Chapter 79
Chapter 79
yace "Kin sa mun wani zauna ko mene ne hakan oho.!" Ita dai bata kula shiba sai murmushin da tayi,suna shiga bedroom d'in Aryaan yaje dai² kansa da niyyar dubawa yaga ko ya tashi,da yaga idanunsa a kulle sai ya d'ago ya kallesu yana musu murmushi "Ina ganin kamar yana bacci" Nuraz ya lumshe ido ya bud'e yace "Don't worry,ba jimawa dama za muyi ba bcos we are on our way" Rafeek who had only been awake for a long time idanunsan ne kawai bai bud'e ba a firgice ya bud'e idanunsa sakamakon muryar data daki kunnensa,shi dai ya tabbatar a duniyarsa mutum d'aya ya sani da irinta,even in the world of death yaji ta after then aka dawo da shi back to his life aka sake tambayar shi waye zai bada gamsashiyar amsar da dole a yadda da shi,a kan Nuraz ya sauke idanunsa masu cike da hawaye,Aryan ya kallesu yayi murmushi yace "He's awaken" Nuraz ya tab'e baki yana d'auke kansa gefe,Aryan ya matsa kusa da Rafeek yace "Uncle anzo duba ka" ya girgiza masa kai slowly ya bud'e bakinsa yace "Thank u Aryan" ya gyad'a kai and then walked out ya ba su guri,Nusrah ta gaishe shi tayi masa ya jiki,ya amsa da kyar yana mata godiya,she turned to allow them to speak because of his attitude towards Nuraz but what? Tana zuwa za ta wuce ya rigata yin gaba,she quickly stopped and lost everything to do,taga dai da gaske niyyar fita yake hurrily tace "stop please" he turned angrily at her yana kallonta bcos ya san me za tace,ta matso inda yake k'asa² tace "Ka tsaya kuyi magana please,ko baka kula yana son maka magana ba.!?" Yayi kicin² da ransa yace "Ni wai.!?" Ta ga tambayar da yayi mata ya so raina mata hankali da sauri ta wuce shi,muryarsa ta jiyo yana fad'in "What if i stopped,what would he say to me.!?" Tayi saurin juyowa ta kalleshi with her soft-spoken voice tace "Well, it's good to listen to him,yana da kyau ka bashi dama,sannan ka bashi hak'k'insa na kasancewarsa mahaifi.." Tana fad'a ta wuce ranta duk a jagule tana hasko yadda zasu k'are ta da shi idan suka tafi,bayan ta bar gurin kasa juyawa yayi,Rafeek ya zubawa bayansa ido yana kallonsa with tears streaming down,yaji shirun yayi yawa ya juya a hankali yana tura hannayensa a cikin aljihun trouser d'insa ya tsare uban da kallo,da kyar Rafeek ya d'ago hannunsa ya d'auki handkey ya goge hawayen da suke ziraro masa ta gefe,Nuraz ya tab'e baki yace "Ya jiki.!?" Murmushin dole Rafeek yayi ya lumshe ido ya bud'e da kyar ya amsa "Alhamdulillah" daga haka Nuraz bai sake ko yin tari ba,sai daya gaji da jiran Rafeek yayi magana ya juya slowly ya fara tafiya,Rafeek ya bishi da kallo har ya fice yana jin zuciyarsa tana masa wani irin zafi,yana fitowa bai yarda ya zauna ba suka yiwa su Hajiya sallama suka tafi. Since they left the house bai kalli inda take ba,sai da suka kusa gida sannan ya juya ya kalleta fuskarsa a had'e "Kawai kin wani samu guri kinyi zamanki" ta juyo da sauri ta kalleshi za tayi magana suka had'a ido ya sakar mata harara,ta tab'e baki ta d'auke kai bata kula shi ba,yaci gaba da kumburinsa da magana shi kad'ai,wayarta ce ta katse masa maganar da yake yi,ta d'auki wayar ta kalla taga number Aatif ce,she was silent and wondered what the benefit of the call was to her,har wayar ta katse bata sani ba,can ya sake kira bata d'auka ba,Nuraz's attention turned to look at the phone and then ya kalleta yace "u hear u are being called" tayi ajiyar zuciya tace "Koma waye idan ya gaji zai daina" ya gyad'a kai bai sake magana ba ya maida hankalinsa kan driven,sun k'araso gida yana niyyar fita wani kiran ya sake shigowa,yayi still yana kallonta yaga tak'i amsawa,ya kai hannu zai d'auki wayar tayi saurin damk'e abarta,bai kalleta ba yace "give me.!" Tace "What would u do with it.?" Ya juyar da kai gefe yace "Ba ni nace" ta girgiza kai tace "what would u do with if i gave u.!?" Ya girgiza kai yace "will u give me or not.!?" Tace "A'ah" tana girgiza masa kai,yace "Give me before i hurt u" ta zaro ido tace "Akan wane dalilin za kace sai na baka to.!?" He was too tired to tell her ya bud'e motar zai fita fuskarsa babu annuri tayi saurin mik'a masa tace "Ga shi" ya fizge wayar a hannunta yana zabga mata harara,miss call 5 ya gani a jere duka daga number d'aya,yayi shiru yana tunani a hankali ya kai hannu da niyyar yayi calling back,wayar tana tafiya muryar Aatif ta bayyana ya tsare ta da idanunsa Aatif yace "Nusrah!" hannu ta kawo za ta karb'i wayar ya hanata,cikin masifa kafin yayi magana tace "Aatif why do u want to restrict my life.!? Ni ban san me kake nema a gurina ba,ka daina kirana dan Allah idan ba so kake nayi maka rashin mutunci ba" murmushi yayi mai sauti yace "Abunda ba zai faru ba kenan baby" ta daure tana had'iye kukan da yake son taho mata tace "Me kake nema a gurina.!?" Kai tsaye yace "Abunda kika bawa wanda na ganku tare" tayi saurin kallon Nuraz tace "Ban gane me kake magana akai ba" Aatif yace "u know what i mean kina dai son bawa kanki wahala ne" tace "A'ah ka fad'a" yace "ina nufin ki mallakamin abunda kika mallakawa saurayin ki.!" Wata uwar tsawa data yi masa ta katsesa cikin hayaniya tace "Kai Aatif ka san irin maganar da bakinka zaina fad'a,kada ka sake ka furta k'azamin magana akanmu" dariya Aatif yayi yace "ko ban fad'i wani magana ba,u know u are not married,why did u choose that way baby.!? Ban yi tunanin za ki iya aikata haka ba,even someone has said it to me that i would not agree,but hausawa na cewa gani ya kori ji,sai dai ki sani kinyi matuk'ar bani kunya kuma kin bani mamaki Nusrah,nayi miki kallon mai nutsuwa ashe sab'anin haka kika kasance,ni ne kika yiwa lullub'in biri.." Uncontrollable her tears began to flow bcos she was so shocked by his words har bata san lokacin data durk'usa k'asa ba,wani irin nadamar tsayawarta da shi ya fara taso mata had'e da wani irin bak'in ciki,Nuraz stands as if he were built and unable to speak until he is in a state of depression,all of which is nothing more than Aatif's words,kenan hakan yana nufin zarginsu yake suna yin wani abu behind the scene.!? Idanunsa da suka chanja launi ya lumshe yana jinjina kai,da kyar ya bud'e bakinsa yace "Well ka kyauta sosai da ka iya tsayawa ka tsara wad'annan kalaman,but duk da hakan i want u to know something" Aatif yayi siririn tsaki yace "Ohh! Are u close to her,hope u hear what i'm saying.!?" Ya sake lumshe idanunsa ya bud'e nerves dake goshinsa began to appear yace "I don't give u a chance to talk" Aatif yayi murmushi yace "Ok father,ina saurarenka me za kace ne.!?" Nuraz ya gyad'a kai cikin d'acin rai yace "Kafin ka yanke hukunci yana da kyau ka fara tsayawa kayi tunani,and ka gama tara evidence,ka san
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180