayi kyau sosai,in sha idan Daddy'nsu ya dawo zan sanar da shi komai,za muzo muyi magana da parent d'inki a san da mu,kada wani yayi mana shigar wuri",gaban Nusrah ya fad'i ta daure tace "Toh Mommy,Allah ya kawo ku lafiya",ta amsa sannan suka yi sallama ta bawa Aatif dake kwance a cinyarta waya tace "Son karb'i waya" yayi murmushi yana bud'e lumsassun idanunsa,ya fara kai wayar kunnensa yace "Hello baby.!" Daga side d'in Nusrah tace "Shi ne kawai sai ka bari Mommy ta fara magana,maimakon kace min zaka bata waya" yayi murmushi yace "No.! Kawai ina son yin surprising naki shi yasa banyi magana ba first" ta tab'e baki kamar yana gabanta tace "Hope ka isa gida lafiya,ya mutanen gida,da Mommy.!?" Yace "Alhamdulillah..! Kowa yana lafiya",tace " Masha Allah",yayi murmushi yace "Kefa.!? Kin shiga gida lafiya.!?" Tayi murmushi tace "Ni ai banyi tafiya ba" yace "kin yi mana,from garden to parlor na san zaifi twenty footstep" tayi y'ar dariya tace "Amma dai ban hau mota ba" yayi mata murmushi yace "duk da haka kin yi baby,ki yarda kawai" tace "Na yarda" yace "Yawwa! Sai anjima za muyi waya.!?" Yayi maganar da sigar tambaya,tace "Allah ya kaimu" yace "Ameen,take cake of ur self for me please" tayi ajiyar zuciya tace "I will in sha Allah" ya mata blowing kiss through phone d'in,tayi dariya mai sauti tace "Baka jin kunyar Mummy ne.!?" Yayi dariya baice komai ba ya katse wayar,murmushi tayi ta lumshe ido ta bud'e hak'oranta a bayyane tana murmushi ta juya ta kallo balcony,zaune ta hango shi a gefen pool jikinsa sai tsiyayar da ruwa yake,ya sunkuya yana ci gaba da d'iban ruwan yana watsawa a jikinsa,wani irin fad'uwa gabanta ya sake da ta kalle shi sosai fuskarsa babu annuri,a hankali k'irjinta yana ci gaba da bugawa kwakwalwarta ta tuno mata abunda Aatif ya fad'a yanzun kafin ya tafi,fargaba da tsoro suka sake kama zuciyarta a hankali ta furta "ta yaya ne zan iya fad'a maka labarina.!? Ta yaya ne zan iya sanar maka wad'annan mutanen ba sune asalin family na ba.!? Da wane bakin zan sanar da kai gaskiyar al'amarina.!?" Hawaye taji sun fara gangaro mata tunawa da conversation daya faru tsakanin mahaifinta da Nuraz ranar da suka je gidansu,take muryar mahaifinta ta bayyana a kunnenta kamar yanzun ne suke maganar _"What joy would a father have after his daughter had humiliated him.!? Yarinyar da ta sa k'afa ta fice tsayin wattani biyar ba ta gida,uban daya haifeta bai san ina ta shiga ba,bata tab'a waiwayar gida ba sai yau.. In ur own speculation nake so ka fad'a min,every woman who has been leave their home for a period of time,and u know she's not married,ba kuma ziyara taje gidan yan uwa ba,she has escaped from her home and her destination is unknown,,Then one day sai aka ce maka ta dawo,tsakanin ka da Allah what kind of name community will they call her.!? So i've already decided idan har ni na haifi Nusrah,daga yau na hak'ura da ita a matsayin y'a,thank God i was not alone,da tuni ciwon zuciya ya kama ni"_ Muryar Nuraz ta ji yana bawa Abba'nta amsa _"But
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180