Skip to content

Chapter 33

Chapter 33

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,289 words 0 views Progress saved
Download Book

da tazo taga yana bacci around 7 tayi murmushin jin dad'i ta fita ta rufe masa k'ofa,,a haka kwanakin da suka rage masa suka yi ta zuwa suna wucewa,k'arshen sati ya zagayo,ya nemi ya k'ara ko 2 days ne Annie tace lallai sai ya tafi bata yarda da k'arin kwanaki ba,cikin nuna biyayyarsa gareta yayi shirin komawa. Tun kafin ya koma these time around his mind were filled with lots of wishes,kasancewar a yanzun yana da sani akan yadda rayuwarsa ta faro da asalin rashin lafiyarta,tun daya dawo sai ya sake nutsuwa ya sake confessing matsalar dake gabansa,a kullum a yanzun babban burinsa shi ne ya kammala doctorate degree d'insa,his next target kuma shi ne ya wuce yayi course na neman zama licensed,he wants to become licensed clinical psychiatrist,duk da ya san it can take him 1-2 years,but a shirye yake yayi koma mene ne wajen ganin ya zama *HASKE* ga mahaifiyarsa. Kullum idan ya shiga skul yana gama abunda yake zai fad'a laboratory,ba shi zai koma apartment d'insa ba wani lokacin sai dare,idan ya koma d'inma baya zama haka yake kwana aiki,har suka cinye last zangon karantunsu da suka cika shekaru bakwai,sun fara exam cikin nasara da yake shi d'in mai k'wazo ne sosai ya sake bada himma,,after long time da suka d'auka suka k'are,ya fito with a good result a matsayinsa na *CLINICAL PSYCHIATRIST* his first wish were fulfilled saura next target nasa. Annie kad'ai taje masa ranar da aka yi convocating d'insu,kwanan ta biyu tare da shi a Oxford suka tattara suka dawo 9ja,tunda ya dawo da yayi kwana biyu yana hutawa ya sake maida hankali kan ainihin matsalar data shafi lafiyar mahaifiyarsan,kullum bashi da lokacin kansa,daga ibada sai aikin kula da ita,bcos tuni bayan dawowarsa suka sallami Dr Waseem bayan sun cikasa da sha taran arzik'i,,after one week Nuraz ya fara nasa aikin cikin k'warewa duk wasu medications da ya san za su taimakawa jikinta ya tanadesu,though ya san za a same su a nan amma bai yarda ya siye su a ko ina ba yayi order su daga U.K ya taho da su,duk da ya san a nan gida 9ja akwai inda zai same su,,Alhamdulillah alaa kulli halin.! Har kullun ubangiji shi ne abun godiya,tunda Nuraz ya fara dorata a kan nasa tsarin within k'ananun lokaci nasara ta fara samuwa,Hasken da suka d'auki shekaru suna nema a lokaci guda ya fara bayyana. *3 Weeks later...* Today's weather ya kasance tunda aka tashi garin were darken with some thick clouds,wanda at anytime ake sanya rai da saukar ruwa,but har aka yi zuhur prayer aka yi asr ruwa bai sakko ba,duk da time2time akan samu garin ya d'anyi lighten,,,btwn 5pm to maghreb gari ya sake d'aurewa fiye da farko ko ina yayi duhu sosai,kafin ace 7 yayi ruwa mai k'arfi ya sauka,har around 9pm ruwa bai dakata ba,though it was very light shower of rain ne yake sprinkling,,tsaye yake gefen street d'in cikin wani clean sharp toks 04 pontiac Vibe white colour,ya d'aga kai ya kalli way d'in da zai bi yayi shiru,tunani yake anya ya bi hanyar ko kuma dai zai canza wani.!? Yayi still yana ta kallon yadda kwab'ab'b'en ruwan k'asa yake gudu,siririn tsaki yaja a fili yace "Wai mene ne ma ya fito da ni by this time around.!?" A hankali ya sake sakin wani slender crack a karo na sau babu adadi,ya yiwa motar key ya fara tafiya da reverse sanin babu kowa a bayansa,kamar wanda aka ce ya d'aga kai ya kalli mirror ya ganta tsaye a bayansa kamar wacce