Chapter 102
Chapter 102
the evidence of what is going on between them can only be understood,and at any rate the devil can intervene and cause such things da har mu k'are rayuwarmu ba za mu manta da shi ba" Zuba mata ido Baba yayi yana kallo har tayi shiru,daya tabbatar ba zata sake cewa komai ba yana kallonta ya furta "Kin gama.?" Tayi shiru bata amsa ba,Baba yace "Ba zan canja maganar da nayi ba,muddin kuna son zaman lafiya da ni must commit urself to live in another country ku zauna a taku,suma yaran ba don dalilin aiki da karatu ba me zaisa su zauna a can d'in.!?",Annie ta sake d'agowa tace "Shi kenan Baba idan har yin hakan ba zai zama matsala ba,we agreed we would stay here.." Saurin kallonta Lolly tayi za tayi magana ta girgiza mata kai,slowly she bowed her head,Baba cikin fad'a yace "Fisabilillahi idan na barku kuka koma can me kuke so duniya ta fad'a akaina.? Na barku kuna zaman kanku.? Tunda babu me aure a tsakaninku ina amfanin yin hakan.?" A kunnen Nuraz kalaman Baba suka sauka lokacin yana shigowa cikin parlor'n. Sallamar Abba'n Nusrah dake biye da Nuraz interrupted Baba's words,bayan sun amsa Abbah suka k'araso cikin parlor'n tare da Nusrah,Rafeek ya d'ago saboda tunda Baba ya fara fad'a kansa yake k'asa suka had'a ido da Nuraz,gabansa ne ya fad'i saboda irin kallon da yayi masa ya ba shi tabbacin har yanzu yaron yana ganin bak'insa akan abunda ya faru,har suka zauna kuma bai daina kallonsa ba,Abba'n Nusrah ya nemi guri ya zauna bayan sun gaisa da Baba ya mik'awa Yaya Abdullahi hannu suka yi musabaha,ya juya gefen da Rafeek yake da niyyar yin magana ya k'ame a guri d'aya cikin tsantsar mamakin ganinsa a lokacin da bai yi zato ba ya furta *"LABBO.!"* Da sauri Rafeek ya d'ago ya kalli mutumin dake zaune,idanunsa a waje cikin tsantsar mamaki ya dafe baki yana fad'in *"KUMO.!"* At once the parlor's people turned and wondered where they knew each other,Abba'n Nusrah yana kallon Rafeek yace "Rai kan ga rai Labbo.?" Rafeek yayi murmushi yace "Rafeek smiled and said "well ga shi ka gani,Allah (S.W.T) has united us after so many years." Abba ya gyad'a kai cike da gamsuwa yace "That's it,to ya bayan rabuwa.?" Rafeek ya sake murmusawa yana tambayar Abba "Wace duniyar ka shiga bayan mun rabu a skul.?" Abbah yayi ajiyar zuciya yace "Labarin yana da tsayi,amma idan mun samu lokaci tunda na ganka yanzun tabbas ba zan sake bari ka b'ace min ba,i'll let u know how it happened" Baba da duk mutanen dake parlor'n lamarin su Rafeek ya d'aure musu kai but they just stared at them waiting to hear more details of how they knew each other daga bakin su,Nusrah tana kallon Abba'nta ta furta "Abbah dama kun san shi.?" Murmushi Abba'nta yayi yace "Kwarai na san shi baby,wannan shi ne babban abokina da muka rayu tare a makaranta,duk duniya ba ni da kamarsa haka shi ma,duk inda d'aya a cikinmu yake tabbas za kiga d'aya a d'akin karatu ko a d'akin kwananku d'alibai,sai dai bayan mun kammala degree a A.B.U lokaci d'aya na neme shi na rasa,na rasa duniyar da ya shiga,kin ganshi nan sai yanzun da Allah ya nufa mu sake had'uwa ta dalilinki.." Rafeek yana kallonsa yace "No! Yallab'ai tell them the truth.. Was it i went ko kuma kai ne ka guje ni.?" Abbah yace "Ai ba sai na fad'i haka ba,shekaru 28 rabon mu da ganin juna fa." Babah ne ya numfasa zai yi magana Nuraz dake zaune ya had'e rai yace "I have a word please da nake son fad'a idan an ba ni dama.!" Parlor'n yayi shiru yayin da Baba yace ya fad'a suna saurarensa,gyara zama yayi yana kallonsa yace "Ku yi hak'uri,though maganar da nake son fad'a ba wata mai tsayi bace,sai dai za ta iya yiwa wasu a cikin mu rashin dad'i,but it is true and the truth in many cases is irrelevant,i don't want to repeat the past,but to speak the truth idan har baku manta dalilin da ya kawo mu k'asar nan ba,ina ganin rashin dacewar ace za mu koma mu biyun,shin ba mu da iyaye a raye? Ko kuma mu d'in babu wanda yake son mu ne da za'a tura mu wata duniyar? What is the difference between this and the other? What is the difference between this and that? Duka d'aya suke babu bambanci,Annie's statement is true,though we two are in love,but that doesn't mean za mu iya zama a guri d'aya ba tare da an samu matsala ba,mufa ba muharraman juna bane,sannan jinsinmu ya bambanta ita mace ce ni kuma namiji shin me zai faru when we are alone? Annabi (S.W.A) ya fad'a a cikin hadith:"Whenever there is a man and a woman who are not related to each other,the third one will be the shaid'an" if u decide to send us zuwa wata k'asa ba tare da kun duba matsalar da za'a samu ba,tabbas aikata hakan zai kasance babban kuskure a gare mu,kafin kuyi hakan ku fara duba matsalar,,,so the decision is in ur hands and the decision will be taken seriously.. Ina fatan za ayi min afuwa idan na fad'i abunda bai kamata ba." Tunda ya fara magana Annie ta zuba masa ido,tabbas maganarsa gaskiya ne kuma itama ra'ayin ta kenan,ko da Baba ya kafe akan lallai baza su koma ba,she just wanted them to be separated saboda tana gudun bala'in da zai b'illo a dalilin aikata hakan. Baba yana jinjina maganganunsa a ransa ya furta "Yes! Noor u are right,it is probably more dangerous to send them to another country than to see myself living there with them,but i still do not agreed.. They have to stay here su kuma suje su ci gaba da aikin su,Allah ya tabbatar da alkhairi." Rafeek looks at Nuraz's face that turns into a mischievous and turns his head to himself as he begins to say "Idan har wannan maganar Baba kana yinta ne akan abunda mutane za su fad'a,i think u should just let them continue to speak because the human being is always inaccessible,if we say that because of the words of peoples we will do something,i assure u that one day we will even worship just because of them,all we have to do is to purify our hearts wannan shi ne dai²,amma maganar mutane ya kamata mu ajiye ta a gefe.." "Exactly whatever my friend said shi ne dai²" fad'in Abba'n Nusrah da yake sauraren su tun d'azun bai ce komai ba,Baba yana kallonsu su duka biyun yayi murmushi yace "Before that time u knew me right.? Magana idan na fad'a ba na canjawa,so i want this word to be collected and saved because i'll never change my decision." (Wah.! U old man u are too stubborn wollahi),duka shiru suka yi bcos they just didn't know what to say since he made the decision,Rafeek ya numfasa still yana kallon Baba yace "Baba! But i have another idea,ina ganin tunda har Allah ya sa ka yanke hukunci akan maganar,why not both of them should come home and live.!" Before he reaches the end Nuraz raised his head in confusion and looked at him,Baba zai yi magana Yaya Abdullahi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180