Chapter 150
Chapter 150
in peace,a ranar ko da ta bar gidan kai tsaye unguwar da suke zama ta nufa,da yake her parent has long passed away,tsayin rayuwarta tana zaune tare da k'anwar mahaifinta Gwaggo Mari,a hannunta ta girma duk aure² da tayi da biye²n bokaye gurinta tayi degree d'insa,duk gidan da ta shiga if wasn't the kinda house suke so ne Gwaggon nata ita ke sawa ta kashe auren ta fito,lokacin da al'amura suka yi tsanani da rashin abun b'atarwa kafin aurenta da Abbah sai ya kasance sun tattara abunda yake hannunsu suka fara sana'ar abincin siyarwa,a bayan aurenta da Abbah kuma ko da suka ga sun samu irin gidan da suke muradi a nan suka shimfid'a mulki that were full of cruelty and greed,everything Hajiya Karima does na azabtarwa da cutarwa ga Nusrah za ka tarar da sa hannun Gwaggon,wacce lokaci guda da suka samu duniya a hannunsu ta fashe ta koma Hajiya Mariya,irin mugunta da k'eta da suka dunga gwadawa dukiyar Abba'n na ganin sun talauta shi,duk Allah bai yi nufin hakan zai faru ba,but they developed a desire suka raba shi da gudan jininsan ta hanyar tura mata bak'ak'en aljanun da they stay in her body for a long time until they finally got her out of the house,likkafa ya dad'a gaba suka d'ora daga inda suka tsaya,har ya zama duk wani abu na Abbah mai muhimmanci idan suka d'ora idanunsu akai sai sun san yadda suka yi suka raba shi da abun,lokacin da al'amarin yaci gaba da tafiya a hakan sai ya zama all his valuable assets da abubuwansa masu muhimmanci da suka yi saura basu samu damar farautarsa ba ya tattara su lokaci guda yayi storing d'insu a bank. Bayan mutuwar auren Hajiya Karima ko da ta dawo gida,yanayin sauyawar da tayi da yadda take mu'amala da manyan Hajiyoyi a bayan duk sai ta raina k'urar data kwaso sauran al'umma na cikin unguwar,ba ta mutunci da kowa sai wata mak'ociyar su Hajiya Amina,itama d'in da yake basu jima da tarewa sosai a unguwar ba,and gidanta da maigidan sun fi k'arfin a kalla a wulak'anta,which is why Hajiya Karima ta k'ulla k'awance da ita kad'ai,a bayanta kam babu wani gida ko matar da suke mutunci,tsakaninta da sauran mutanen unguwa kallon k'ask'anci da wulak'anci,tun wasu na jin haushinta har suka bari saboda sun fahimci giyar dukiyar data shiga ne,though ta fito waje yanzun but bai gama sakinta ba,and their house was not in its original form,wancan ya kasance ginin laka,wannan kuwa na zamani mai d'auke da makeken get da babbar haraba,a tak'aice dai they had forced Abbah to buy some houses nearby aka rusa,and to renovating zuwa yadda suka tsara. *A month later...* About a month da mutuwar auren Hajiya Karima but to that point nothing has changed cikin rayuwarsu,da daren ranar suna zaune suna hira cikin parlor at about 12:30pm,ita da Hajiya Mariya suna sake tsara yadda za su koma rayuwar Abbah,so saboda dare gari duka was silent at that moment,and hirar nasu ma duka k'asa² suke yinsa,sai suka ji kamar k'arar fad'owar abu cikin gidan,Hajiya Karima ta waiwaya ta kalli Gwaggonta Hajiya Mariya tana fad'in "Hajiya kamar abu ya fad'o ko?" Hajiya Mariya ta girgiza kai tana tab'e baki cikin izza tace "Nima kamar na so jin hakan,amma bari na duba na gani" tana yin maganar ta dafa ta mik'e ta nufi hanyar k'ofa,kamar wacce aka hankad'o ta dawo da baya tim kake ji ta fad'i k'asa,Hajiya Karima da komai ya faru kan idonta ta zaro ido tana dafe baki,da sauri ta tashi za ta nufo ta,suka ji an buga tsawa daga bakin k'ofar da fad'in "Nemi guri ki zauna kafin