Chapter 94
Chapter 94
ya wuce suka fita,sai dai duk da hakan yana jin ba zai iya hak'uri ba,dole ne ya dawo ya karantawa matar nan,a wajen suka tarar da mai taxi d'insu yana jiran fitowarsu,jikinsu duk a sanyaye suka fara shiga mota,Nusrah kam tafiya kawai take tana share hawaye da waiwayen gidan a haka har ta shiga ta zauna,mai taxi dake jiran su gama shiga ya tayar da motar su tafi yaji an bud'e get,ko da ganin sun gama shiga nan yayi saurin yiwa mota key yana k'ok'arin barin gurin drivern dake cikin motar data fito daga gidan da sauri ya d'aga masa hannu,tsayawa yayi kad'an har ya k'araso gurin da suke,back seat ya lek'a yana kallon fuskar Nusrah yace "dama Alhaji ne yace ayi muku magana" duka suka bi driver'n nasa da kallon mamaki,kafin suyi magana Abba'n Nusrah ya k'araso gurin jikinsa har tsuma yake yi yana tafiya yana waiwaye,babu wanda yayi magana a cikinsu duka suka bud'e mota suka fito,suna binsa da kallon tausayi da jiran abunda zai fad'a da yasa aka tsayar da su,bawan Allah yanayin da yaga fuskokinsu duk sai ya shiga damuwa muryarsa tana rawa yake basu hak'uri akan abunda ya faru,Annie dake kallon Nuraz da yayi wani irin tsaiwa yana kallon mutumin da wani irin yanayi mai tattare da jin haushinsa tayi saurin yin magana "u do not worry about what happened Alhaji,idan zaman Nusrah ne a gidan nan matsalar matarka,we will take her back in Allah ya yarda ba zamu gagara bata kulawa ba,sai dai shawarar da zan baka ka dage da addu'ah" tana gama fad'a masa ta juya kansu tace "Ku shiga mota mu tafi" kamar masu jiran umarninta duka suka shiga mota,har za ta wuce ta waiwayo tana fad'in "Daga nan zuwa duk lokacin da kaji kana son ganin y'arka,this is the number u can find us" tana fad'a ta mik'a masa d'an k'aramin complementary card d'in data zaro a jaka,kai kad'ai ya iya gyad'awa ya karb'a,kamar wani soko haka ya bisu da ido har suka bar wajen bai iya cewa wani abu ba. Since suka baro gidan no one spoke again saboda yadda suke jin zuciyoyinsu a cunkushe da damuwa,motar su tana yin parking a bakin get suka fice Nuraz ya tsaya ya sallami mai taxi d'in and then ya biyo bayansu,a bakin entrance ya tarar da Nusrah tsaye saman varenda,da mamakin abunda take yi a fuskarsa yake binta da kallo har ya k'araso,yana shirin yin magana ya jiyo k'arar horn juyawa yayi kad'an,fitowar mai gadinsu yasa shi binsa da kallo har sanda ya gama bud'e get,hankalinsa a gurin yana kallon manyan Jeep d'in dake tsaye ta waje da mamaki har sanda suka jero ciki suka yi parking a harabar gidan..... #Share pls. #Asli Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 Pᴀɢᴇ 35. #Fᴏʀᴛᴜɪᴛᴏᴜꜱ Manyan motocin da suka parker a harabar gidan suka bi da kallo,even though they were new but d'aya daga ciki kana kallo za ka gane ba'a tab'a hawanta ba until today,duba da yadda take shek'i and its seats are all covered,daga Nuraz har Nusrah kamar wad'anda aka sassak'a haka suka bi motocin da kallon mamaki,drivern dake cikin had'ad'd'iyar sabuwar motar brand new toyota k'irar landcruiser prado TX ya fara fitowa da sauri tare da clark dake gaba kusa da shi,a tare suka nufi d'ayar motar dake gefe suka bud'e ta duka side biyu,Baba ne ya fara fitowa ta gefe d'aya sannan Rafeek ya fito ta d'ayan side,Nuraz dake tsaye yana jira yaga waye zai fito yayi saurin bud'e ido looking at them in amazemen har suka k'araso inda yake tsaye he couldn't make any movement,Nusrah kuwa didn't seem to wait for them tuni ta silale ta bar wajen,Baba's face with a kind of smile ya