Chapter 98
Chapter 98
daga gida and ya sha magungunan karya sihiri,bayan sun tabbatar ya ci ya k'oshi ganin yamma ya fara neman yi musu suka tashi tafiya,after sun yi sallama da shi Abba himself accompanied them to the parking area sai godiya yake musu da ziyarar da suka kawo masa,suna tsaye bakin mota Nusrah ta d'an kalli Nuraz ganin bai yi maganar maganin ba,a fakaice tace "D'ayan sak'on fa.!?" Bai kalleta ba ya wuce ya barsu a nan,da kallo ta bishi hankalinta a d'an tashe but she didn't try to talk again until taga yana k'ok'arin bud'e backseat sannan hankalinta ya kwanta,duka kayan ya fito da su yana kallon Abba'n a dake ya furta "Amm! Abbah wannan sak'o ne aka ce mu kawo maka" yana kallon kayan yace "Toh,inji waye.!?" Nusrah dake rik'e da hannunsa tace "Abbah Mammansa ce taje Saudiyya umrah shi ne ta taho da zamzam da yawa,to shi ne da nace zan zo gaisheka tace a kawo maka wannan,su kuma wad'annan scent's ne suma tsaraba ne sai kuma wannan." Kallon da Nuraz yake mata da mamakin abunda take fad'a yasa ta kasa k'arasawa,yana jinjina kai yace "Ci gaba mana" shiru tayi bata ce komai ba Abbah addressed them both with satisfaction yace "Well,idan kun koma kuce na gode sosai,Allah ya saka da alkhairi",Nusrah tace "Toh Abbah mun tafi" he continue praying them to return safely daga nan suka shiga mota,har za su tafi ya tsayar da Nuraz ya karb'i number sa,Nusrah dake kallonsa tana jin dad'in yadda suka tarar da shi ba kamar lokacin daya koreta daga gida ba tace "Abbah!" Yana kallonta da murmushi a fuskarsa yace "what happen baby.!?" Tayi murmushi tace "Shi kenan idan muka koma zan kira ka sai na fad'a maka" yayi murmushi shima,so they left him standing there yana waving musu hannu,Nusrah tana kallonsa ta mirror da wani irin murmushi akan fuskarta daya kasa gogewa ta lumshe idanunta tana kwantar da bayanta a jikin seat,muryarta a can k'asa ta furta "Alhamdulillah alaa kulli halin.!" Juyowa Nuraz yayi ya d'an kalleta yana maida hankali akan driving ya furta "Professor" saurin bud'e ido tayi tana kallonsa tana squeezing face tace "what's that.!?" Bai kalleta ba yace "ina ruwanki ko dake nake.!?" Tab'e baki tayi ta juya tana kallon gefe tace "Nima ai bance da ni kake ba",daga haka duk babu wanda ya sake magana a cikinsu har suka shigo gida,yana yin parking ta bud'e motar ta fita,har ta wuce za ta tafi yana rufe motar yace "Who will pick up the belongings u left!?" She turns around and says nothing at all ta bud'e back seat ta d'auko basket da warmers suke ciki ta nufi cikin gida. A parlor suka tarar da su Annie,tana shigowa da fara'ar ta tayi sallama,suna amsawa duka suka kalleta not only Lolly dake kallon basket d'in hannunta ta furta "Alhamdulillah.!" Saurin ajiye kwandon tayi ta nufi inda suke tsabar farin ciki hak'oranta sun kasa rufewa,Annie ma dai murmushi ta saki tana fad'in "Masha Allah" as she began to tell them yadda suka yi da Abba'n nata Nuraz ya shigo,ya bita da kallo ganin sai zumud'i take wajen bada labarin,Lolly tace "Don't u all suffer?" Tace "Ehh Aunty,da muka je ya ci abincin,su kuma sauran kayan da zamu taho muka ba shi ya karb'a" Annie tace "Allah yasa yayi amfani da su" Nusrah tace "Annie in Allah ya yarda zai yi,zan kirasa ma anjima" Duka suka yi murmushi Lolly tace "Allah yasa",hirar ranar duka idan Nusrah ta motsa she continued talking to her dad until garin Allah ya waye,tun daga wannan ranar kullum sai