Chapter 162
Chapter 162
sake ko tari ba. Bayan su Aatif sun bar mansion Maimunatu ma sun zo tafiya,but su Kalthom kam suka ce su dai ta barsu suyi 2 days wai ita za su yiwa wayo,Hajiya tana kallonsu ta tab'e baki bata kula su ba,su Annie ma dai they had already gone don Abbah yace ba za su kwana ba,Nuraz who was staying with Kazim and his brothers ganin lokaci ya fara nisa yayi musu sallama and passed away because his Sahiba was already in their apartment after su Afaf sun tafi,ya fito yana tafiya hannayensa zube into his trouser pocket wani security ya zo da mota,Nuraz yace yaje yana son takawa da k'afarsa though akwai tafiya tsakani,ya fara tafiya iska sai kad'awa take gwanin sha'awa,da ya shigo bai ganta a ko ina ba ya wuce bedroom,a saman sofa ya hangota d'aure da towel ta yi shiru kamar tana tunani,yayi sallama sai yaga kamar ma bata ji ba,murmushi yayi ya taka a hankali yana zuwa kusa da ita sai bai yi magana ba,ya kalleta sosai yaga bil'hak'k'i tunaninta take yi bata san da shigowarsa ba,haka nan yayi decided to insert his fingers cikin sumar kanta dake kwance saman kafad'arta,a hankali kamar mai susa ya fara mata wasa da su yana yamutsawa,as he thought it haka ya kasance,a firgice yaga ta bud'e baki za ta yi masa ihu,sai kuma k'amshin scent d'insa da suka daki hancinta,ta dafe k'irjinta dake bugawa da sauri² tana turo baki because she was frightened at first,a hankali ya zauna next to her yana tambayarta "tunanin me kike yi na shigo baki ji ba?" Shagwab'e fuskarta tayi kamar za tayi kuka tace "ka dai tsorata ni" idanunta sun tara hawaye kad'an take jira ta fashe da kuka,silently yace "O'ohhh! Sorry,na yi sallama duk baki ji ba ma ai" ya rik'o fuskarta yana kallon idanunta dake cike taf hawaye,ta gyad'a kai tace "to ba kai nake jira ba tun d'azun,ina tunanin lokacin da za ka shigo,na ga dare yayi sosai,shi ne ka ba ni tsoro kuma" as her lips moved and spelled out the words cike da shagwab'a su suka k'ara tsuma shi,yayi murmushi ya sauke forehead d'insa jikin na ta,a hankali yana ci gaba da kallon lips d'in tan ya sauke tip noise d'insa,yana yin haka ta san me yake nema da sauri tace "wankan fa?" Muryarsa a shak'e lips d'insu yana gugar juna yace "Not now" as she felt him say so calmly tace "What about food?" Though she knew a k'oshe yake neman magana kawai ya kaita tambaya,bai ce komai ba shi kam sai sucking lips dinta da ya fara a hankali,wasu kind of joyous da suke intersect through their brain ya k'ara masa azamar ci gaba da sucking nasu har wani sauti suke bayarwa,ita kanta gwanar da yake kwana biyu duk suna hanya ba su da wani isassun lokaci,kullum suna hanya da sun dawo daga gurin Annie kwanciya kawai suke yi,skul kam ma bata wani shiga sosai gara shi idan ya ajiyeta gidan Annien yana zuwa hospital sai ya tashi,daren yau kam sam suka kasa hak'ura sai da sun raya shi,then suka yi wanka suka kwanta a gajiye..... #Ku k'ara hak'uri rashin NEPA yasa sam ba na samun yin update on time,and in sha Allah ma saura kad'an muje k'arshe. #Share pls. #Asli Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 Pᴀɢᴇ 52. #Sᴜʀᴘʀɪsᴇᴅ Day's are long gone yayin da haihuwar Annie ma kad'ai yanzun about three months kenan ake magana,yara sun yi wayo sunyi b'ulb'ul da su maa sha Allah,da yake kuma none of their parent yake da duhun fata