akayi sculpturing,hasken street lamppost a kanta,horn ya yi mata a tunaninsa hakan zai sa ta matsa,but sai yaga ko gezau tak'i yi,shiru yayi ya zuba mata ido through mirro'n ya jira yaga za ta tafi but still tayi tsaye cikin ruwan,yadda jikinta yake shaking alamu suka gama tabbatar masa ruwan nan dukansa a kanta ya k'are,zuciyarsa ce yaji ta yi skipping yace "Anya wannan tana da hankali za ta shiga cikin ruwa ta tsaya..??" Sanin kansa ko shi da yake mai cikakkiyar lafiya baya so ko kad'an ruwa ya tab'a shi bcos in time zai fara sneezing,lokaci guda yaji zuciyarsa ta buga da k'arfi ya fara neman rasa nutsuwarsa..... *#Wace ce ita.!? And what happen to her mind take tsaye cikin ruwa kamar ba mutum ba.!?* #Share pls. #Real Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 *My people.! 😍 'DAN MACE FAN'S ina mik'o gaisuwa gareku,zayyana sunanyenku a page kad'ai ba zai wadatar ba,saboda yawan da kuke da shi zai yi wahala na iya rubuta ku a wannan dan tak'aitaccen page d'in,but duk wanda yake tare da ni yana cikin wannan sak'on,rabbi ya bar min ku mu ci gaba da kasancewa tare har aljannah. Really heart u dearies..*💕 Pᴀɢᴇ 13. #Eᴠɪʟ ꜱᴘɪʀɪᴛ Ya jima tsaye da tunanin za ta gaji ta bashi hanya,but sai ya ga ba ta da niyyar yin hakan,shi kuma duka a time d'in fitowar ne baya son yi,ya duba cikin motan bai samu umbrella ba,yana tsoron ruwan ya tab'a shi,,shahada yayi at last ya bud'e motar da kyar ya fito,sai daya fara sako kafarsa waje dake sanye cikin longo men's loafers slip shoe bak'i,kafin ya karasa fito da sauran gangar jikisa,sanye yake cikin V-neck double breasted waistcoat mai launin gray sai long sleeve mai launin sky blue,a saman kwantaccen sumar kansa ruwan ya fara sprinkling,kamar ko da yaushe da askin nan nasa da ya san yana k'ara masa kyau,undercut with long side swept,ya fito ya rufe motar da sauri har yana had'awa da sassarfa duk dan gudun kada ruwa ya jik'a shi sosai ya nufi inda take tsaye,kafin ya k'araso ya d'an tsaya da sassarfan da yake ya ci gaba da takowa a hankali har ya k'araso,taku bai fi koma ba a tsakaninsu ya kalleta sosai within a minutes ya tsaneta tsaf,daga ita sai gown na wani plain cotton material mai sauk'in colours da yabi jikinta ya lafe saboda ruwan da yayi mata mugun duka,sumar kanta sakaye cikin turban cap yellow colour,daga haka babu komai jikinta apart of gyale ko hijab,ya tab'e baki kad'an ya juya ya kallo inda ya baro motarsa yace "Sannu ko.!" Yaji bata amsa ba,ya sake kallonta kad'an not minded da shirunta yace "idan ba zaki damu ba,dan Allah ki d'an bani hanya ina sauri zan wuce." Still bata yi tari ba bare ta tanka masa,sai kallonsa kad'ai take ta zuba masa manyan idanunta,fara ce amma ba can ba,duk da dare ne and duhun da garin yayi a sanadiyyar hadarin da har lokacin bai gama washewa ba but ana iya gane hakan,duk wani suffar kyau da ake buk'ata a gurin cikakkiyar mace sun bayyana a tare ita,she's just the definition of beauty musaman da take cikin jik'ak'k'un kayanta,irin kallon da take masa yayi saurin kawar da kansa gefe da tunanin ko dai bata jin hausa ne.!? Tab'e baki yayi a ransa yace "maybe ma haka ne" cikin tsadadden turancinsa ya canja harshe,ya maimaita same abunda ya fad'a,abun mamakin yadda tayi da farko haka ta sake yi masa,sam babu alamun tana magana,tab'e baki ya sake yi da yaga alamar ba lallai tana gane abunda yake nufi ba ya juya a hankali ya fara tafiya coz shi dai bai san me zai ce ba

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180