Skip to content

Chapter 93

Chapter 93

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,262 words 0 views Progress saved
Download Book

yi knocking,ak'alla sun d'auki mintuna sama da biyar kafin aka bud'e musu k'ofar,zuwa lokacin Yallab'ai tuni ya fara haurawa sama,bcos he hates jira,Binitta tana ganin fuskokinsu ta tsaya tunanin inda ta sansu,Annie tayi siririn ajiyar zuciya tana kallonta ta furta "hope they're here.!" Binitta ta gyad'a mata kai and then ta basu hanya suka wuce zuwa ciki,kasancewar bata ga Nusrah ba har lokacin and ko yanzun ma itace k'arshen shigowa tana zuwa za ta wuce Binitta ta ware ido tana kallonta,bakinta har kyarma yake wajen furta sunanta,kamar wata mara gaskiya da sauri ta kamo hannunta suka yi waje jikinta sai rawa yake,Nusrah couldn't speak until they stood in the garden tana kallon Binitta da wani irin damuwa ta furta "what happen Binitta.!?" Idanun Binitta suna tara kwalla ta kalleta cikin rawar murya tace "why did u go all for a while.!? Do u know how ur father situation is.!?" Gaban Nusrah yana fad'uwa ta rik'o hannun Binitta tana fad'in "What happened to my father.!? Tell me Binitta" hawaye suna zubowa daga idanun Binitta tace cikin hausarta da bata fita sosai "The story was long but give me ur number and address na gidan da kike zan zo wani ranar,and ka fad'awa Hajiya da kuka zo da shi,kuyi tafiya.. ku tafi kafin Aunty ya sani kun zo" Nusrah tana kallonta tace "saboda me za mu tafi.!? Gurin Abbanah ai muka zo ba gurinta ba" Binitta ta runtse idanunta tace "Idan har kin yarda da ni,ya kamata kuyi tafiya daga gidan nan,idan Aunty ya sani anything can happen" jikin Nusrah har tsuma yake tace "We won't go until we have done what brought us here,duk abunda za tayi sai dai tayi but we will never leave this house" Binitta tace "Ni ba ina cewa kuyi tafiya bane i'm just afraid of what will happen" A tsawace Nusrah tace "Ke da Allah ki bari mu ganta duk abunda za tayi kada ta fasa tayi mana,waye yake jin tsoronta?" tana fad'a bata jira Binitta ta sake magana ba ta wuce a fusace ta barta a nan,jikin Binitta yana kyarma ta biyo ta tana kiranta,but Nusrah bata jira ba ta wuce da sauri,tana shiga cikin parlor'n lokacin ya yi dai² da sanda Abba'nta yake saukowa from the staircase side bayansa hamshak'iyar ce tana tafiya cikin isa da izza,kasa zaunawa Nusrah tayi ta kafesu da kallo,yadda Abba'nta ya rame abun tausayi duk ya tsotse kamar kud'in guzuri,mutum mai ji da dukiya,kyau da matsayi amma kallo d'aya za kayi masa ka tabbatar a firgice yake,kamar ance ya d'aga idanunsa jin magana k'asa² a cikin parlor yana kallon cikin parlor'n idanunsa suka sauka akan Nusrah dake tsaye ta kafe shi da wani irin kallon tausayi idanunta suna tara hawaye,her heart were all weakened in some kind of expression ta furta "Abbah!" Not only him even Hajiya was scared of seeing her,jikinsa yana rawa da wani irin expression a fuskarsa ya juya ya kalli Hajiyar ya sake juyawa yana kallonta,bakinsa har b'ari yake lokacin daya tabbatar ita ce a tsorace ya furta "Nusrah.!" Yana fad'a ya fara sakkowa da sauri,da sauri itama Nusrah ta nufi gurinsa kamar yadda yake yi,daf da za su rik'e juna Hajiyar ta kira sunan Abba'n da wata irin murya *"ABUBAKAR.!"