Skip to content

Chapter 1

Chapter 1

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,289 words 0 views Progress saved
Download Book

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 Bʏ. *HAWWA MUH'D USMAN.* (Rᴇᴀʟ Sᴍᴀꜱʜᴇʀ).💕 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* *Wattpad link*: https://my.w.tt/29u2S26SG2 ^^^^^^^^^^^ *#Iᴛꜱ ᴀʟʟ ᴀʙᴏᴜᴛ:#ʙʟᴀᴍᴇ,#ʜᴇᴀʀᴛʙʀᴏᴋᴇɴ,#ʜᴀᴛᴇᴅ,#ᴍᴀᴅɴᴇꜱꜱ,#ʟᴏɴᴇʟɪɴᴇꜱꜱ,#sᴏʀʀᴏᴡ,#ʀᴜᴛʜ,#ʀᴇɢʀᴇᴛ,#ʜᴇʟᴘᴇᴅ#ʀᴏᴍᴀɴᴄᴇ ᴀɴᴅ #ғᴏʀɢɪᴠᴇɴᴇꜱꜱ.* *D丨丂匚ㄥ卂丨爪乇尺:* ᴛʜɪs ɴᴏᴠᴇʟ ɪs ᴀ ᴡᴏʀᴋ ᴏғ ғɪᴄᴛɪᴏɴ..ᴀʟʟ ᴄʜᴀʀᴀᴄᴛᴇʀs,ɪɴᴄɪᴅᴇɴᴛs ᴘᴏʀᴛʀᴀʏᴇᴅ ᴀɴᴅ ᴛʜᴇ ɴᴀᴍᴇs ᴜsᴇ ɪɴ ᴛʜɪs ɴᴏᴠᴇʟ ᴀʀᴇ ғɪᴄᴛɪᴛɪᴏᴜs... ᴀɴʏ ʀᴇsᴇᴍʙʟᴀɴᴄᴇ ᴛᴏ ᴀᴄᴛᴜᴀʟ ᴘᴇʀsᴏɴ ʟɪᴠɪɴɢ/ᴅᴇᴀᴅ,ᴏʀ ᴇᴠᴇɴ ʀᴇᴀʟɪᴛʏ ɪs ᴘᴜʀᴇʟʏ ᴄᴏɪɴᴄɪᴅᴇɴᴛᴀʟ. *Bɪꜱᴍɪʟʟᴀʜɪʀ Rᴀʜᴍᴀɴɪʀ Rᴀʜɪᴍ* Alhamdulillah.! Am back again my pepz...🙋 Pᴀɢᴇ 1. #Dʀᴇᴀᴍʟᴀɴᴅ Tunda ta zauna a gurin ta yi wani irin shiru mai shiga zuciya,bata sake k'ok'arin motsawa ba bare ayi tunanin tana raye.? Ta suma.? Ko kuwa mutuwa tayi.? Duka dai ga tanan ne sunkuye da kanta dake kife a tsakanin cinyoyinta,,yanayin yadda tayi she looks so restless and disturbed,wanda da kyakykyawan kallon tsanaki guda zai yi saurin sawa mutum ya fahimci yanayinta yafi kama da na mutumin dake cikin tsanani,kamar yadda both hannaye da k'afafunta dake d'aure cikin sasarin k'arfen suka yi indication,,and kuma yanayi da tsarin gurin da take ko kad'an bai yi kama da torture room ba,bare a kira shi da prison ko guardrooms. Tsarin gurin ya kasance babu wani hayaniya,d'aki ne guda yalwatacce da bai had'a ko wane irin tarkace ba,,ita kad'ai ce zaune cikin d'akin da girmansa ak'alla zai tasamma kaiwa 30 square meters,daya kasance yana d'auke da wani irin tsohon traditional iron bed wanda hausawa kewa lak'abi da mahadi ka ture (wato dai irin hausar nan da ake nufin kafin aga bayan abu za'a d'auki tsayin zamani),then midi wooden table da kujera da suke gefe and long cutains masu sauk'in haske da suka zagaye duka windows da entrance na d'akin,,,ta d'auki tsayin lokaci a sunkuyen ba tare data d'ago ba,sannan kuma bata koma ta kwanta ba,gashin kanta daya baje ya sauka jikinta ya sake taimakawa wajen rufe ilahirin halittar fuskarta,da duk iya nacin mai naci da son bin kwakwaf akanta,zai yi wahala ya iya gano wace irin halitta ce farat d'aya,yarinya.?,Budurwa.?,Tsohuwa.?,Matar aure.? Ko kuma bazawara..? *** Tafe yake cikin wani irin taku mai tattare da nutsuwa,tun da ya shigo cikin gidan fuskarsa ke sunkuye tana kallon k'asa,,sai dai a yanayin tsarin yadda yake tafiyar zai yi saurin sawa a kirashi da kamilalle,bcos