dafa shoulder d'in Nuraz yana fad'in "Kai Yallab'ai babu magana.!?" With a sigh of relief he kept his face smiling and welcomed them,a taren kuma suka nufi hanyar shiga gidan. Shigowar Nusrah ne yasa Annie dake tsaye tana jiran ganin ta inda za ta b'illo kiranta,jikinta a sanyaye take d'aga k'afafunta har ta isa inda suke yayin da the tears she has been trying to put back on have begun to flow,duk da al'amarin daya faru babu jimawa yana damun zuciyoyinsu but ganin hawayenta ya sake tayar musu da hankali jikinsu ya sake yin sanyi saboda tausayin halin da take ciki,lolly na kallonta with a kind of tausayinta a zuciyarta take girgiza kai tana fad'in "Don't cry Angel please.! Wannan itace k'addarar mu,a duk lokacin da aka ce k'addara ki sani a servant is not enough to change what ever Allah has decreed against him,idan Allah ya so one day the story will repeat it self,but ki daina damuwa kinji muma muna jin babu dad'i" fashewa ta k'arasa yi da kuka kafin ta k'arasa kusa da Annie ta durk'ushe a gurin,hannayenta duka ta rufe fuskarta da su as she felt her heart hurt again,muryarta na season take fad'in "Astagfirullah wa'atubu ilaik..! Allahumma ajirniy fiiy musibatiiy wa'aklufniiy khairan minha.." Not only Lolly dake zaune even Annie ganin yadda take yi sai data karyar musu da zuciya,da sauri ta k'araso ta rik'eta a jikinta tana rarrashinta da yi mata nasiha mai shiga jiki,it didn't take long su Nuraz suka shigo cikin gidan,idanunsa suna sauka akan Nusrah jikinsa ya bashi akwai matsala,but ganin tare suke da Baba da Rafeek sai bai ce komai ba har suka zauna,da mamaki sosai a fuskokinsu suke kallon Baba da Rafeek,Nusrah dake jikin Annie jin sun shigo da sauri ta goge hawayenta bayan ta gaisar da su ta wuce bedroom jikinta a sanyaye,da ido Baba ya bita har ta bar wajen kafin ya juyo da hankalinsa kan Annie fuskarsa d'auke da tambayoyi ya kira sunanta "Maryam.!" Annie tayi ajiyar zuciya tana sunkuyar da kai ta amsa,Baba ya kalleta ya sake kallon lolly zai yi magana Nuraz ya tashi yabi bayan Nusrah,Baba ya sake bin Nuraz da kallo,bayan ya dawo da hankalinsa kansu yace "Where did u get that girl.!? Or.!?" Before he had finished speaking,Annie began to tell him how they had met Nusrah,jikin baba a sanyaye bayan ya gama jin labarinta ya girgiza kai yana fad'in "Ya Allah ka yafe mana,ba don halinmu ba." Durk'ushe a k'asa Nuraz ya tarar da ita ta zazzage jakarta tana hawaye tana duddubawa as he looked at her the signs assured him that she was looking for something,he continue to stand in the doorway until yaga ta birkito k'wayoyin medications tana ballewa da watsawa a bakinta,yayi still yana kallonta har sanda ta gama,slowly as she began to bend her head back tana lumshe idanunta da har lokacin basu daina tsiyayar da hawaye ba,kuka ne take yi in slow motion sam ba'a jin sauti,sai daya jera sauke ajiyar zuciya kafin ya fara takowa zuwa inda take,har ya k'araso kusa da ita bata sani ba shima bai yi magana ba ya nufi inda ta zazzage jakar ya tsuguna a hankali ya kai hannu kan magungunan ya fara tsintowa yana dubawa,pain relievers ne irin su aspirin,thrombolytics wanda akan iya kiransa da (clotbusters),sai antiplatelet agents,morphine,nitroglycerin,beta blockers,these medications help relax ur heart muscle,slow ur heartbeat and decrease blood pressure,making ur heart's job easier,beta blockers can limit the amount of heart muscle damage and prevent future heart attacks. Ido
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180