*,cak ya tsaya a inda yake ya juya yana kallonta jikinsa na kyarma ya furta "Na'am Hajiya ta" fuskarta a mugun had'e tace "Zo nan" babu musu kamar wani gaula yace "To" tiryan-tiryan ya koma kusa da ita har yana yi kamar zai tsuguna a gabanta,yadda lamarin ya faru akan idanunsu ba k'aramin tsoratar da su yayi ba,Nusrah kuwa k'amewa tayi a gurin da Abba'nta ya barta tamkar gini,Hajiya tana kallonsu tana yatsina fuska cikin fad'a ta furta "Da ka tafi gurinsu ka san su ne.!?" Saurin girgiza mata kai yayi muryarsa tana rawa yace "A'a" ta harare shi tace "Ka san bana son munafurci ko.!? Za ka fad'a min ko a'a.!?" Ya sake girgiza mata kai yana fad'in "Wollahi Hajiya ban san su ba" tsaki tayi ta fara sakkowa tana tafiya,ya biyo bayanta kamar wani bodyguard d'inta har suka ratso cikin parlor'n,zaunawa tayi saman armchair tayi shirim,Abba'n Nusrah kuwa ya takure a gefe kamar ba gidansa ba,yana goye da hannayensa a baya,yana shirin yiwa su Annie magana ta banka masa hararar da dole yayi shiru ya sake komawa baya,Annie da Lolly banda kallon mamaki babu abunda suke jifansu da shi,shi kuma Abba'n abun tausayi tunda ya koma gefe yayi tsuru bai sake attempting yin magana ba sai binsu da kallo kawai yake yi,saurin mik'ewa Annie tayi tana kallonsu tace "Kunga ku tashi mu tafi,ina ganin babu buk'atar mu ci gaba da zama" duka kamar jira suke ta basu umarnin suka mik'e,wani mugun kallon da Nuraz ya aika mata yana girgiza kai sai da yasa ta taji tsoron sake kallon cikin idanunsa,inda Nusrah take Lolly ta matsa ta kamo hannunta,cikin sanyin murya ta furta "Yi hak'uri daughter muje kinji akwai Allah" sai lokacin wani irin kuka ya kwace mata tana toshe bakinta da duka hannayenta,da sauri Annie ta matso kusa da su tana fad'in "Haba daughter kada kiyi kuka mana,duk abunda yake faruwa kin manta Ubangiji yana kallo,duk abunda mutum zai yi kansa ya yiwa,ke dai ki tsarkake zuciyarki sannan kada ki zalunci kowa,duk abunda za ki aikata ki dunga tunawa cewa ubangiji yana kallon ki",ai kamar Annie ta watsa mata narkakken dalma haka taji saukar kalamanta,though ba ita take kallo ba lokacin da tayi maganar but ta fahimci magana ta fad'a mai harshen damo,girgiza kai kad'ai tayi ba tare da ta tanka musu ba har suka yi nasarar janye Nusran suka bar parlor'n,Abba'n Nusrah dake tsaye yana kallon sun fita ya faki idon Hajiyar zai bi bayansu,har ya je bakin k'ofa ta kalle shi tana fad'in "Kai kuma munafuki da kake k'ok'arin fita ina za kaje.!?" Da sauri ya juyo yana kallonta jikinsa na rawa yake fad'in "Am.. Umm! Dama ai kin san zan fita ana jira na a office" harararsa tayi tace "Da wane munafuki ne yace ka tsaya baka tafi ba.!?" Hak'uri ya fara bata tayi tsaki tace "Will u come back or not.!?" Ya tsaya a gurin jikinsa sai kyarma yake saboda baya so ta gane nufinsa cikin dad'in baki yace "Haba Hajajju ina na isa nace bazan zo ba,but da kin yi hak'uri na je mun gama meeting,na fad'a miki harkar kasuwanci ne and za'a samu alkhairi sosai,kiyi hak'uri mana nasarar duk da za'a samu taki ce fa" tab'e baki tayi sai kuma ta furta "Shi kenan sai ka dawo" tana fad'in haka yayi mata murmushin yak'e and ya juya a hankali yana tafiya gudun kada yayi sauri tayi zargin wani abu daban. As Annie walked out of the parlor,Nuraz dake cike taf da bak'in ciki ya dakata yana kallonsu yace "Annie just go i'll come after u" yana fad'a yayi saurin juyawa zai koma,quickly Annie pauses and ask him "Where are u going.!?" Idanunsa masu cike da b'acin rai ya sauke akan Nusrah yace "Just go i'll follow u" Annie ta girgiza kai tace "Ka ga bana son fitina,idan ka koma me za kayi musu.!?" Yace "Amma Annie" hannu ta d'aga masa tace "Kawai ka wuce muje,duk abunda mutum yayi kansa ya yiwa" ba don ya so ba haka

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180