Skip to content

Chapter 117

Chapter 117

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,273 words 0 views Progress saved
Download Book

d'ago ta hararesa tace "Did i say this to u?" He smiled softly and said "No! but u also want to say it." She ignored him and got up za ta tafi yayi saurin rik'o hannunta,ta waiwayo a hankali tana kallon yadda ya rik'e mata hannu,bata ce komai ba ta tsaya ta kasa kallonsa,ya mik'e tsaye yana rik'e da hannunta suka wuce wajen kujerun dake cikin room d'in,ya zaunar da ita a saman rug but ya sa mata throw pillow mai d'an girma,ta zauna tana jin yadda gurin yake d'an yi mata zafi har lokacin,shi ya had'a musu komai suka yi break,while duk wata kulawa da nutsuwarsa ya tattara su guri d'aya motsi kad'an za tayi zai kalleta ko ya tambayeta me yake damunta,tun lamarinsa yana ba ta mamaki har ta daina. Cikin kwanaki kad'an soyayyar da yake nuna mata yasa ta sake sallama masa dukkanin rayuwarta,idan ya fita aiki yana samun tazara zai kira ta yaji lafiyarta,a gida kuwa yadda yake bata muhimmanci da kulawa ko a gaban waye shi ba damuwarsa bane,burinsa ya bayyana mata abunda yake ransa. On Rafeek's side a cikin satin ayyukan da suka kai shi U.S suka yi masa sauk'i,so he began to think about returning home ko dan ya fuskanci matsalolin dake gabansa,even though ya san sun hak'ura sun zauna a gidan saboda yana yin waya ya tambaya and Hajiya was telling him how things are going on in the house,but he is worried ya fi son ya dawo,he spend five days a U.S and then ya fara shirin dawowa London,a ranar da zai dawo Hajiya ta so a shirya masa tarba mai kyau but sai yace su bari kawai ba sai sun yi masa wani special tarba ba bcos ba ya so lolly ta san da dawowarsan a tak'aice,da misalin k'arfe 7:00pm motocin da suka je d'auko sa a airport suka shigo gidan,suna yin parking bayan an bud'e masa mota ya fito guards da sauran maid's gidan sai yi masa barka da zuwa suke,ya amsa yana wucewa cikin apartment d'insa,tun bai gama shigowa ba ya hango su a parlor Kalthom was laughing and his eyes fell on Lolly sitting next to Hajiya suna hira,kamar ance mata ta d'ago kanta ta ganshi yana shigowa cikin parlorn,tayi still tana kallonsa da mamakin dama yana hanyar dawowa? Ya yi musu sallama fuskarsa babu walwala sosai,kafin yayi magana yaran suka fara yi masa welcome,ya d'an yi k'ok'ari ya saki fuskarsa but inwardly shi kad'ai yasan fargabar dake damunsa,ya k'araso cikin parlor'n ya gaida Hajiyarsa,tun da ya shigo gidan suna gaisawa da su gaba d'aya parlor'n sai yayi shiru suka daina hira da duk hayaniyar da suke yi and dama daga Hajiya,Lolly sai Kalthom da Jian,bai wani jima ba sosai shima ya wuce bedroom d'insa sai sak'a da warwara yake a zuciyarsa,har yayi wanka ya fito bai samawa kansa wani mafitar da yake ganin za ta zame masa garkuwa ba,bayan ya gama shiryawa cikin lightweight outfit ya fito parlor just in time for Nuraz to come out for dinner because all the family members suke had'uwa suyi since their arrival,he looks at their situation yayi ajiyar zuciya and to thinks of their past,in an unfamiliar situation they both greeted him,his eyes on Nuraz da yake ganin canji a tare da shi,ya tafi tunanin sauyin yanayin da yake gani akan fuskarsa but bai gama tabbatar da zatonsa ba,ya lumshe idonsa a hankali irin yadda Nuraz yake yi,here the memories of his past began to come back to him as if everything yana faruwa ne a time d'in,since lokacin samartakar sa up to lokacin da aka yi masa aure bai sani ba,he had no memory of all his lives da bai tuna ba in a very short time,a hankali ya sake yin ajiyar zuciya ya bud'e idonsa da suka canja launi,hoping that everything would turn out to be a history ya bud'esu akan gimbiyarsa,the look on her face wanted to scare him a little as he read it yanayinta sam babu sassauci,yayi shiru yana sake tafiya duniyar tunani lokacin ne Angelyn ta k'araso tana sanarwa Hajiya an gama shirya table,ta amsa tana kallonsu duka tace suje su yi dinner,they all set out and went to the dining area except Lolly who had stayed in the parlor,suna zuwa kowa ya zauna Rafeek a center kasancewarsa shugaba,bayan duk sun zauna Hajiya looked up at Lolly who had not been coming,za tayi magana Rafeek ya tashi zai bar wajen Hajiya ta kallesa tace "where are u going?" He looked at Hajiya as he breathed a sigh of relief and said "Hajiya ina tunanin zamana a gurin shi ne matsalar,but bari na barku ku ci abincin,ni zan wuce d'aki.." Duka suka kalleshi saboda jin abunda yake fad'a,Nusrah ta kalli Nuraz da shima ya kalleta fuskarta tana bayyanar da damuwa,as he eyeing her to calm down,ta d'auke kanta daga kallonsa tana jin zuciyarta ta yi mata wani iri saboda tausayinsa da take ji,tunma ba tunanin da tayi akan ciwon zuciyar da yake fama da shi tsayin shekaru ba,it was Hajiya's words bring her back to her senses "Can't u eat?" Murmushin k'arfin hali yayi yace "No Hajiya i will make a phone call to get another one for me" she just nodded and said "Well,babu damuwa" he look at them and smile then he began to walk cikin nutsuwarsa,yana barin gurin babu jimawa Hajiya ta kirata da ta d'ago kanta taga baya gurin a hankali ta tashi fuskarta a had'e babu alamun fara'a ta k'araso,as she sat Nuraz staring at her haka kawai sai yaji bai ji dad'in abunda ya faru ba,though a times he was angry at what his father had done back then but from that point of view ya canja and Alhamdulillah duk nasihar Annie da maganar da suke yawan yi akan problems d'in that happened ya fahimci komai,and he's now making excuses for his father,shin to wai ma da suke fushi akai yaya za suyi ne? Since Allah (S.W.T) originally designed their lives a haka,do they have the right to change their destiny daga yadda Allah yayi nufin su kasance? any slave makes a mistake in his life,kamar yadda yake ko wane bawa yake sab'o sannan ya nemi gafara kuma ubangiji ya yafe masa,so who are they to say they will not forgive others? Kansa ya d'auke daga kallonta for the first time yaji babu dad'i a ransa game da abunda tayi,he didn't watch anyone else ya tashi zai wuce Hajiya tayi maza ta kalleshi tana ajiye spoon d'in hannunta tace "Noor where are u going?" Fuskar nan babu fara'a yana d'ane baki yace "I'm just satisfied" yana fad'a ya juya ya fara tafiya,da sauri Nusrah tayi making excuse ta biyo shi bcos she knew there must be something wrong ba haka kawai ne zai ce haka ba,and if there was no reason for him ta yaya mutumin da yake a k'oshe zai je dining har ya zauna ayi serving d'insa ya d'auki spooon kafin ya fara ci kuma ya ajiye yace he was satisfied? She came into the bedroom and found him lying on his back and supported his backhead with his hands,she looked up at him with suspicion,ta zauna a kusa da shi ta kai hannunta cikin curly

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180