yadda yake yi d'in tuni ya fallasa asalin nutsuwarsa da zata sa ayi saurin kiransa nutsatstse da yake bin komai na rayuwarsa a sannu,,a zahiri shekarunsa duka baza su haura 24 ba,sai dai da yake ya kasance ma'abocin ginannen jiki da duk wani siffar k'arfi na kasantuwarsa d'a namiji mai ji da shekarun yarintarsa suka bayyana kansu ta cikin fasion summer with hooded sleeveless d'in da yake sanye da ita,ta sake fallasa asirin girman jikin nasa da ka iya sawa a kirashi da mutumin da ya tasamma shekaru talatin a duniya,,tun daya shigo bai yi k'ok'arin d'agowa ba,hasalima sai sake janyo hooded d'in dake rufe da sumar kansa yake,wisely and time2time sai ya d'an lek'o ta side yana sake monitoring hanyarsa,sannu a hankali har ya wuce harabar gidan ya iso cikin d'akin da take,,y'an kalle² yayi lokacin da ya shigo,ko da ya tabbatar babu kowa direct ya nufi inda matar take zaune ya k'araso kusa da ita,slowly ya d'ora hannunsa a saman shoulder d'inta,muryarsa na wani irin trembling bayan ya janye hood d'in yana kallonta da fuskar damuwa yace *"LOLLY..!* Kiyi hak'uri ki fad'a min yanzun.. Please..!?" Shiru tayi bata d'ago ba har sannan,da wani irin muryar tausayi ya sake dafata yace "Please lolly..! U have to take a look at me,always fa am growing older,why ne ba zaki sanar da ni ba..?? Why.?" Shiru ta sake yi bata d'ago ba still kuma bata amsa tambayar da yake mata ba,shima d'in still ya sake yi mata duk muryarsa ya koma kamar zai yi kuka saboda k'in kulawa da maganarsa da tayi,a hankali ya janye hannunsa a jikinta ya juya mata baya,yana kallon wani side d'in yace "Lolly..! U know ko wane lokaci saina tambayeki inda Daddy na yake,waye shi? Ina zan ganshi.? But always sai dai kiyi min shiru al'halin nasan kina jina,i know kin san abunda nake nufi,kuma kin san abunda nake buk'atar ji kenan daga gare ki,why don't u informed..!? Kin fi so ko wane lokaci naci gaba da rayuwa da bak'in cikin kira na *MARA ASALI..??* Ina son sanin inda mahaifina yake,na nemo shi,na rungume shi,a karon farko,a lokaci guda naji nima na zama d'aya daga cikin y'ay'a masu asali da gata,,tabbas zanyi alfahari da hakan,a duk ranar da nasan wane ne mahaifina zan kasance mai farin ciki..!" Dakatawa yayi kad'an yana jan numfashi,idanunsa a d'an kulle amma tsananin damuwa ke sake appearing masa a saman kyakykyawar fuskarsa mai d'auke da matsaikacin haske,madaidaitan idanu,pointed noise,dim beard nd small rounded mouth mai d'auke da wasu

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180