na fasa miki kai!" A firgice su duka suka d'aga kai suka kalli inda suka jiyo maganar,manyan zaratan samari ne su biyar suke shigowa,kowanne fuskarsa sanye da bak'in face mask,banda k'wayar idanu da zagayen baki there's nothing da ake gani a fuskokinsu,mutum biyu ciki suna rik'e da guns k'irar ak74,while ogan sun dake gaba yana rik'e da wani shegen pistol black one k'irar TAURUS 9MM,sai biyu dake rik'e da WASR-2,idanun Hajiya suka k'ara girma cikinta ya bada sautin "K'uuuu!" A ranta fad'i take "shi kenan,ta faru ta k'are!" Wanda shi ne a kan gaban ya d'aga kai yana k'arewa parlor d'in kallo,then he turned to look at Hajiya Mariya da ta kafeshi da idanu,yana zare jajayen idanunsa da wani irin fasashshen murya yace "Ke! Me kike kallo ne?" Tayi saurin girgiza kai ganin yana saita ta da bindiga and narrowed her eyes,yadda duk suka yi tsumu² ita da Hajiya Karima sauran suka fashe da wani irin mahaukaciyar dariya banda shi,yana ci gaba da muzurai ya juya ya kalli Hajiya Karima da take k'ifi² da idanu yace "Munji labari akwai k'udi a gidan nan,so we do not want to waste any time here aje a fito mana da su" Hajiya Mariya dai bata iya sake d'agowa ba bare tayi magana,sai Hajiya Karima itama d'in cikin rawar baki,jikinta ko ina kyarma yake and was swearing profusely babu kud'i,ya kalleta a fusace "Kada ki rainawa kanki hankali Hajiya maza kije ki fito da su ko yanzun mu harbeku har lahira" jikinta yana b'ari tace "Billahillaziiy laa ilaaha illaa huwaa ba-mu da kud'i,sai dai ko kayan kud'in!" Har ya turb'une fuska jin ta ce akwai kayan kud'i da sauri ya kalli yaransa yace "Maza aje a bincika,kada a b'ata lokaci" suka amsa suna tisa k'eyarta zuwa ciki,duk wasu sark'ok'in da suka mallaka ta dalilin Abbah da y'an canjin kud'i da suka yi saura cikin gidan basu yarda sun bari ba,sai da suka raba su da komai,duk da hakan basu barsu haka nan ba sai da suka turmushe su har ita tsohuwar najadun (Hajiya Mariya) sannan suka fita suka barsu da warning d'in idan suka yi musu ihu bayan fitarsu duk sai sun kashe su,bakin kowacce a b'ame hawaye masu k'una na irin wulak'ancin da suka fuskanta suna kwaranya daga idanunsu,a haka daren ya wuce suna nan zaune inda suka barsu,har garin Allah ya gama wayewa ba tare da sun samu damar runtsawa ba ko wani ciki ya danni zuciyarsa ya baiwa d'an uwansa hak'uri. They've spent the whole day there in this situation babu wacce ta motsa daga gurin bare tayi tunanin sanya wani abu wa cikinta,da dare Hajiya Amina mak'ociyarsu taji shirun yayi yawa ta lek'o,bayan ta jima tana knocking ba'a bud'e ba,har ta tafi ta sake dawowa tare da mijinta,suna tsaye bakin get d'in gidan shiru ya kalleta yace "Anya gidan nan akwai mutane cikinsa kuwa Hajjo?" She was silent and thought for a moment tace "Gaskiya ina kyautata zaton suna nan,da ba sa nan Hajiya Karima za ta fad'a min,ko baza su jima ba idan sun fita tana k'ok'arin sanar da ni" ya jinjina kai yace "well maybe something happened shi yasa muka ji su shiru har yanzun!?" Yayi emphasising maganar,Hajiya Amina tayi jim kafin cikin sarewa tace "Komai ma zai iya kasancewa,fatan dai Allah yasa lafiya" yace "Ameen!" Suka ci gaba da jira,atleast sai da suka spending an hour da wasu minutes suna knocking ko za'a bud'e but shiru,haka layukan wayoyinsu sai kira suke yi suma d'in amsa d'aya suke samu a rufe duka wayoyin suke,da suka ga babu mafita nan suka kama hanyar komawa,sai dai sun
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180