idan ka kallesu sai ka yi tunanin yaran turawa ne saboda yadda suke gwanin sha'awa da shiga rai kullum suna cikin ado,Baby Afroze suna sake yin wayo kamanninta da Nusrah suna bayyana,though brothers d'inta ma they look more like her but da yake ita mace ce sai kamar nasu da Nusrah yaso ya b'aci,jikin Annie ma dai zuwa yanzun masha Allah komai ya koma dai² idan ka ganta u will never be sure ma itace ta haife kids d'in saboda yadda suke da kazar². While on the other side kuma tsakanin su da dangin Innarsu zumunci suke yi sosai as if they had been with their family for a while,and at that point da aka samu wad'annan changes lokaci d'aya sai ga maganar zuwansu Nigeria ya sake tasowa,it was during this time aka fara decide what time ya dace a tafi,a hankali sai kuma Nusrah ta fara ciwo a tsaitsaye,hankalin Nuraz sam yak'i kwantawa musamman da yaga ciwon nata sai dare yake tashi,da rana za tayi harkokinta but da zaran maghreb ya fara yi sai zazzab'i,babu shiri suka shirya zuwa hospital,a nan Dr Paredes yayi confirming nasu she has an eight-week-long pregnancy,al'amarin ya bawa kowa mamaki,shi kam gogan wani irin farin ciki ya shiga nunawa a fili da bayyana godiyar sa ga Allah da ya sake azurta shi da kyautar da ya jima yana rok'o especially for not expecting it near,and it was there he again unveils the new chapter with all his love and care,tsirfa irin na mai ciki kuwa a lokacin idan ya motsa mata duk abunda ta nuna tana so a duk inda yake zai sa a nemo for nothing other than ta kasance cikin farin ciki,da aka gama tsayar da lokacin tafiya,aka tuntub'e shi batun zuwansu,a take yace ai sam sai dai su tafi bayan ta haihu za su zo,because he didn't forget what happened last zuwanta 9ja,Hajiya da su Annie suka yi ta masa dariya,suna tsokanar sa farin shiga,yace ya ji babu komai duk ma abunda za suce su yi ta fad'a shi ya gama yanke hukuncinsa they are going nowhere until ta haihu. Satin da su Annie za su bar UK Nusrah ta tada rikici ganin da gaske babu su za'ayi tafiyar,ta same shi lokacin yana aiki cikin study room,har da kuka wai ita dai tana son zuwa,yace a'a tayi hakiri baza su jeba yanzun sai ta haihu,because idan tayi dogon tafiya da k'aramin ciki komai zai iya faruwa and shi ba ya son wani abu ya faru da su,ta dage lallai ita dai ta fi son zuwa tare da su Annie,yaga sai lallab'ata yake yi tana cewa ba haka ba yace shi dai ta yi hakuri ta bari ta haihu because bai sani ba ko iya rabonsu kenan,yana jin tsoron kada shima suyi asararsa,duk kukan da take masa ya dage yana lallab'ata tayi hak'uri tak'i ji,he was not ready to face her yana d'aure fuska yace "fice ki ba ni wajen ina aiki kina damuna,didn't i tell u ba na son kuka a inda nake?" Tana kallonsa idanunta duk hawaye tace "kora ta kayi fa?" Ya sake had'e rai yace "yeah! Fita nace kafin na b'ata miki rai" ta goge hawaye bata sake magana ba ganin da gaske yake korarta,tana fitowa ta wuce bedroom nan ta fara fushi tana fad'ar maganar duk da ya yiwa ranta,wai ya koreta ne saboda yaga ya samu abunda yake muradi yanzun ita ya daina sonta,shi kam tana tafiya yayi dariya tunawa da wancan lokacin da yace taje ta nuna ba ta so har fad'a suka yi,yanzun kuma wai ita da kanta take son zuwa,after he had completed his research ya fito yaga
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180