ya zama daga gidan Annie za ta sa a shirya masa healthy lunch,idan an gama a zuba maganin a ciki su kuma su d'auka su kai masa,within a period of time suka fara ganin nasara,on the other hand kuma always Annie was available on the phone tana notifying Malam of any change taga an samu kamar yadda yace duk canjin da suka gani a dunga sanar da shi. In less than 2 weeks many things happened,ciki kuwa harda fara warwarewar black magic da matar Abba'n Nusrah take tufkawa,abunda ya faru a gidan kuwa shi ne,since ranar da su Nusrah suka je kai masa ziyara office bayan sun tafi,Abba'n ya koma da ruwan addu'ah that they had brought to him as a zamzam kamar yadda Nusrah ta sanar masa,bayan sun tafi sun barshi haka duk ranar Abba'n nata ya zauna shiru a office yana tunanin dalilin da yasa ya rabu da y'arsa da sauran wasu al'amura da suka dunga faruwa a baya kad'an har ya fara tunanin family d'insa,which by the time of almost seven to eight years rabonsa da yasa wani d'an uwansa na jini a idanunsa,all the changes that he would make that day feels like he was going through something but his heart was locked so that he couldn't understand the questions he was asking himsel,da lokacin komawarsa gida yayi ya fara shirin tafiya but sai yaji sam ma baya sha'awar zuwa gidan,ko daya fito daga office maimakon ya wuce gida sai ya tsinci kansa da wucewa plaza d'in daya gina ya zuba kaya ake business,abunda bai saba yi ba idan ya fito ya kai 10pm ranar shi ne a waje til 11:00pm,ko daya ga lokaci ya tafi sosai and babu kuma sauran inda zai nufa nan ya lallab'a ya fara niyyar komawa gida though baya jin dad'in jikinsa kamar yadda zuciyarsa da duk wani tunaninsa suka kulle but ya daure ya kama hanya,daf da za su shigo cikin gidan motarsu tana bakin get kiran Nusrah ya shigo wayarsa,da farin ciki sosai a zuciyarsa yana zumud'i ya d'auka because bayan tafiyarsu ta yi masa text message ta sanar masa itace,to sai ya ajiye number nata a wayar saboda ba ko wane bak'uwar number ne ake kiransa yake d'auka ba,bayan ya d'auka ta gaishe shi ya amsa mata in a friendly manner,suka d'an tab'a hira irin ta tsakanin y'a da mahaifi,a nan ta sake masa bayanin zam-zam d'in yana da matuk'ar amfani saboda haka yayi k'ok'ari yana sha ko wane lokaci idan ya sha kuma ya d'an rage ya shafa a jikinsa musamman lokacin da zai yi bacci,daya tambayeta amfanin shafawar tace it is of great use and will help him ko dan samun lafiya da rage wasu ciwuka,and then it will protected him from any evil intentions,he gladly answers and assures that if God approves he will use it as she needs,after much discussion in the conversation she reminded him of the importance of prayer,especially azkarus'sabah wal-masa'a,yace in Allah ya yarda suma zai dunga yi,but he would have suffered only one problem at a time yana jin harshensa da zuciyarsa a wani irin yanayi duk lokacin daya bud'e baki da niyyar yin addu'ah he finds himself in a state of weakness,ko daya fad'awa Nusrah haka tun daga lokacin ta d'aura d'amara every morning and evening she calls him to remind him to pray while she is reading to him yana bin bakinta though ba wai bai iya ba,har ya zama tana kiransa ko gaisawa ba za suyi ba sai yayi addu'ar ta ji sannan suyi hira su ajiye wayar,tun abun bai zame masa jiki ba har ya saba a cikin tak'aitaccen lokaci,yayin da a gefen hamshak'iyar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180