Chapter 134
Chapter 134
Yace "Yeah! Ki kwanta ki huta fa" tace "In sha Allah" daga nan suka yi sallama. On the other hand,bayan zuwansu gida waya Abbah ya fara yiwa Rafeek ya sanar da shi ta k'araso and to thanked him bisa k'ok'arin da yayi masa,Rafeek yace "Ohh! Friend what a compliment here? Nusrah fa y'arka ce" Abbah yace "But yanzun kuma matar wani ce,idan ba ya so ba babu yadda za'ayi na ganta a lokacin da na buk'ata" Rafeek yayi murmushi yace "Yeah! But that doesn't happen,whenever u think of seeing her u will see her,because ur child has no problem,and he knows what is appropriate and inappropriate" Abbah ya gyad'a kai yace "Well duk yadda kace na yarda" Rafeek yayi murmushi mai bayyanar da nutsuwa,kafin yayi magana Abbah yace "well,friend what's going on?" Yace "A ina kenan?" Abbah yace "A nan b'angaren ku nake nufi" murmusawa ya sake yi yace "komai lafiya" Abbah yayi dariya yace "Anya na yarda kuwa?" Rafeek yace "why not?" Abbah dake dariya k'asa² yace "i know u before then friend right? So if there's a problem let me know please don't hide" Rafeek dake kwance ya bi Lolly da ta shigo da kallo yace "Friend! I've told u komai lafiya" Abbah yace "zan so ace haka ne" Rafeek ya sake yin k'asa da muryarsa yace "Tunda baka yarda ba sai ka zo ka ganewa idanunka" dariya Abbah yayi sosai yace "kai mutumina ko dai ka gyarota?" Rafeek yayi ajiyar zuciya yace "Allah ya taimake ni kam na fito daga rami" Abbah yace "Weldon friend! Allah ya k'ara kiyayewa" ya amsa da "Ameen" har za suyi sallama Rafeek yace "Banji ka ce komai akan maganar da muka yi ba" Abbah yayi saurin cewa "Wace magana?" Rafeek yace "Ka manta kenan?" Abbah yace "Ban gane wane magana kake nufi ba" Rafeek ya kad'a kai yace "Tunda ka manta sai anjima,but whenever u remembered please let me know" yana fad'in haka ya katse kiran,Abbah yayi dariya yabi wayar da kallo,a fili yace "Ban manta ba,ina so naji me Malam zai ce akai." Yinin ranar tunda Nusrah ta sauka basu samu sun zauna ba,da dare ma bata fito ba tana d'aki kan waya suna hira da Nuraz,duka tun da tazo bayan sakkowar da tayi da ta farka a bacci bata sake fitowa ba,and a gobe suke sa rai za su nufi Gombe,washe gari da safe bayan ta kammala shiryawa tana zaune bayan sun yi breakfast suna zaune around 8:00am kasancewar driver yaje kai motar a sake dubata,Abba ya fito cikin manyan kaya milk colour d'in shadda da taji aiki babbar riga da ta ciki,Nusrah looked at him and smiled yace "Baby dariyar me kike yi?" She smiled again tace "Abbah ganinka nayi like a new groom" He smiled and said nothing as his driver came in,yace "Alhaji an gama" Abbah yace "To yanzun sai tafiya ko?" He replied respectfully,Abbah ya kalli Nusrah yace "well,baby if u are done can we go?" Tayi masa murmushi tace "na gama Abbah" ya kad'a kai yace "Well let's go then" babu musu ta tashi Binitta dake tsaye ta biyo bayansu tana yi musu sallama,Abbah ya wuce gaba while Nusrah suka taho tare da Binitta,har bakin mota ta rakata suna zuwa driver yasa kayansu a booth,suka shiga back seat,driver ya tada mota Binitta tana d'aga musu hannu,luf Nusrah tayi tana karanto addu'o'i from wanda idan mutum ya dai²ta a cikin abun hawa har zuwa na tafiya,ana bud'e get motarsu ta fara tafiya a hankali,lokacin da suka dai²ta a bisan titi driver ya d'age glasses sama here suka fara gudu. Nusrah sighs as she sends her text to Nuraz tana sanar masa sun tafi,tana turawa ta kashe network d'in wayar had'e da turawa a handbag,she slowly turned ta kalli Abbah and smiles,kafin tayi magana Abbah yace "Labarin ki kike son tuna min ko?" Ta kad'a kai,yace "ban manta ba nima" she smiled again,Abbah ya gyara babbar rigarsa ta gefe d'aya yace "Hajiya Karima! As u heard about her since then asalin sani na da ita she was coming to plaza tana kawo abinci" Nusrah tace "dama Abbah a nan ka santa?" Yace "Yeah! u know i'm not really going to plaza until weekend,so lokacin da na fara ganinta was on the weekend,ranar wani Saturday da yamma na bar gida na nufi plaza a lokacin it was exactly three months of ur mother's death,zuwan mu ke da wuya za mu shiga cikin plaza ita kuma za ta shiga da packages a hanunta,cikin mamaki kasancewar ban tab'a sanin akwai masu kawo abinci ba,and a lokacin banyi tunanin abinci ta kawo ba,nasa driver ya tsaya nace yayi min magana da ita,driver ya sauke glasses yace "Hajiya ana magana" ta waiwayo ta kalleshi tace "Waye yake magana?" Glasses d'in side nasa ya sauke na kalleta nace "Sannu ko?" Ta amsa tana kallona da mamaki,nace "Me kika shigo yi nan?" Wani irin kallo tayi min bud'ar bakinta tace "ban gane me nazo yi ba? Kayan sana'a na kawo mana,or do u think i might steal here?" Kalamanta sun ba ni mamaki but ba hayaniya nake so muyi da ita ba,na kad'a kai nacewa driver muje,muka wuce muka barta a nan,mun shigo ciki here we found more than half of the shopkeepers sitting on the floor kan tabarmin da aka shimfid'a suka yi sallah,muka gaisa da su kamar ko wane lokaci suna yi min barka da zuwa,Karima ta k'araso cikin mamakin yadda taga ana girmama ni ta bada abinci ga wad'anda suka yi order,na duba abunda ya kaini na fito na ji suna magana da wani matashi da take tambayarsa shin wane ne wannan mutumin da taga ana girmamawa? Here Farouk ya shaida mata cewa "Ai shi ne mai wannan plaza d'in,dukanmu nan a k'ark'ashinsa muke" Karima cikin mamaki tace "Tabbb' d'i jan,babbar magana!" Matashin da suke magana ganin ta yi shiru and to then furucin da tayi yace "Lafiya dai ko Hajiya?" Bud'e bakin da za tayi tace "Wollahi Farouk ba lafiya ba" yace "Me ya faru Hajiya?" Tace "Yanzun nan muka had'u da shi zan shigo ya tambayeni ina zanje? Na gwab'a masa magana" ya kad'a kai yace "Babbar magana,Allah yasa kada ki jawowa kanki matsala,even though na san Alhaji ba shi da matsala,but ya kamata kije ki bashi hak'uri gaskiya,tunda kinga mu duka a k'asansa muke,babu dad'i ace sannadiyyar mu wani abu mara dad'i ya faru da shi" tace "Dan Allah ta ina kake ganin zanje na ba shi hak'uri? Nima kaina na ji ban kyauta ba yanzun,kuma ko ba wannan ba kada yace na daina kawo abinci nan,ka ga dai wannan sana'ar fiye da rabin ku ne customers d'inmu" yace "Gaskiya ne ya kamata kiyi hakan,but ba ki da matsala duk lokacin da kika shirya zan raka ki in Allah ya yarda,sai dai gaskiya ba kullum yake zuwa ba,sai weekend wani lokacin ma sau d'aya yake shigowa a weekend" Karima replied with a certainty koma yaushe ne za ta kasance cikin shiri,what happened after that time as they had arranged with Farouk to come and apologize Allah shi ne masani,because i didn't know her heart,da wani week d'in ya zagayo ina zaune office a plaza kasancewar ranar daga wajen d'aurin aure na wuce na isa da wuri,ya akayi²
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180